Najeriya: Bincike kan gurbataccen man petur - Labaran Talabijin na 09/02/22

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 15 вер 2024

КОМЕНТАРІ • 16

  • @chaibouhaladou841
    @chaibouhaladou841 2 роки тому +1

    😭😭Allah y maida masu alkairi

  • @umarkhamis6472
    @umarkhamis6472 2 роки тому

    Allah ya bada ikon mai da wani mafiyin wanchan

  • @fatimaalhajiidikofamataidi1608
    @fatimaalhajiidikofamataidi1608 2 роки тому +1

    INNALILAHI WAINI ILAIHI RAJIUN
    ALLAH YA MAYAR DA ALKAIRI

  • @user-bm6mi6eb1e
    @user-bm6mi6eb1e 2 роки тому

    Allah ya kiyaye

  • @muhammadabdllh6581
    @muhammadabdllh6581 2 роки тому +1

    Masha Allah

  • @sadiqmusictv4915
    @sadiqmusictv4915 2 роки тому

    Allah ya sauwake

  • @mohammadlawanusman6106
    @mohammadlawanusman6106 2 роки тому

    In nalilahi Allah mayar musu da alheri

  • @sarauniya24tv81
    @sarauniya24tv81 2 роки тому

    Yayi

  • @sadik332
    @sadik332 2 роки тому

    allah yakyauta

  • @tjaymuhammad5645
    @tjaymuhammad5645 2 роки тому

    My dad's don spoil coz of this petroleum

  • @yusufmuhammad9081
    @yusufmuhammad9081 2 роки тому

    Allah ya meda. Muku mafi alherin abunda. Kuka rasa

  • @TheMasani21
    @TheMasani21 2 роки тому

    Ni aganina, da ba sai anyi binciken komiba dangane da gurbataccen man fetur a Najeriya. sabo da babbar maganace kuma tsofuwa. Tunda aka rasa tacaccen man fetur din Najeriya, Bakin salansar motoci ya fara baki, alhali da bakin salansar motocin dake shan fetur farisal yake tamkar an shafa farar foda, sannan da zarar mota tafadi ko sunyi karo dajuna saisu kone, sannan gashi da wari kamar kashi awanin lokaci.in yana konewa ga yaji kamar an jefa Tiyagas . Ni inaganin Gyara rifanari shine mafita.

  • @yakubuisahahmed3649
    @yakubuisahahmed3649 2 роки тому

    🙂

  • @muhammadsaneeabdullah8214
    @muhammadsaneeabdullah8214 2 роки тому

    Ankashemin fuel pum wani hakuri za'abanii

  • @abdulgsm126
    @abdulgsm126 2 роки тому

    Banga gurgu ko dayaba