Saura masa warata 8,ai wa'adin da Allah ya bashi. Menene damuwanka da shugaban kasa ne. Malamtakar ka akan shugaban kasa kadai ne. An ce kada a zagi shuwagabani a man kai wai mallam, kai Kake aikatawa.
Komai bakincin Dan tsako bazai ci Dan shirwa ba Bello yabo ka,ajiye karatu kashiga siyasa tunda yanzu kafen kakeyi kace saura wata 8 sai kazo kayi idan ka isa domin idan fitsari aikin banzane kaza tayi mana
Duk dai sadda bawa yayi wa wani bawa addua ko ta alkhairi ko ta sharri malaiku zasu ce da kai ma me addua. Saboda haka ba hikima kayi wa wani mugu war addua.
@@adamkabiru6669 ni irin wa'azinsu sheikh Mahmoud Gummi da Isah Talatan Mafara da sheikh mansoor na saba saurare..wa'azi cikin mutunci da kuma natsuwa bana zage zage ba...Shiyasa babu dattijo guda dake sauraren wa'azinsa..ya kamata ya gyara..Annabi SAW baiyi hakaba,haka Sahabbai da tabi'ai...da kuma manyan malamai irinsu bin baz.. Allah yasa mu dace
@@alhassanzayyanu5712 to hakane anma kasan abinne da ciyo ace anazaluntar Al umma ba ayin komai sedai surayin mulkinsu kowane zaijibadadi kullum tsadar rayuwa da kashekashe
Na,am Bello yabo
Hasada chiwo ce, Allah ya tsinewa maishi
Allah be with you
Shiekh Bello yabo
Bello yabo kaima ba zaa yafe ma ba zagin mutane da kake waazin zage zage. Malami kwarai baya zagi kuma Allah zai tambaye ka.
Allah zai tambaye
Kai Dan mararsa tarbiya
Masha Allah
Allah yakarawa .malam Imani
Damu Baki daya
Gaskiya na malan
Allah yakara wa malam lafiya da zama lfy
Allah yaji kan mahaifa
Mhm Bello yabo kenan,ka dai sani cewa duk Wanda Wanda yaci mutuncin musulmi idan bai yafe masa ba,Alkalin su dashi Allah,saboda Kai...........
Ameen ya malam Allah ya amsa
Malam yafadi gaskiya kuma bekamata ace dam meba muna bayan Malam tako ina abamu hakkimmu inko bahakaba munbarka da Allah
Gaskiya ne malam kahuta lafiya
Allah ya kyauta
Malam muna godiya Jzk khairan.
Wai shi malami irin haka aka ce ya karantar, kullum cikin zagin wanda baka so. Allah ya shirya
.
Kaidan mararsa tarbiya
Amen malan
Saura masa warata 8,ai wa'adin da Allah ya bashi. Menene damuwanka da shugaban kasa ne. Malamtakar ka akan shugaban kasa kadai ne. An ce kada a zagi shuwagabani a man kai wai mallam, kai Kake aikatawa.
Gaskiya ne
Bello yabo ni Kristen amma Ina sonka don gaskiya da kake fadi
Dan Dan uwarka kirista yake Zaki da ba zaka Fadi haka ba
sakarai kai Sai ka shiga
Kai Wawa Dan mararsa tarbiya
Kae amman a gdn ku ba.a baka tarbiya bah mlm ba abin xage bane
Malam godiya chigaba da fadan gaskiya da malamai zasu rinka fadawa Nyan siyasa gaskiya da sata zai ragu
Bawai mallam
Allah ya Kara lafia malam🤲
Amin Malan an...
Ameen Malam
Bello yabo
Komai bakincin Dan tsako bazai ci Dan shirwa ba Bello yabo ka,ajiye karatu kashiga siyasa tunda yanzu kafen kakeyi kace saura wata 8 sai kazo kayi idan ka isa domin idan fitsari aikin banzane kaza tayi mana
ai wallahi gwara bello yabo da yawale
Kajika maye laifinsa dama gaskiya dachine da ita
mai kusibi
Laure sizan
Ameen mallam
Duk dai sadda bawa yayi wa wani bawa addua ko ta alkhairi ko ta sharri malaiku zasu ce da kai ma me addua. Saboda haka ba hikima kayi wa wani mugu war addua.
Ai kaji yanzu yabar sukan su aminu waziri...
salam miyadamika da buhari kasa sha gaba baisan kanayiba haba
Wallahi ba banza yake zagin buhari ba..ance buhari ya tashi bashi muqami amma wasu suka hana.
Abin yayi yawa..kullum zagi mutum baiko san kanayi ba
Kai buhari bashida kirki malam
Shi baida aiki sai zage zage wani irin malanta ne wannan?
KuKuma bakwaso afadi gaskiya Kuma baza ku iya Hana taaddanciba
@@adamkabiru6669 ni irin wa'azinsu sheikh Mahmoud Gummi da Isah Talatan Mafara da sheikh mansoor na saba saurare..wa'azi cikin mutunci da kuma natsuwa bana zage zage ba...Shiyasa babu dattijo guda dake sauraren wa'azinsa..ya kamata ya gyara..Annabi SAW baiyi hakaba,haka Sahabbai da tabi'ai...da kuma manyan malamai irinsu bin baz..
Allah yasa mu dace
@@alhassanzayyanu5712 to hakane anma kasan abinne da ciyo ace anazaluntar Al umma ba ayin komai sedai surayin mulkinsu kowane zaijibadadi kullum tsadar rayuwa da kashekashe
Ina ruwan ka
@@umarmuhammadsani2715 meyasa kuka sa ga UA-cam?
Ib
Malambashir
Ni kam dama mallam yabo Dan siyasa ne? Wa'azin kullum akan shugaban kasa.ko kai dan pdp ne ?
Wannan BA manhajin koyarwa BA ne
Saika koya masa
Wallahikam
Da
𝑺𝒖𝒃𝒂 𝒉𝒂𝒏𝒂𝒍𝒍𝒂
labarina
Hhhh
Haka
Laure
Allah.yatsinema.tsinanne.mahaukaci.