Zan wuf da sheikh Gadon kaya: Teema/kana iya leka gaban Budurwarka:Alkarmawi/Ba son gaskiya:A.Zango

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 11 гру 2024

КОМЕНТАРІ • 182

  • @hadizailiyasu5951
    @hadizailiyasu5951 2 роки тому +3

    Subhanallah. Allah ya shirya amman ayi hattara. An mayar da mallàmai abokan wasa

  • @fateemaoumar4353
    @fateemaoumar4353 2 роки тому +3

    Tayaya zankace babu so na gaskiya so gaskiya ne wasu abubuwa da ken cikine karya amma so gaskiya ne sbd da babu so wlh da duniyar ma bata zauna har warhaka

  • @halidhatim8618
    @halidhatim8618 2 роки тому

    Da yayi assara wallahi,zai hita daga zaman sheikh zuwa Dan iska

  • @rabiyahaya6542
    @rabiyahaya6542 2 роки тому

    Wallahi daza a badah damar nan damatah sun yi zaman aure dan dama mu akafi kwara dan yawancin matah hakuri sokeyi dan ba kowacce bace take samun daidai da ita

  • @nhrtv6513
    @nhrtv6513 Рік тому

    Wannan alkarmawin dan iskane 😢😢😢Allah ya karemu daga irinsu a alumma

  • @antyrukyuwarmarayu1615
    @antyrukyuwarmarayu1615 2 роки тому +6

    inallahi ina zuwa comment baitaruba zan dawo anjima bana jin hausar mlm gasky nafijin kanuri d larabci

    • @HALILURRahman.
      @HALILURRahman. 2 роки тому

      Tsakar Gida: Sabuwar channel din mu kuci gaba dayin subscribe
      👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇
      ua-cam.com/video/XrR0cQqvbcQ/v-deo.html

    • @Ahmadyunus-nq8jt
      @Ahmadyunus-nq8jt 2 роки тому

      Da filatanci ba

    • @feedyabdallah3242
      @feedyabdallah3242 2 роки тому

      Wllh kinyi asara a UA-cam enma 🤣🤣🤣🤣nima karanta comments enne y kawoniii 🤣🤣

    • @khadijamusa2373
      @khadijamusa2373 2 роки тому

      😂😂😂😂

  • @rabiulecturer4051
    @rabiulecturer4051 2 роки тому +10

    Shikuma Adam a zango wallahi shine bayaso na gaskiya, saboda mutane irinsa son sha'awa suke yiwa mace baso na kauna ta zaman takewaba. Me hankaline kawai zai lura. Amma duk Wanda yace baso na gaskiya ai yayi karya kowaye

    • @HALILURRahman.
      @HALILURRahman. 2 роки тому

      Tsakar Gida: Sabuwar channel din mu kuci gaba dayin subscribe
      👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇
      ua-cam.com/video/XrR0cQqvbcQ/v-deo.html

    • @harunaadamu4215
      @harunaadamu4215 2 роки тому

      Allah yatadaka
      Shaida ranar gobe
      Kiyama akan Kazafin
      Dakayima Adam a Zango

    • @maryamhussainadam6754
      @maryamhussainadam6754 2 роки тому

      Wannan gaskia nee wlhy prother

    • @rabiulecturer4051
      @rabiulecturer4051 2 роки тому

      @@harunaadamu4215 Allah Dan goyan bayan karya, Kai me kasani akan son dayakesa aka aure dominsa, barima na tambayeka mata nawa ka tashi ka gani agidanku kuma nawa kaga an saka nawa kaga ankaro amatsayin amaren gidan sannan sai in baka amsa Dan uwa, Amma Dan Allah muyi magana ta fashimta dakai kar ka kare mutum Dan kana sansa

    • @rabiulecturer4051
      @rabiulecturer4051 2 роки тому

      @@maryamhussainadam6754 ai yar uwa Auren kauna dabam Auren dandano daban

  • @mainasara3322
    @mainasara3322 2 роки тому +2

    Idan kanada rai zakacha kanlo wlh

  • @mohamedomar1159
    @mohamedomar1159 2 роки тому

    Allah ya Isa wawaye marasa hankali jakuna

  • @mohamedomar1159
    @mohamedomar1159 2 роки тому

    Allah Yana ganinki kuma Zaki hadu dashi

  • @rabiatukatsinaal7626
    @rabiatukatsinaal7626 2 роки тому

    ALLAH ya yabaki mlm

  • @AdamouSahabi-i8d
    @AdamouSahabi-i8d Рік тому

    Masha allah

  • @halidhatim8618
    @halidhatim8618 2 роки тому

    Wannan tarko ne,in sun fada ciki sunyi assara duniya da lahira

  • @abuazzuzfallata2727
    @abuazzuzfallata2727 2 роки тому +11

    Yanzu da malamin sunnah ne yayi wannan maganar akaji kamar duniya tatashi 'yan bidi'a da yaransu 'yan addinin shi'a sunyiwi ca kan shi harma da malaman da baruwansu amma tunda nasu ne yafada shuru kakeji allah yaqara daukaka sunnah da malaman sunnah yarusa bidi'a da malaman bidi'a

  • @khadijamuhammad3028
    @khadijamuhammad3028 2 роки тому

    Malam akwai barkwanci, Allah ya kara tsawan rai

  • @Asshhehh_
    @Asshhehh_ 2 роки тому

    Kar ku gaishi gaba ya ce bayan aure dan Allah

  • @safiadagomber3905
    @safiadagomber3905 2 роки тому

    Don Allah kubar Malamai Lafia Sunaji da kansu Suna fama da iyalin tukunan kuma Nigeria yayi tsafi

  • @aishatumusa904
    @aishatumusa904 2 роки тому

    Humm idan munyi magana sai ace munyiwa malanmai rashin kunya Allah y kyuta yasa mudace

  • @khadijahjibrin4500
    @khadijahjibrin4500 2 роки тому

    Shi Malalm Abdallah don anhadaka da bazawara ai girmane. Gsky kadinga daraja bazawara amma yawanci seka dinga kkushe bazawara. Hakan ai kana koyawa maza wata Dabia.

  • @jamilayau3829
    @jamilayau3829 2 роки тому +2

    Allah yakara basirah

    • @HALILURRahman.
      @HALILURRahman. 2 роки тому

      Tsakar Gida: Sabuwar channel din mu kuci gaba dayin subscribe
      👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇
      ua-cam.com/video/XrR0cQqvbcQ/v-deo.html

  • @muhammadadamabdullahi386
    @muhammadadamabdullahi386 2 роки тому

    Allah ya iyasan Malam

  • @alameenabdulmashaallah8407
    @alameenabdulmashaallah8407 2 роки тому

    Allah yasa su gane

  • @mahamadouhamidan3163
    @mahamadouhamidan3163 2 роки тому +3

    Allah yasa banajin hausa 😀😀🙈🙈🏃‍♂️🏃‍♂️🏃‍♂️🏃‍♂️😂😂😂

  • @oumarsalamo9142
    @oumarsalamo9142 2 роки тому

    Wannan hadisi Allah yatsinema
    Wada yarawaytoshe dawanda
    Ya yarda da she

  • @zainabmuhammed6906
    @zainabmuhammed6906 2 роки тому

    استغفرالله العظيم 😅😅😅

  • @habibaadamhabibaadam3990
    @habibaadamhabibaadam3990 2 роки тому

    Hattara pls adaina yima malamai wagga irin tujara pls...ina anfanin kace zakayi wuff da malaminka wannan ai rashin kunyace

  • @bawaaliyu9821
    @bawaaliyu9821 2 роки тому

    Allah yachechi ledaga wuta Allah yaraba kuti da takunkumi haba Tima makamashi aikwarya tanabin kwarya Yar,uwartane mikuma malan zaiyida gwanjon kannywood

  • @youtub7866
    @youtub7866 2 роки тому

    Ikon Allah

  • @aminamensyy1337
    @aminamensyy1337 2 роки тому

    Kwaradai daba'alekawa, sbd za'ayita lekawarne. Mtz😏 Allah yasa mudace

  • @aichatouibrahim1433
    @aichatouibrahim1433 2 роки тому

    Gaskia wanan malam abincika akwai matsala yaganar damu gaskia

  • @ramatousalifou1995
    @ramatousalifou1995 2 роки тому +1

    أستغفرو الله😀

  • @gaskiyatafikwabo4474
    @gaskiyatafikwabo4474 2 роки тому

    Too allah shi kyuta

  • @aishaDawoodhud4604
    @aishaDawoodhud4604 2 роки тому +2

    Iko sai rabbani😢😢

  • @nandourahamatou9118
    @nandourahamatou9118 2 роки тому

    Allah ya kyauta

  • @malanisamalamisa4234
    @malanisamalamisa4234 2 роки тому

    Malam Isa

  • @hasiyaabdulhamid2282
    @hasiyaabdulhamid2282 Рік тому

    Innalillahi walnnallaih raju un

  • @fatimaabdulhadi9790
    @fatimaabdulhadi9790 2 роки тому

    Ammatayaya

  • @tahiremoussa7789
    @tahiremoussa7789 2 роки тому

    Game farawa dai yanzu d'aï saï à hankali

  • @muhammedsunusiyusuf4340
    @muhammedsunusiyusuf4340 2 роки тому

    Karya kake yi annabawa daban daki kune masu wa,azin mata da yin masu kara tunku na batsa shiya mamaki haka ku kiyaye

  • @sarahpillars3402
    @sarahpillars3402 2 роки тому

    Allah yaraba malam d tsohuwar kilaki

  • @aishaisahisah3792
    @aishaisahisah3792 2 роки тому

    Hmmm Allah ya kyauta

    • @HALILURRahman.
      @HALILURRahman. 2 роки тому

      Tsakar Gida: Sabuwar channel din mu kuci gaba dayin subscribe
      👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇
      ua-cam.com/video/XrR0cQqvbcQ/v-deo.html

  • @nawasmuhammed4887
    @nawasmuhammed4887 2 роки тому

    Mtssss

  • @Sadiyamk
    @Sadiyamk 9 місяців тому

    Kuna son ku auri masu daraja kuka iskantar da kanku 😢😢😢😢

  • @fatimmusty6076
    @fatimmusty6076 2 роки тому

    😄😄😄 malam kenan

  • @batulaibrahimmohd4399
    @batulaibrahimmohd4399 2 роки тому

    Mezeyi dake

  • @murjanatumuhammad5910
    @murjanatumuhammad5910 2 роки тому +1

    🤭🤔 uhhhhmmm abude yagani yaga mene Kai jama,a saboda kar,aje kadaho malam mazan yanxu ko anbude sungani in lokacin dahowan yayi sai andaho Allah dai ya shiryemu

  • @halidhatim8618
    @halidhatim8618 2 роки тому

    Wannan wallahi malamin banza ne kuma katon Dan iska ne.
    Kwanan baya cewa yayi ba’a sakin macce da ciki🤔🤔🤔🤔

  • @awuduosman11
    @awuduosman11 2 роки тому

    Haba teema mi Mallam zaiyi da mace yar tasha irin ki

    • @HALILURRahman.
      @HALILURRahman. 2 роки тому

      Tsakar Gida: Sabuwar channel din mu kuci gaba dayin subscribe
      👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇
      ua-cam.com/video/XrR0cQqvbcQ/v-deo.html

  • @ummee3473
    @ummee3473 2 роки тому +3

    Cab harkar malamin Nan gaba komai yakeyi

    • @legendaryhafsahG
      @legendaryhafsahG 2 роки тому

      Gaskiya kam 😂😂 muryarshi tana bada wuta 😂😂

  • @nuhusahreef1367
    @nuhusahreef1367 2 роки тому

    masha Allah da nuhu Côte d'Ivoire

    • @HALILURRahman.
      @HALILURRahman. 2 роки тому

      Tsakar Gida: Sabuwar channel din mu kuci gaba dayin subscribe
      👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇
      ua-cam.com/video/XrR0cQqvbcQ/v-deo.html

  • @habibou.ibrahim9107
    @habibou.ibrahim9107 2 роки тому

    Hahahahahaah sonkune sukeyi
    Ku aure sukawai

  • @batulaibrahimmohd4399
    @batulaibrahimmohd4399 2 роки тому

    Wannan malamin yana shayeshaye aradu

  • @sadiqahussain6519
    @sadiqahussain6519 2 роки тому

    Hmm mata kuna sha'aninku

    • @HALILURRahman.
      @HALILURRahman. 2 роки тому

      Tsakar Gida: Sabuwar channel din mu kuci gaba dayin subscribe
      👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇
      ua-cam.com/video/XrR0cQqvbcQ/v-deo.html

  • @nawasmuhammed4887
    @nawasmuhammed4887 2 роки тому

    Kai wannan malami mabarnaci ne a doron kasa baida aiki sai kokarin gurbata tarbiyya

  • @saniusaini9517
    @saniusaini9517 2 роки тому

    Akwai so na gaskiya Amman saidai awannan lokacin Yana matukar wahala 🧐🧐🧐🧐

  • @محمداحمد-ب6ل2ك
    @محمداحمد-ب6ل2ك 2 роки тому +1

    Wow😃😃😃😃😃😃😃

  • @عبدالرحمنجودن
    @عبدالرحمنجودن 2 роки тому +2

    استغفر الله 🤣🤣😂😂

  • @fatamaal1741
    @fatamaal1741 2 роки тому

    😂😂😂Kai jamaa

  • @nawasmuhammed4887
    @nawasmuhammed4887 2 роки тому

    Allah yashiryaddamu

  • @nawasmuhammed4887
    @nawasmuhammed4887 2 роки тому

    Karyane badai hadisan karyaba saidai kace, hadisan Yan darika.amma asalin hadisai suna Nan a hadisai ingantattu ai shima baice hadisiba cewa yayi shehu yace ka Kara saurare

  • @hafsatabubakar240
    @hafsatabubakar240 2 роки тому

    Ikon Allah 😱

    • @HALILURRahman.
      @HALILURRahman. 2 роки тому

      Tsakar Gida: Sabuwar channel din mu kuci gaba dayin subscribe
      👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇
      ua-cam.com/video/XrR0cQqvbcQ/v-deo.html

  • @sumayyamusa790
    @sumayyamusa790 2 роки тому +1

    In ya leka me zai gani😂😂😂😂😂ko Kuma me zai gane

  • @asiyabb8781
    @asiyabb8781 2 роки тому

    🤔🤔🙄🙄

  • @aishalawan9950
    @aishalawan9950 2 роки тому

    Anayi muna jin dadi

  • @fatimahalliru3530
    @fatimahalliru3530 8 місяців тому

    Gadonkaya yacike kinemi naki yarinya 4 garashi gidansa masu tarbiya masu haddar alkura Ani kuma tsarkaka ne

  • @aichaabdouatto5328
    @aichaabdouatto5328 2 роки тому

    🤣😂😂🤣😆😅🤣😂

  • @hafsattvchannel957
    @hafsattvchannel957 2 роки тому +2

    nazo karanta comment

    • @HALILURRahman.
      @HALILURRahman. 2 роки тому

      Tsakar Gida: Sabuwar channel din mu kuci gaba dayin subscribe
      👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇
      ua-cam.com/video/XrR0cQqvbcQ/v-deo.html

  • @حليمهالهوساوي-ر4ه
    @حليمهالهوساوي-ر4ه 2 роки тому +1

    Kaji Kuma wani hadisi hmm

    • @HALILURRahman.
      @HALILURRahman. 2 роки тому

      Tsakar Gida: Sabuwar channel din mu kuci gaba dayin subscribe
      👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇
      ua-cam.com/video/XrR0cQqvbcQ/v-deo.html

  • @kabeerismail6732
    @kabeerismail6732 2 роки тому +1

    Kai jama'a wannan malamin kubincika yafara tafiya

    • @HALILURRahman.
      @HALILURRahman. 2 роки тому

      Tsakar Gida: Sabuwar channel din mu kuci gaba dayin subscribe
      👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇
      ua-cam.com/video/XrR0cQqvbcQ/v-deo.html

  • @mimimedugu7655
    @mimimedugu7655 2 роки тому +1

    🤣🤣🤣😂😂😂🤣🤣🤣😂😂😂

  • @hapheezaminu
    @hapheezaminu 2 роки тому +5

    🤔🤔Kutmelecy Allah yasoni banajin hausaa😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂

  • @fatimausman811
    @fatimausman811 2 роки тому +1

    Damalamin sunnah yafadi haka dayanzu yan bidi.a sun fasa social media da rashin kunya da rashin tarbiya irin nasu

  • @hausafilmcity229
    @hausafilmcity229 2 роки тому

    Kaimutuminnan kaji tsoran haduwarka da ubangijinka

  • @sanilawal3880
    @sanilawal3880 Рік тому

    Idan uwar shi tans zawarci, to zai ji dadi duk wanda yake so ya aure ta, sai ya leQa kuma yace ya fasa, ķowa yai ta zuwa yana leqawa...... Qanwar shi ma ayi mata haka, Yayar shi .da wadda zai haifa duk matasa da Qatti suyi ta leqawa kuma neman aure sukeyi...... kaga an zama dabbobi kenan (mutane sun zama awakin da bindin su baya rufe farjin su.)
    Dan-maulidi, kai jahili ne. Muslimci sutura ne. Ko karuwa baza ta yarda kace zaka leQa baka ci ta ba. Indai cewa kayi "kazo neman ta, ta bude ka gani ko zaiyi ko bazai yi dadin ci ba." To, da zagi zaku rabu.

  • @yusrahibrahimbajoga6068
    @yusrahibrahimbajoga6068 2 роки тому

    Tabbas mallam hakane

    • @HALILURRahman.
      @HALILURRahman. 2 роки тому

      Tsakar Gida: Sabuwar channel din mu kuci gaba dayin subscribe
      👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇
      ua-cam.com/video/XrR0cQqvbcQ/v-deo.html

  • @muhammadsanimuhammad3965
    @muhammadsanimuhammad3965 2 роки тому

    Karuwai kun Sami dama kano amma kuzu sokoto kowa koga wlh sai gawa

  • @idrismusa3757
    @idrismusa3757 2 роки тому

    Ina son yar malam ko zai yarda in duba gaban yarsa

  • @najat780
    @najat780 Рік тому

    Haukane ma haukata ne😂😂😂

  • @musaddiksalihu4883
    @musaddiksalihu4883 2 роки тому

    In bakasan abu ba kawai ka tambayi malamai suyi ma karin bayani...

  • @luluabdullah1500
    @luluabdullah1500 2 роки тому

    😳😳😳😳😳😳🙆‍♀️🙆‍♀️🙆‍♀️🙆‍♀️

  • @mamansultan2067
    @mamansultan2067 2 роки тому

    😅

  • @basharbello237
    @basharbello237 2 роки тому

    Hausar nan ina son jinta Amma na kasa

    • @khadijamusa2373
      @khadijamusa2373 2 роки тому

      😂da yare ka rubuta yanzu 😂😂😂😂

  • @beedbe9071
    @beedbe9071 2 роки тому

    Kam wannan magana malam nazifi tayi munu ketima malam besan jawarafa

    • @HALILURRahman.
      @HALILURRahman. 2 роки тому

      Tsakar Gida: Sabuwar channel din mu kuci gaba dayin subscribe
      👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇
      ua-cam.com/video/XrR0cQqvbcQ/v-deo.html

  • @azeemajamilualiyu6414
    @azeemajamilualiyu6414 2 роки тому

    Allah y kyauta 🙄🙄Wai aleka😐🤨🤨

  • @asmamaiga3684
    @asmamaiga3684 2 роки тому

    Astagafuru allah🤐🤔

  • @officialabz5397
    @officialabz5397 2 роки тому

    Malam to malam bkm amma dai malam bazan ce komai ba malam

    • @HALILURRahman.
      @HALILURRahman. 2 роки тому

      Tsakar Gida: Sabuwar channel din mu kuci gaba dayin subscribe
      👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇
      ua-cam.com/video/XrR0cQqvbcQ/v-deo.html

  • @sulmankuwait2278
    @sulmankuwait2278 2 роки тому +1

    😂😂😂👌👌👌👌👌👌👍👍👍👍👍💕💕💕💕💕

  • @mamanaliyu2273
    @mamanaliyu2273 2 роки тому

    Allah ya raka taki gona me Malam zai yi dake kije kinemi kalarki

  • @xainabummeexeezeesarki5786
    @xainabummeexeezeesarki5786 2 роки тому

    🙆🤔😱🙆

  • @jamilaidiris7294
    @jamilaidiris7294 2 роки тому

    Humm tima kodai kodai 😂😂😂

  • @anisasani9421
    @anisasani9421 2 роки тому

    Wayyo cikina🤣🤣🤣🤣

  • @yakubuyahaya105
    @yakubuyahaya105 2 роки тому

    Ko a haka mu ahlussunnah mungode Allah

  • @yui2884
    @yui2884 2 роки тому

    Mezai.ci.dake

  • @nouraidi7545
    @nouraidi7545 2 роки тому

    🥰🤣🤣

  • @Arabi_zab_boy
    @Arabi_zab_boy 2 роки тому

    Wai to wannan zaiyi😂

  • @imranahusaini3325
    @imranahusaini3325 2 роки тому +1

    Wlhi ko mata sukara bazai aurekiba

  • @osmanht1327
    @osmanht1327 2 роки тому +1

    😂😂😂 wai eh wannan zaiyi 😂😂 zaiyi mene?? wlhy wannan magana tayi girma tap 😳 me za'a leqa?

  • @sainasaina6665
    @sainasaina6665 2 роки тому

    🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣😂😂😂

  • @tahiremoussa7789
    @tahiremoussa7789 2 роки тому

    Banjia d'ni dai

  • @officialabz5397
    @officialabz5397 2 роки тому +1

    Ina masu comment?

    • @fateebill500
      @fateebill500 2 роки тому +1

      Comment be taru bah😥

    • @HALILURRahman.
      @HALILURRahman. 2 роки тому

      Tsakar Gida: Sabuwar channel din mu kuci gaba dayin subscribe
      👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇
      ua-cam.com/video/XrR0cQqvbcQ/v-deo.html