My best singer. I love your talent. On my opinion I chosed you as best singer of the year. Your songs rhym, melody, beating, words, modesty are all excellent.
Kewa (kee-ee-wa) Kewa Ina kewa Ina kewar (masoyiya) Kewa (kewa) Kewa Ina kewa Ina kewar masoyiya Ina kewa Ina kewar masoyiya Ina kewa Ina kewar aminiya Abokiyar shawara Ke ce kin dara Kin san in ba ga ke ba Sai in hakura Ki bani yar dama A san da ni nima Ki mini alfarma ki sanya ni a zuciya Ki kauda yan gulma Irinki ke nema Suna ta shan fama Sun zaga ko ina Mace ba aiba kece A ido riba kece Kuma kin san mundace A kanki na zauce Magana daya (ba shakka) Bude kanjin ka Ta ya-ya zai dauka? Samun ki baiwa ce Bakya fushi Ki murmushi Dan sanki na shiga rai na Ko ba ni in kinka tuna ni wannan shi ne muradi na Nasan kina da buri Kuma sannan kina da tsarin ki Da zaki sa cikin ran ki nine zan zama angon ki Farar tumfafiya ta daban cikin mata A sanki nai rata a kanki na gane kai na Kece naiwa alkawari Mace daya kuma kin zarce dari Kinzam min bangon sikari ko a ina kece Sirrin ciki yazo fili Kin iya ado da dan kwali Mai kyan ido da sa kwalli An iya maki zanen lallai Tunda na sameki na huta Saura sun ka kazanta Bana iya kallon mata kiji kalmar da na furta Akwai dadi abun da kakeso in ya so ka Ashe fatan da kakewa wasu watarana zai bika So sa'a ce, samun nasara ce, ke sa ai dace ni kam na samu So akwai tsada Sanyi sai randa Shanu ke huda Furar mu nai damu Nai nasarar samun ki Bar ni na zam jigon ki Zan boye sirrinki ba ran da zan tona Kewa (kee-ee-wa) Kewa Ina kewa
Nice and please try to do your video with english subtitles please like hamusu breaker I love Hausa music so much ❤❤❤ lots of love from abuja nigeria🙏🙏🙏🥰🥰
Ayyya souvenirs kRN ❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉👏👏👏👏👏😜🥂🥂🥂🥂🥂🍾🍾🍾🍾🍾
The lyrics are well written. The song is really great. And the video is awesome. Good job 👏.. Expecting more lights insha Allah 🙏
Oh wow! I'm impressed 😍
Gaskiya auta waziri Ka chanja abokin shawara. Wannan video naka kwata kwata bae hadu ba.
😂😂😂😂
😂😂😂😂😂😂
Da kyau Mai gidana Allah ya bada sa'a
🎉🎉 more kyes auta keep going lk dis you will fly to the sky (recording 💯shooting 💯🤔🤔you take the way
very nice auta waziri ❤️❤️💯🙏💪💪🔥🔥
We are always with you big man
Gaskiya wakokinka suna dadi Masha Allah. Amma Dan Allah kana Kara musu tsawo, minti biyu yayi kadan.
Allah ya taimaka
Gaskyané
Can't wait ma star
They killed the beat with this flow!! 🔥🔥🔥🔥🔥🚀
Beautiful video 📸
I proud of you my Singer 🎵🎶
Allah ya kara basi Yaya na💘😍
Omo this songgggg !!!😘😍😍🤤
Xuhhra
Nice one da kyau allah ya kara nasibi
My best singer. I love your talent. On my opinion I chosed you as best singer of the year. Your songs rhym, melody, beating, words, modesty are all excellent.
Waiting😊😊
Teemah❤
Yayi 🎉🎉🎉
Auta Waziri is the best after Salim Smart🥰🥰
Kana fine auta waziri ❤
Always I've listen it, it's make me feel strong, kewa, and calm down at all.
Can wait 😢❤
Kewa (kee-ee-wa)
Kewa
Ina kewa
Ina kewar (masoyiya)
Kewa (kewa)
Kewa
Ina kewa
Ina kewar masoyiya
Ina kewa
Ina kewar masoyiya
Ina kewa
Ina kewar aminiya
Abokiyar shawara
Ke ce kin dara
Kin san in ba ga ke ba
Sai in hakura
Ki bani yar dama
A san da ni nima
Ki mini alfarma ki sanya ni a zuciya
Ki kauda yan gulma
Irinki ke nema
Suna ta shan fama
Sun zaga ko ina
Mace ba aiba kece
A ido riba kece
Kuma kin san mundace
A kanki na zauce
Magana daya (ba shakka)
Bude kanjin ka
Ta ya-ya zai dauka? Samun ki baiwa ce
Bakya fushi
Ki murmushi
Dan sanki na shiga rai na
Ko ba ni in kinka tuna ni wannan shi ne muradi na
Nasan kina da buri
Kuma sannan kina da tsarin ki
Da zaki sa cikin ran ki nine zan zama angon ki
Farar tumfafiya ta daban cikin mata
A sanki nai rata a kanki na gane kai na
Kece naiwa alkawari
Mace daya kuma kin zarce dari
Kinzam min bangon sikari ko a ina kece
Sirrin ciki yazo fili
Kin iya ado da dan kwali
Mai kyan ido da sa kwalli
An iya maki zanen lallai
Tunda na sameki na huta
Saura sun ka kazanta
Bana iya kallon mata kiji kalmar da na furta
Akwai dadi abun da kakeso in ya so ka
Ashe fatan da kakewa wasu watarana zai bika
So sa'a ce, samun nasara ce, ke sa ai dace ni kam na samu
So akwai tsada
Sanyi sai randa
Shanu ke huda
Furar mu nai damu
Nai nasarar samun ki
Bar ni na zam jigon ki
Zan boye sirrinki ba ran da zan tona
Kewa (kee-ee-wa)
Kewa
Ina kewa
Keep it up I like it
Sai ynx akayi video munsha jira
Nice music
Dope
Nice oneeeee
Keep up🎉🎉
Nice and please try to do your video with english subtitles please like hamusu breaker I love Hausa music so much ❤❤❤ lots of love from abuja nigeria🙏🙏🙏🥰🥰
👍👊
J’adore ce ga. Il m’inspire beaucoup. Very fond of you
Wow ❤ nice good song
♥️♥️♥️ Hausa to the world ❤❤❤
Fantastic from this music aura Waziri kai Bala i ne wallahi allah yakara basira
Muna godiya
This pure talent 🥰with maturity delivery
Masha Allah 🥰🥰
Wakar da video duk ba karya🔥
Yayi kyau ss 💞💞💞
Ça me fait rêver ❤❤❤❤❤❤😊
My favorite song❤❤❤
💥🔥💣
Allah yafsaré
bom 👏👏
All the best 🎉
Keep it up! Bro...
The lyrics helped me alot
Allah yakara daukaka
I’m a Yoruba boy, I don’t understand what he’s saying but the song touch my heart
Me with every asake song
HD h
May GOD bless you
Allah yakaro BASIRU ❤❤❤😊😊😊
she is my best song in this year
My top one hausa music, actually I'm so proud of that song.
With you my guy🎉🎉🎉
Wlhy bata dace da wakar nan ba😫
2023 Hausa song of the year 💎 no doubt 🔥
Nice Video
Boss man.
Auta waziri is an example of when opportunity meets preparation It turns magic.he came prepared
❤
Thank you so much
Auta
Auta waziri kewa
Je suis ta fan
Gaskiya vedion wak'an bai mun kyau bah yanda nayi tunani
Abn ai se a hankl haliemer
i luv this song bro
Oui
We’re wit u
Kewa auta waziri
احسنت ي نجم واصل 🥰🥰
So much love Auta waziri
Gaskiya yane allah yakara basira❤❤😍🥰
Nice one 🎉
Allah kareka Auta waziri ❤
I love this song
Wahou ❤
Allah ya qara basira 🎉❤
❤❤❤😊Cool
Wannan tarin ae na harmonize ne zai iya maka ka a kotu ya kamata ka samu wata alama taka
Gool
ماشاء الله تبارك الله ♥😘😘😘
Nice video ❤
Allah yataimaka yaya auta
Msha Allah🎉❤
Auta namu na gida ❤❤❤
Masha Allah
Perfect and nice song
Kana burgeni❤
rawan karshen nan yayi kyau ❤🙏
great song.... its my baby's favourite
My favorite actress mai numfashi
Big ❤
Good job❤❤
Good work 🎉🎉🎉
Fskuvtdjv😍😍
respect bros allah yakara basira
This song is good 👍
One of the sweetest songs I've heard
Wow ❤❤nice good songs 🎉
In love with this song
Same here o but i don’t understand it 😂
Wlh Khadijan ta bata masa video, tana abun yan daba
My favourite Artist ❤😍
Nice one
Auta waziri your songs are so lovely. Masha Allah
Gaskiya kunyi kokari
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤ اغنيه يا اخي اوبا اوبا اموت فيها يا اخي
❤❤❤❤❤❤❤
❤🎉
Wow
Fatan alkhairi 🙏
If u are listening to this music in 2050👁so i was here 30 years ago
🎉🎉nice 🎉😢
Gaskiya wannan vidion sam baiyi ba ka kayi hakuri idan na bata ranka amma mai numfashi ce sam Bata dace da wannan wajar ba
Nice one
Macha Allah
My best of all