Masha Allah to maigirma gwamna duk abida zaayi asa Allah acikinsa shikuma Allah zaitai makawa bayinsa annabi yana alfahari da mai cika alkawari kazama daya dagacikinsu Allah yaba da ikonyin mufi alkairi
Na ji dadin hiran nan matuqa, da alamu Mai Girma Gwamna mey amana ne duba da yanda yake bayanai a bisa hujjah da ilimi akan abubuwan da yake fada. Bisa bayanan Gwamna da kuma laqabin da aka masa na wato “Gwamna mai Kwakuleta”, ya nuna ilimi da hikimomin tattalin arziki da suke taimakawa jihar sa. Allah ya kare Gwamna ya kuma bashi nasara.
Allah, yayi maka ALBARKA, ya jikan mahaifanka Allah ya kyauta karshanka ya kuma inganta bayanka Ameeeen
Masha Allah 🙏 Allah ya kara Mana arziki arewan mu 🤲
Dan uwa a Nigerian namu gaba daya
Masha Allah to maigirma gwamna duk abida zaayi asa Allah acikinsa shikuma Allah zaitai makawa bayinsa annabi yana alfahari da mai cika alkawari kazama daya dagacikinsu Allah yaba da ikonyin mufi alkairi
Allah ya kara lfy
Don Allah yaushe zaku gayyaci Best Governor a Nigeria wato gwamnan Jahar Kebbi Atiku Bagudu
Don Allah kutaimaka kuyi mana irin wannan hirar da gwamnan jihar katsina wato Aminu Bello masari
Very interesting.🤩 Ubangiji ya Allah shi kara maka lafiya da nissan kwana. 4+4 Insha Allah
Allhaya tallfawa bayiynsa arayuwarsu taduniya ba yansiyasaba
Na ji dadin hiran nan matuqa, da alamu Mai Girma Gwamna mey amana ne duba da yanda yake bayanai a bisa hujjah da ilimi akan abubuwan da yake fada. Bisa bayanan Gwamna da kuma laqabin da aka masa na wato “Gwamna mai Kwakuleta”, ya nuna ilimi da hikimomin tattalin arziki da suke taimakawa jihar sa. Allah ya kare Gwamna ya kuma bashi nasara.
Allah y Kara lfy badaru
Allah yasa
This very interesting video
God bless our country Nigeria 🇳🇬
Don Allah ku kawo mana governor jahar taraba mana
Very good idea for that health transportation plan.
Allah yakarawa governor lpy
Dan Allah ku kawo Mana Bala na bauchi Mana, mu yi ta masa tambaya
Dama. Dole. Yasamu. Makiya. Amma. Yanada. Amana. Allah. Yatai. Makeshi.
Jigawa tarin Allah
ok
Masha allah allah yayi jagora
Mu dai Al'ummar jigawa an zalunce mu
Allah ya karawa mai girma govern mu yakara lfy
Madalla
Allah Sarki mulki basauki
To Allah baka damar sauke nauyi
Ina yiwa gwanma fatan alheri da mutanan jihar Jigawa baki daya, daga Muhammad Isyaku Mmr mazaunin misrata Libya.
Ungowamni
Yakamata ku tattauda masari Gwamnan jihar katsina
Masha Allah. Allah SWA Yasaka da alkhairi, Yasa agama mulki lafiya amin
Roni
03/08/2020
To madalla