A karshen An Cafke Malam na ƴar Mariya kan Dura Ashar da cin Zarafi.

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 30 лис 2024

КОМЕНТАРІ • 46

  • @adamuabubakar3835
    @adamuabubakar3835 День тому

    Wallahi wallahi wallahi baayi Masa adalchiba irinsu bello yabo wani zagine beyiwa kwankwaso ba shima alhasan din wani zagine basuyiwa kwankwaso ba Amman baayi musu irin hakaba Amman sabilida bayada kudi Amman fa akwai mutuwa akwai tsayuwa ranan lahira

  • @auwalsabiu2231
    @auwalsabiu2231 День тому

    😢😢😢😂😂😂 Na Tausaya matuƙa Kuma nayi dariya, Wallahi Bashi da Lafiya, Kai ko ba likita bane Kasan wannan ba Ƙalau Yakeba, Allah ka yafe masa ka bashi lafiya

  • @belloahmad5347
    @belloahmad5347 3 дні тому

    Allah swt ya kawo mana ƙarshen wannan tsinanniyar siyasar

  • @AnasShehudukku
    @AnasShehudukku 3 дні тому

    Allah yayi muna magani azaluman yansiyasa..har da mutumin da ba shi da hankali kamawa ake..Allah ubangiji yasa mudaci

  • @AbubakarsadiqHamza-xn5wq
    @AbubakarsadiqHamza-xn5wq 2 дні тому

    Allah ya kyauta mana karshe

  • @BashirMuhammad-x7w
    @BashirMuhammad-x7w 3 дні тому +2

    Malam baka kyauta ba sam nasiha dai dai ne amman zagin ne shine matsala ya zakaji inda kaine akayiwa wannan mezakace

  • @aymammuhammad9266
    @aymammuhammad9266 3 дні тому +1

    الرِّجَالُ قَوَّامُونَ عَلَى النِّسَاءِ بِمَا فَضَّلَ اللَّهُ بَعْضَهُمْ عَلَىٰ بَعْضٍ وَبِمَا أَنفَقُوا مِنْ أَمْوَالِهِمْ ۚ فَالصَّالِحَاتُ قَانِتَاتٌ حَافِظَاتٌ لِّلْغَيْبِ بِمَا حَفِظَ اللَّهُ ۚ وَاللَّاتِي تَخَافُونَ نُشُوزَهُنَّ فَعِظُوهُنَّ وَاهْجُرُوهُنَّ فِي الْمَضَاجِعِ وَاضْرِبُوهُنَّ ۖ فَإِنْ أَطَعْنَكُمْ فَلَا تَبْغُوا عَلَيْهِنَّ
    سَبِيلًا ۗ إِنَّ اللَّهَ كَانَ عَلِيًّا كَبِيرًا

  • @AishatBeauty-nv7lz
    @AishatBeauty-nv7lz День тому

    😢😢😢😢😢

  • @ibrahimibrahim6818
    @ibrahimibrahim6818 День тому

    Wan nan fa tsohon Asarane baiyi yarintar kirkiba duk wanda yayi yarintar kirki wlh babu yanda za'ayi ya tsufa kuma yazo Yana abunda bai kama taba

  • @rabiulecturer4051
    @rabiulecturer4051 3 дні тому

    Ana hauka a Kano kawai kowa cin mutunci kowa wulalanci

  • @bellomande6487
    @bellomande6487 2 дні тому

    Gaskiya kun kyauta

  • @zilkifiluabdullahi3943
    @zilkifiluabdullahi3943 2 дні тому

    Kamar kuyi wani abun kirki tonan mi kuke nufi da hakan ?

  • @AbubakarGumau
    @AbubakarGumau 2 дні тому

    na wow for kano ooo

  • @MuhammadSani-q2y
    @MuhammadSani-q2y 3 дні тому +2

    Kar yar banza kuje ku kama su turji mana

  • @hamzaumar3791
    @hamzaumar3791 2 дні тому

    Dawanda yasa aka Kamashi da Wanda yaje kamin da Wanda yaye inter view da Wanda yadora video da shikanshi nayar mariyar wlh suna bukatar ganinin likita Amma a asibitin dawanawu Kai yansiyasar Kano Kuna comedy 😂😂😂😂

  • @MdThohel-g4j
    @MdThohel-g4j 2 дні тому

    😢😢😢😢😢😢😢😢

  • @msadeeqmadina9658
    @msadeeqmadina9658 2 дні тому

    Kamar muryar Abba gida gida😅

  • @selysuserlysu9382
    @selysuserlysu9382 3 дні тому

    Masha Allah

  • @AbubakarGarba-vb7mo
    @AbubakarGarba-vb7mo 2 дні тому

    Aradu ashe matsoraci ne

  • @ABDUSSAMADAHMAD-o2x
    @ABDUSSAMADAHMAD-o2x 3 дні тому

    Yau yayi kwana kenan ba kwana😂

  • @rabiulecturer4051
    @rabiulecturer4051 3 дні тому

    Kude bukatarku aci mutuncin alasan shikuma na yar mariya yaki sai wa azi yake muku😂😂😂😂😂😂😂

  • @aymammuhammad9266
    @aymammuhammad9266 3 дні тому

    KU ƳAN DAMUKURADIYYA
    Malam ya fadi gaskiya الرِّجَالُ قَوَّامُونَ عَلَى النِّسَاءِ بِمَا فَضَّلَ اللَّهُ بَعْضَهُمْ عَلَىٰ بَعْضٍ وَبِمَا أَنفَقُوا مِنْ أَمْوَالِهِمْ ۚ فَالصَّالِحَاتُ قَانِتَاتٌ حَافِظَاتٌ لِّلْغَيْبِ بِمَا حَفِظَ اللَّهُ ۚ وَاللَّاتِي تَخَافُونَ نُشُوزَهُنَّ فَعِظُوهُنَّ وَاهْجُرُوهُنَّ فِي الْمَضَاجِعِ وَاضْرِبُوهُنَّ ۖ فَإِنْ أَطَعْنَكُمْ فَلَا تَبْغُوا عَلَيْهِنَّ سَبِيلًا ۗ إِنَّ اللَّهَ كَانَ عَلِيًّا كَبِيرًا

  • @munirmuhammad4543
    @munirmuhammad4543 2 дні тому

    kamar muryar Abba gida gida

  • @ahassan2829
    @ahassan2829 3 дні тому +1

    Munafukan banza ga yan taada chan gun gagara musu komai sai wannan tsohon dake kun raina shi

  • @abdullahimuhammad344
    @abdullahimuhammad344 3 дні тому

    Mutumin da ansan ba kansa guda ba... 😅 Yakamata gomnati ta jure adawa

  • @aliyuaminubababa7110
    @aliyuaminubababa7110 3 дні тому +1

    Hukumar Nigeria SE kama masu kanan laifi aka iya

  • @TanimunIbrahim-n7q
    @TanimunIbrahim-n7q 3 дні тому

    Kace baka kamuwa😂😂😂😂 kujira sakonku zuwa gaba

  • @MuhammadSadi-g4o
    @MuhammadSadi-g4o 3 дні тому

    Kai jamaa wlh zagin dayayi bakaramin kuskure bane abaka kudi kadinga zabgawa mutane zagi ba haka akeyiba ku hukuntashi zaikiyaye kuma ni ba Dan kwan kwasiyyabane

  • @SukainaAmadu
    @SukainaAmadu 3 дні тому +1

    🤲🤲🤲🤲🤲🙏🙏

  • @SaniMuhammad-g9p
    @SaniMuhammad-g9p 3 дні тому

    Baku da aiki ne Yan samari hhhhhhh Nigeria

  • @AbubakarAboubacar
    @AbubakarAboubacar 3 дні тому

    Kace baka kamuwa 😅😅😅

  • @isaabubakarmodibbo590
    @isaabubakarmodibbo590 3 дні тому

    Ubangijin Allah Yasauwake,

  • @AbubakarHayatu-c6s
    @AbubakarHayatu-c6s 3 дні тому

    Allah zaisakamasa

  • @ShamsuddeenSaleh-ly8xz
    @ShamsuddeenSaleh-ly8xz 2 дні тому

    Police kun raina mutane wallahi
    Dan uwarku bakuje kun kama terrorists da corrupt officials ba sai wani Dan mariya?
    Har da yi mishi video
    Allah yasa ya kai ku kotu
    Yan kutumar uba😂

  • @AminuAttahiru-c2t
    @AminuAttahiru-c2t 3 дні тому

    Hahhhh

  • @ibraheemsulaeman8659
    @ibraheemsulaeman8659 3 дні тому

    😂😂😂😂

  • @Oumarmahamadou-tw5eo
    @Oumarmahamadou-tw5eo 3 дні тому

    😂😂

  • @nadjibjamila2374
    @nadjibjamila2374 3 дні тому +2

    Son zuciya mahaukacin zaku kama mutan sokoto sunyi nasu da karamar yarinya ku Kuma kun kare a kan mahaukaci

    • @selysuserlysu9382
      @selysuserlysu9382 3 дні тому +1

      Waya Ce Ma Shi Mahaukaci Ne, Kuna Magana Na Hankali Mana
      Ku Kawo Shaidar Da Take Nuna Mahaukaci Ne

    • @ibrahimaaisad7731
      @ibrahimaaisad7731 3 дні тому

      😂😂😂😂😂

    • @badamasimusa8405
      @badamasimusa8405 3 дні тому

      To inba mahaukaci neba karoki Allah ya SA babanka yazama kamarsa Kuma don Allah kace Amin in kai cikakken ma haukacine ​@@selysuserlysu9382

  • @hamzaumar3791
    @hamzaumar3791 2 дні тому +1

    Dawanda yasa aka Kamashi da Wanda yaje kamin da Wanda yaye inter view da Wanda yadora video da shikanshi nayar mariyar wlh suna bukatar ganinin likita Amma a asibitin dawanawu Kai yansiyasar Kano Kuna comedy 😂😂😂😂

  • @lukopshare3609
    @lukopshare3609 3 дні тому

    😂😂😂😂😂😂

  • @IssaMaman-q9r
    @IssaMaman-q9r 2 дні тому

    😂😂😂😂😂😂