Assalamualaikum Mallam Usman sannu da kokari Ina Jin dadin shirinka. Dan ALLAH University of Chicago tana ba da scholarship kuwa domin nayi Degree a Criminology and Security Studies Ina sha'awar nayi Masters a Chicago University domin akwai koraru akan Criminology course ko Courses masu Kamar haka. Ina saurara amsar ka nagode.
Masha Allah sai dai muci muna godiya da kulawa ❤❤❤❤❤❤❤
Na dade Ina Jin muryar Dr Ladan a VOA sai y au n.a. ganshi.
Masha Allah Alh Usman Kabara. Allah ya Kara daukaka.
Gaskiya usman kabara
Inaso Ina Magana daku
Ta.hanyar sadarwa dan Allah
Masha Allah doctor Allah ya baka haihiwa, Allah ya kare ku, kuna karamin karsashi wallahi, Allah ya kara daukaka baba usman
Allah ya sakama da alkhairi muna ilmantuwa sosai
Masha Allah Allah ya baka haihuwa Dr ladan
Masha Allah Allah ya baka haihuwa yara masu Albarka Amen
Masha Allah babana mungode da sako mana fuskan Dr ladan
Wslm! Barka da safiya kakus
allah sarki
Nima inasan magana dakai wllh
Assalamualaikum Mallam Usman sannu da kokari Ina Jin dadin shirinka. Dan ALLAH University of Chicago tana ba da scholarship kuwa domin nayi Degree a Criminology and Security Studies Ina sha'awar nayi Masters a Chicago University domin akwai koraru akan Criminology course ko Courses masu Kamar haka. Ina saurara amsar ka nagode.
Please Malam Usman How I get Admission into University in USA
Nayima magana ta instagram Amma bakayi reply ba
Eh gaskiyane da wani sunan nake amfani
@@usmankabara da wannan sunan nake amfani abdoul67