KASATA Sabuwar Wakar Dauda Kahutu Rarara Tare Da Hadakar Mawakan Kungiyar 13×13 Video Hausa Latest

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 1 січ 2025

КОМЕНТАРІ • 146

  • @mamanismael
    @mamanismael 2 роки тому +3

    Masu Yara acikinku ubangiji Allah yasanya masu albarka yatsaresu aduk inda suke Allah Wanda kuma basuyiba allah yabaku maza nagari 😭😭😭😭😭 gaskiya wakar Nan tayi

  • @sadikuahmadu6731
    @sadikuahmadu6731 2 роки тому +1

    Kaji yan iska duk balaifin kubane ballema Kai rarara Allah yaisa

  • @boubacargarba633
    @boubacargarba633 2 роки тому +1

    Inda Rabbana ba wahala Allah sarki Abale daddy hikima

  • @hamisunazifi6064
    @hamisunazifi6064 2 роки тому +8

    Masha Allah muna godiya knywood, wlh wannan Abun nasan badan kanku kukeyiba sai Don talakawan Nigerian, saboda mafi yawancin ku ba a kauye kuke zauni ba, ba kuma wajen da ake tashin hankalin kuke zauni ba, gashin kuna turawa Duniya sakon da mu bamu iya turawa, muna godiya sosai 13×13 Allah yakara basira

  • @jamiloudollijamiloudolli193
    @jamiloudollijamiloudolli193 2 роки тому +5

    Alla yakare Nigeria da Niger Amin yahayyu yakayum 🤲

  • @storycenter3232
    @storycenter3232 2 роки тому +1

    Gaskiyane Wannan mawaQa Allah temaka

  • @abubakarasbula5614
    @abubakarasbula5614 2 роки тому +2

    Allah yasa mudace

  • @halimatuabubakar1943
    @halimatuabubakar1943 2 роки тому +1

    Wannan wakar ta burgeni gaskiya fakakarwar nan da kukeyi tayi. Saannan ma Rarara addu'a daka jagoranta yayi daidai Jazakhallah khairan. Abubuwannan muke bukata a Kasarnan tamu ya kamata a sa azama duk sati a dinga tara Jama'a ana addu'a wa Kasarnan tanmu ku daina sauraren bata gari kawai kuci gaba da aikinku na alkhairi duk muna tare daku harko yaushe muma muna addu'a fatanmu Allah ya kawo mana dauki ya kuma tabbatar mana da kwanciyar hankali mai dorewa amin.

  • @fuvdthfttufethdwr3474
    @fuvdthfttufethdwr3474 2 роки тому +4

    Hajiya fiddausi. 1 hour ago
    Masha Allah tubarakallahu gaskiya tayi dadi sosai kuma Allah yasa suji kuma su gyara mana ya rabbi.

  • @aliyualhhajihabu9461
    @aliyualhhajihabu9461 2 роки тому +1

    Masha Allah hakatake
    Oga memutuwa saiyamutu
    inayin ka oga rara

  • @ummakassim2629
    @ummakassim2629 2 роки тому +1

    Yayi daidai allah taimaka

  • @saniumar9432
    @saniumar9432 2 роки тому +1

    To Allah ya kawo muna zaman lafiya a cikin kasar nan.

  • @basheerumaranka5133
    @basheerumaranka5133 2 роки тому +2

    Tawagar yan maula bamayi

  • @kaldkoko7655
    @kaldkoko7655 2 роки тому +1

    Allah ya saka da alkhairi

  • @nawasmuhammed4887
    @nawasmuhammed4887 2 роки тому +3

    Saboda anci ansude "daga baya kenan sadaka da bazaura

  • @abulfaidahatttijaniyyu4341
    @abulfaidahatttijaniyyu4341 2 роки тому +3

    Allah Dan darajar khatimul anbiya kakahomana karshen wadannan fitintinu Dan masoyinka Abu qasim (SAW)🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬

    • @babynyaya820
      @babynyaya820 2 роки тому

      Ameen Sallallahu alaihi Wasallam 🥺

  • @kamilumuhammad2411
    @kamilumuhammad2411 2 роки тому +1

    Gaskia a wannan shekarar ba kuyi gamammiyar wakar danaji tayimin Dadi ba sosai sai wannan wlh.
    Allah ya Kara muku basira ya Kuma kawo mana Zaman lapia a kasarmu Nigeria Amin summa Amin.

  • @ibrahimidrisngr4774
    @ibrahimidrisngr4774 Рік тому +1

    Masha Allah Allah yabamu Zaman lfy a kasarmu Nigeria

  • @dahiruisah4604
    @dahiruisah4604 2 роки тому +1

    Up up 13 13 allah y kara basira

  • @mamanismael
    @mamanismael 2 роки тому +1

    Gaskiya ubangiji Allah yasaka maku da alkairi duniya da lahirah yanda kukatsama mana ubangiji Allah dan gimanka dan zatinka nayi tawasli da sunayanka inarokwanka katallafawa Nigeria ubangiji kakaima al umar Nigeria dauki yahayyu ya Qayyumu yazuljalalu wal ikiram Muna godiya fa tare d fatan alkairi 🇸🇦🇸🇦🇳🇬🇳🇬🙏🙏 Allah ubangiji yakara muku hadin Kai Allah katausa Yama badan halinmuba 🤲🤲🤲🤲🤲🤲

  • @shehualhaji380
    @shehualhaji380 2 роки тому +2

    Bayan kana cikin wayanda yafi goyo bayan wanan gomniti. 2023 ya kusa!

  • @albashtvseries1312
    @albashtvseries1312 2 роки тому +1

    Gaskiya kunbayar da gudummowa sosai Allah ya kawo mana karshen wannan rashin tsaron a Nigeria.

  • @zaharaddeenmaikudi561
    @zaharaddeenmaikudi561 2 роки тому +3

    Mtswww karyar banxa

  • @MdMd-fr3tz
    @MdMd-fr3tz 2 роки тому +1

    Allah ubangiji ka dubi lamarin kasarmu

  • @muhammedtijjanigoni8924
    @muhammedtijjanigoni8924 2 роки тому +7

    Masha Allah 🇳🇬🇳🇬🇳🇬 Allah Ya bamu zaman lafiya a KASATA

  • @Mnasarajr.
    @Mnasarajr. 2 роки тому +1

    Ba wata himma da gwamnati take allah ya isa

  • @ibrahimiya7759
    @ibrahimiya7759 2 роки тому +10

    Masha Allah watshing from 🇨🇲 Allah sarki najeriya Allah ubangiji ya baku zaman lafiya mu daku🤲🤲🤲🤲🏼

  • @tayabtayabtv2224
    @tayabtayabtv2224 2 роки тому +2

    M unuwa Nura innayika

  • @zainablawan4620
    @zainablawan4620 2 роки тому +2

    Aslm mai girma kahutu dangirman Allah INA Neman taimakonka ni marainiyace

    • @ibrahimalkali8356
      @ibrahimalkali8356 2 роки тому

      😭😭😭😭ina kin bani tausayi 😭😭 kina WhatsApp ko ba kyayi

    • @zainablawan4620
      @zainablawan4620 2 роки тому

      *makaranta

    • @ibrahimalkali8356
      @ibrahimalkali8356 2 роки тому

      @@zainablawan4620 ina Nufin number idan kina WhatsApp Sai Mu hadu a WhatsApp

  • @adamumuhammad9372
    @adamumuhammad9372 2 роки тому +1

    Allah yakara basira

  • @Nallw
    @Nallw 2 роки тому +1

    Allah yabayiwa kasarmu zamn lafiya

  • @isiyaadamu6109
    @isiyaadamu6109 2 роки тому +1

    Sai sarki m inuwa

  • @isahmohammed8837
    @isahmohammed8837 2 роки тому +2

    Tayaya za'a samu tsaro bayan bawanda yasa inshaAllah lokacinda me girma shugaban KASA ya karbi kasar
    2.kuma kunki ku tuba wajen ubangiji saboda kishiyar da kukaima ubangiji da buhari
    3.komawa ga Allah da bin dokokinsa shine kawai mafita

  • @ashmultimediatv
    @ashmultimediatv 2 роки тому +1

    Sadi Sidi Sharifai. Umar M Shariff. Baban Chinedu. Ali Jita. Adam Zango. Alan waka. Abale and Takwata Humairah na fi son baitocin ku 🥰😀👌

  • @harounaabou1842
    @harounaabou1842 2 роки тому +1

    Na uku commentaire 🙏❤️

  • @aminubalazaki719
    @aminubalazaki719 2 роки тому +1

    Allah shi bamu zaman lafiya

  • @oumarfaruqchaneltv5070
    @oumarfaruqchaneltv5070 2 роки тому +1

    Allah shi Bada Zaman lfy allah shi kara tsaro

  • @makharajausman2196
    @makharajausman2196 2 роки тому +3

    Yan raini wayo tun sannan bakutashi fadin gsky ba sai yanxu da lokaci xabe yayi musamman raran waka yafi kowa ba buhari kariya munafurci axuciyarka

  • @يوسفزكريا-ض1غ
    @يوسفزكريا-ض1غ 2 роки тому +2

    Nura minuwa 1

  • @hassansaidou3924
    @hassansaidou3924 2 роки тому +1

    Masha Allah Allah ya taimaka

  • @IchaouAboubakar
    @IchaouAboubakar Рік тому +1

    🇳🇪macha allah nura m

  • @nerdyfullo
    @nerdyfullo 2 роки тому +2

    MUNAHUKIN ALLAH TA'ALA.
    BARAWAO KAWAI

    • @princemirrow3124
      @princemirrow3124 2 роки тому

      Ka fadi alkhairi ko kayi shiru. Fadan Manzon Allah ne ba nawa ba.

    • @nerdyfullo
      @nerdyfullo 2 роки тому

      @@princemirrow3124 Wannan Gaskiya Ne, Amma Kuma Alamomin Munafukai Guda 3 Duk Sun Bayyana A Kan Shi... Saboda Haka... A Faɗar Manzon Allah, Munafuki Ne. 🤷‍♂️

  • @shuaibuadamu5009
    @shuaibuadamu5009 2 роки тому +1

    nura m inuwa d best

  • @UmarMuhammad-qn7mm
    @UmarMuhammad-qn7mm 5 місяців тому

    Allah ya kawo mana Qarshen matsalar tsaro a Nijeria 🇳🇬💪🪖💪 😭🙆

  • @hajaraado1086
    @hajaraado1086 2 роки тому +1

    allah yataimaka

  • @firstmagajirecord
    @firstmagajirecord 2 роки тому +1

    wannan kidan baiyi dadai da wakar ba

  • @NafisaSalisu-ze6gw
    @NafisaSalisu-ze6gw 7 місяців тому

    Allah ubangiji yashirrimu bakidayamu ❤❤❤

  • @hassanabubakar5038
    @hassanabubakar5038 2 роки тому +1

    Allah ka kara zaunar da kasarmu lfy

  • @saniusman3973
    @saniusman3973 2 роки тому +2

    Gidan gyaran hali

  • @suleimanabdulrahaman6811
    @suleimanabdulrahaman6811 2 роки тому

    Karya kuke kudi kuke nema shekara nawa ana kashe mutane sai yanzu da akazo karshe.

  • @sheikhumar581
    @sheikhumar581 2 роки тому +1

    Umar M shariff ❤

  • @saniabdullahi985
    @saniabdullahi985 2 роки тому +1

    Barkade dawrahaka my love

  • @ibrahimalkali8356
    @ibrahimalkali8356 2 роки тому +2

    NINE na farko 😍

  • @AuwaluAbubakar-i4l
    @AuwaluAbubakar-i4l 2 місяці тому

    Gaskiyane

  • @muhammadmaulud9628
    @muhammadmaulud9628 2 роки тому +1

    Second

  • @idreesadam5410
    @idreesadam5410 2 роки тому +1

    Allah ka gyaramana kasa muma mu gyaranamu

  • @adamilyasadam8662
    @adamilyasadam8662 2 роки тому +1

    Masha Allah kunyi kokari sosai gaskiya Jazakallahu Khair

  • @surajouyusuf7575
    @surajouyusuf7575 Рік тому +1

    😭😭🤲🤲🤲 Amen

  • @ainbenianzeephone8089
    @ainbenianzeephone8089 2 роки тому +1

    👍

  • @hauwaumarsalihu4665
    @hauwaumarsalihu4665 2 роки тому +1

    Ya Allah kasa mudace kabar zaman lafiya

  • @suleimanmuhammed749
    @suleimanmuhammed749 2 роки тому +3

    Allah mun tuba! Rara get sense Well done for this!!

  • @saniinoussahhmz2664
    @saniinoussahhmz2664 2 роки тому +1

    Ahlla yasa mudace

  • @nawasmuhammed4887
    @nawasmuhammed4887 2 роки тому +4

    Suwaye suka zuga tsoho yayi ta shirme Kuna harda lissafin shirmen da akayi

  • @malamasaratu3601
    @malamasaratu3601 2 роки тому +2

    Allah yasa mudaci😭😭😭😭

  • @mubarakdalhatu2971
    @mubarakdalhatu2971 2 роки тому +3

    A gindin uwarku ba kune kuka zuga mu muka zabe su ba dan mai cin uwarku

  • @sufiyanushafiu9069
    @sufiyanushafiu9069 2 роки тому

    Sufiyanu

  • @sevejdkd5777
    @sevejdkd5777 2 роки тому +1

    Masha ALLAH 🇳🇬🇳🇬🇳🇬👍👍✔️💃💃💃

  • @adamumuhammed7632
    @adamumuhammed7632 2 роки тому +1

    Gaskiyakam afadamusude 🇱🇾👍

  • @mohammedkasim-yw7zo
    @mohammedkasim-yw7zo Рік тому

    Ciyaman allah yakarabasira dan alfarmar alqurani maigirma

  • @hamzamassaoudou6741
    @hamzamassaoudou6741 2 роки тому +1

    Macha allah Nigéria

  • @belowtv9712
    @belowtv9712 2 роки тому +1

    انا احب مكان انااحب يا الله 🤲 ( a s w ) Masha Allah ❤️

  • @اجونيمحمد
    @اجونيمحمد 2 роки тому +5

    Tabaya tarago se yanzu nibanga amfanin wnn waqar ba.to gwamnatin saura kwana nw muhuta

  • @habibuabubakar7625
    @habibuabubakar7625 2 роки тому +1

    Allah ya bada Saa ameeeeeeeeen

  • @ayashahasan6696
    @ayashahasan6696 2 роки тому +3

    Masha Allha 🤲allha huma ❤️❤️❤️🇳🇬😭

  • @Ibctech
    @Ibctech 2 роки тому +7

    for d first time rarara your music touch our heart, very good of u guys music from d heart well done !!!!!!!

  • @hassanbasiralhjmuhammad3450
    @hassanbasiralhjmuhammad3450 2 роки тому +5

    Que dieu apporte une solution tous l'Afrique de l'ouest Nom de Moi Hassan je suis du +227 🇳🇪👈

  • @IsahSaleishak-bu7zg
    @IsahSaleishak-bu7zg Рік тому

    Allah ya bamu zaman lafiya akasarmu 🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬

  • @زينبادريس-خ2ر
    @زينبادريس-خ2ر 2 роки тому +1

    Masha Allah Allah ya bamu zama lfy

  • @saniladan7321
    @saniladan7321 2 роки тому +1

    So

  • @yushaumuhammad377
    @yushaumuhammad377 2 роки тому +1

    Nura m try💯✅

  • @UmarMuhammad-qn7mm
    @UmarMuhammad-qn7mm 6 місяців тому

    Wanna Sako yayi

  • @freshtoptv
    @freshtoptv 2 роки тому +2

    ما شاء الله تبارك الله

  • @muhammadumar7665
    @muhammadumar7665 8 місяців тому

    Madallah 🎉

  • @DiniZara-wf2jo
    @DiniZara-wf2jo Рік тому

    ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @AliyuyahyaShira-wp9kh
    @AliyuyahyaShira-wp9kh Рік тому

    The best of 2021

  • @yahaiyadahiru2424
    @yahaiyadahiru2424 2 роки тому

    Tv

  • @sanitasiu1719
    @sanitasiu1719 Рік тому

    gasiyane sarakan waka

  • @ShekinaShekina-d4i
    @ShekinaShekina-d4i 10 місяців тому

    ❤❤❤

  • @malanaji7157
    @malanaji7157 2 роки тому +1

    🙏🙏🤝🏿🤝🏿

  • @musbahuabdullahi4894
    @musbahuabdullahi4894 2 роки тому

    KASHKASH

  • @Usman-c3d
    @Usman-c3d 5 місяців тому

    Bazanbi shinka ba

  • @abdul6762
    @abdul6762 2 роки тому

    masha Allah ✊ 🇳🇬😭😂😭

  • @MdKmsato-f4t
    @MdKmsato-f4t 4 місяці тому

    🎉🎉🎉🎉🎉🎉😢😢❤❤

  • @bashintertaimen2853
    @bashintertaimen2853 2 роки тому +1

    banji Dadi dabanga sani Liya Liya

  • @abugole2955
    @abugole2955 2 роки тому +1

    Yanzu ko to

  • @nana-tp9ps
    @nana-tp9ps 2 роки тому +1

    Masha Allah 👍✅

  • @zabeirouissaagadez1010
    @zabeirouissaagadez1010 2 роки тому +1

    Gasqiyane ne dai rara walahi vacayiva koujefa moutane a halaca yanzou kafito kouna iscantu va tatin tatin va ouwarca

  • @MmachukwuIkechukwu
    @MmachukwuIkechukwu 11 місяців тому

    Good morning

  • @xjfg272
    @xjfg272 2 роки тому +1

    Masha Allha🙏🙏

  • @jawahirsani2261
    @jawahirsani2261 2 роки тому +1

    Masha allah