Sanarwa akan Karshen Zango na Biyu na ALAQA

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 30 лис 2024

КОМЕНТАРІ •

  • @tijjaniasasetv2939
    @tijjaniasasetv2939 2 роки тому +2

    Masha Allah sarki mai dogon zamani Allah yaqara basira yadawo daku lafiya fatan alkhairi

  • @nuhusahreef1367
    @nuhusahreef1367 2 роки тому +1

    masha Allah Ali alhamdulillah da nuhu sahreef Côte d'Ivoire merci merci 👌👌👌👌👌😍👍

  • @naimassansannaimasalehabdu6605
    @naimassansannaimasalehabdu6605 2 роки тому +2

    Gaskiya mijin dadin shirin sosai zamuyi missing. Allah ya bada sa'a ya kara basira

  • @albakariali3532
    @albakariali3532 2 роки тому

    My best and favorite movies please don't go for long time sarki wallahi we knew it that you more trying to make us happy but we will miss alaaaaaaaaaaaaaaaaaqa.sariki keep it up

  • @Real_Bajiks
    @Real_Bajiks 2 роки тому +2

    Sarakee sai Allah 🙏
    Allah 🙏 yakaimu lokacin dawowa rai da lafiya.✍️ Ameen 🙏

  • @ahmad_md
    @ahmad_md 2 роки тому

    The best Hausa siries alaqa wlh munajin dadin film din nan matuqa ayi sauri adawo season 3 thanks 🙏 i love the top siries alaqa the best

  • @abdullahiabubakar3086
    @abdullahiabubakar3086 2 роки тому +1

    Masha allah ya allah yakara basiri sarki

  • @umarmaidacechannel5468
    @umarmaidacechannel5468 2 роки тому +1

    Ubangiji Allah yakara jagoranci sarki yajikan magabata yakara ninkamaka ladan ayyukanka na alkhairi yasa wannan shiri naka yai silar shiryuwar wadanda kakefatan fadakarwa yakuma karabaka basira danganin kafita kunyar yan kallo amma dan Allah ataimaka abaiwa nameer damar marin hisham koda saudaya dan allah

  • @sffds4184
    @sffds4184 2 роки тому

    Masha Allah Allah ya dawo mana da ku lpy sarkin Kannywood 💯💯

  • @abdoulhadisalisou3661
    @abdoulhadisalisou3661 2 роки тому +2

    Allah ya kàra girma da daukaka nawa Ali nuhu ni masoyinkane ina yinka

  • @buharihamdala1915
    @buharihamdala1915 2 роки тому

    Muna Godiya sarki allah ya kara basira da hikima da kuma daukaka ameen ya Allah

  • @abkribohamanetv7551
    @abkribohamanetv7551 2 роки тому +1

    Masha Allah gaskiya Ali Nuhu fina finan ka wlh munajin dadi su sosai kuma Allah ya kara basira ameen summa ameen.....🎤🙏🤝♥️♥️♥️♥️

  • @zainabzango9351
    @zainabzango9351 2 роки тому +1

    I really miss the alaqa 😭Allah dawo daku lafiya Allah sa mudace mungode 🙏🙏🥰🥰💔💔the king of kanywood love you ❤

  • @chafaatoumahamadou9835
    @chafaatoumahamadou9835 2 роки тому +1

    Nous aussi nous vous remercions beaucoup pour cette série alaqa qui nous met tant de joie dans nos coeurs merci infiniment encore directeur Ali Nuhu

  • @ameerjyusuf2890
    @ameerjyusuf2890 2 роки тому

    Gaskiya dai laifin Dadi karewa Muna Jira Allah ya kaimu ✅✅✅✅🤝up ALAQA 🔥🔥

  • @Bom-boy
    @Bom-boy 2 роки тому +1

    Masha Allah
    Allah ya kaimu lkcn lpia.
    Lallai mun nishadantu kuma ya kayatar kuma ya bamu ilimantarwa sosai ta rayuwa. Mun gode
    Allah ya Albarka ci rayuwark da ta family dinka. Sarki Ali Nuhu
    Watching from Southeast Nigeria🇳🇬

  • @ahamadnani925
    @ahamadnani925 2 роки тому +1

    Gaskiyane Sarki Muna tare daku allah ya Kara basira amine

  • @ogatd7293
    @ogatd7293 2 роки тому +1

    Allah YA kaimu ranar da za'adawo sarki ali nuhu muna godiya sosai DA wannan shin

  • @babangida...
    @babangida... 2 роки тому +1

    Sarkin Ali nuhu Allah ya kara basira best director best series hausa 2022

  • @khadijahmuhammad7149
    @khadijahmuhammad7149 2 роки тому +1

    Masha'Allah Allah yayi jagora. Muna saurare Dan Allah karku dauki lkc.

  • @ismaelcisse6822
    @ismaelcisse6822 2 роки тому +1

    Niceba aure nan n'a namir atabardachi Yan bakinci suji kunya🙏🏽🙏🏽🙏🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇬🇳🇬🇳

  • @usmanpaki
    @usmanpaki 2 роки тому

    Bakomai sarki Ali start I love the role of this series

  • @nuraddeenmuhammadindabawa9042
    @nuraddeenmuhammadindabawa9042 2 роки тому

    Ninama rasa mexance kawai yadda kake faranta mana kaima Allahya farantama Allahya shiga lamuranka y kara basira yakara daukaka Ameen

  • @Yariscopy1
    @Yariscopy1 2 роки тому

    issa very interesting and fascinating series movie ever watched in kannyword gaskiya...
    and wajen shooting kuna observing abun dayake faruwa next to the scene abun da ke faruwa and shooters and the editors please
    long live alaqa
    long live kannywood
    long live nigeria

  • @ibrahimabubakar3610
    @ibrahimabubakar3610 2 роки тому +1

    Allah ya taimaki sarki
    Allah ya kara basira

  • @habibbagudo197
    @habibbagudo197 2 роки тому +4

    Gaskiya banji ba…. Love from Amsterdam, Netherlands 🇳🇱

  • @auwalumasoyitv5606
    @auwalumasoyitv5606 2 роки тому

    ALLAH QARAWA ANNABI DARAJA S A W Aminnnn ALLAH YA QARA HIMMA CIKIN QAUNAR ANNABI S A W Aminnnn

  • @zainabhassan8161
    @zainabhassan8161 2 роки тому

    Wayyo Allah na bana bari abani labari Allah yadawodaku lfy Baban Amadu🥰🥰🥰🥰🥰

  • @marwanayakubu4833
    @marwanayakubu4833 2 роки тому +2

    Allah yadawomana daku lafiya sarkin kanny wood watching from baharain 🇧🇭

  • @yunusazakariyya3273
    @yunusazakariyya3273 2 роки тому

    Sarki Ali nuhu Allah Kara basira dakai da Alaqa team✊ never give up

  • @mahamadouadamazoumbaniger2051
    @mahamadouadamazoumbaniger2051 2 роки тому +2

    Dama nasan zai kare a dawo lafya 🤩

  • @asadeeqtvonline6635
    @asadeeqtvonline6635 2 роки тому +1

    Tabbas muna mika godiyarmu dangane da yadda ..kuke nishadantar damu.. Allah yasaka jinjina agareka production manager
    #hannafi_Dahiru_kagadama
    @ali_nuhu

  • @umarusmanbashirjada4568
    @umarusmanbashirjada4568 2 роки тому +2

    Nine Na biyar kallon bidiyon 👌
    Ba damuwa Allah ya kai mu lokacin lafiya 🤲

  • @hamzaabdoulaye1370
    @hamzaabdoulaye1370 2 роки тому

    Alaqa macha Allah Ina jinjina ga Sarki kannywood Allah ya Kara basira

  • @jameelayusuf5301
    @jameelayusuf5301 2 роки тому

    Masha Allah
    Allah yasa muna cikin rayayyu,
    Shiri yana kyau allah yakara basira

  • @aliyoushouaibu6524
    @aliyoushouaibu6524 2 роки тому

    Gaskiya bana jin dadin zuwa htun nan shiri mai dadi haka I love you All especially King of kanny wood and handsome nameer sale Alfindiki miss you All

  • @usmannadaboadodaura9463
    @usmannadaboadodaura9463 2 роки тому

    Masha allah sarki munana
    Munajiran ku 👍❤️🇳🇬🇵🇸

  • @itssalam2241
    @itssalam2241 2 роки тому

    Best Hausa series produce ever.

  • @idrissani1611
    @idrissani1611 2 роки тому

    One of the very interesting hausa series i have ever watched. More grease to your elbow. Amma shawara anan itace ya kamata a matsayin ka na babban lauya ka fadada harkar ka ta lauya. Ma'ana ka kirkiri wasu scene da zai baka damar jagorancin wasu cases din a kotu ba wai iya case din gidan alfindiki kawai ba. Duk da nasan family lawyer ne a gidan.

  • @aishajani2121
    @aishajani2121 2 роки тому

    Masha Allah ai wlh bantaba ganin series firm Mai maanaba kalan alaqa alhmdllh firm din yanaman Dadi over wlh Allah yaqara basira🙏💃💃💃💃 can't wait

  • @jabirandi8522
    @jabirandi8522 2 роки тому

    May Allah blessed U in our union
    Nice Series film #ALAQA👍

  • @bibataboureima6702
    @bibataboureima6702 2 роки тому

    Macha Allah muna godiya sosai daga Niger Niamey 🙏 🙏

  • @ishakbaba9807
    @ishakbaba9807 2 роки тому

    so ubangiji Allah yadawo muna dako lfy kuma ubangiji Allah yakara basira ameen

  • @musafrabiu9993
    @musafrabiu9993 2 роки тому

    Masha Allah sarki fkd Allah ya kara daukaka ameen 🤲🤲🤲🤲🤲🤲

  • @habibuyakubuhabibuyakubuma1321
    @habibuyakubuhabibuyakubuma1321 2 роки тому +2

    Masha Allah sarki dan darajan manzon Allah ( s a w ) kasani a film ALAQA

  • @ibrahimidris6236
    @ibrahimidris6236 2 роки тому +1

    Masha Allah
    Sarki Allah ya taimaka munanan muna jira

  • @lawancytv3468
    @lawancytv3468 2 роки тому +1

    Gaskiya laifin dadi karewa amma dan Allah yakamata ace andan din ga takawa Hisham birki sabo da ya na kona mana zuciya sosai dukda film ne

  • @anasabubakar1333
    @anasabubakar1333 2 роки тому

    An gaida sarki me zamani kachi naka kachi nawasu Allah ya kara daukaka sarki

  • @abdoulmdanshila362
    @abdoulmdanshila362 2 роки тому

    Allah yadawo daku lfy my best series

  • @muhammadabubakarel-miskin2712
    @muhammadabubakarel-miskin2712 2 роки тому +1

    Assalamu Alaikum,
    Nine SHIEKH MUHAMMAD ABUBAKAR EL-MISKIN daga Maiduguri Borno State.
    Mu ma muna godiya dari bisa muna goyon bayan ku,ALLAH yakaimu.

  • @sagiruabdullahi6237
    @sagiruabdullahi6237 2 роки тому

    Allah yakara basira sarki.
    Inayiwa Iowa fatan Alkhairi

  • @muktaradamu8054
    @muktaradamu8054 2 роки тому

    I wish you all the best,my best actor and director 💪💪💪💪

  • @ikilimayakubu937
    @ikilimayakubu937 2 роки тому +1

    Alhamdulillah Muna godiya babban Yaya Allah yakaro basira muna nan munajiran season 3 Insha allah watch from gombe

  • @ibrahimmusa3406
    @ibrahimmusa3406 2 роки тому

    Allah sarki tohh. Allah yasa adawo lfy. kuma Allah ya kai mu

  • @elyaseenkumbytv
    @elyaseenkumbytv 2 роки тому +2

    ...Alhamdulillah,Masha Allahu Lahaula Walakuwata Illah Billah.
    Gaskiya Ne Dady(Sarki Ali Nuhu) Allah Ya Karawa Rayuwa Albarka Tabbas Muna Karuwa Da Shirin Alaqa,.Daga Kan Ma'aikata Zuwa Kan Jarumai Kowa Na Iya Kokarin Sa Gurin Bada Abunda Ake So.
    Allahu Ya Kara Jagoran Ci.
    Up!Up!!Up!!! Alaqa Insha Allah.

  • @hamzahouseini8353
    @hamzahouseini8353 2 роки тому +1

    Ooooo my god gaskiya banji dadin cewa wannan satin film din alaqa bazai fitoba

  • @shamsuidrisabubakar8628
    @shamsuidrisabubakar8628 2 роки тому +1

    We are waiting your Brilliant and Intellectual Director I wish you the best

  • @saddiqaboubacar2753
    @saddiqaboubacar2753 2 роки тому

    Toh Masha allah
    Allah yakara basira da daukaka 👍👏

  • @abdulauwal555
    @abdulauwal555 2 роки тому +2

    Gaskiya ali nuhu the King of kannywood kai karshene wajen shirya film, your film contain; good quality of graphic and background/location. I'm proud of you Allah yakara basira

  • @idrissalamine8843
    @idrissalamine8843 2 роки тому

    Alhamdulillahi gaskiya kana burgeni sosai Allah ya bada nasara da daukaka

  • @ibrahiminousa4545
    @ibrahiminousa4545 2 роки тому +1

    Masalhah sarki ali nuhu ALha yadau da koulafiya sarki

  • @badamasimuhammed1738
    @badamasimuhammed1738 2 роки тому

    Allah yakaimu Kuma Allah yakara basira sarki

  • @ilaisa8332
    @ilaisa8332 2 роки тому +1

    yayi kyau oga inayanka zaikai yaushe adawo zai ar mashi idan ankarama gida alfandigi makiya sukula a war ware abin zaibada cita🇳🇪🇱🇾daganaka I L

  • @ummumubashurummuhassaan1457
    @ummumubashurummuhassaan1457 2 роки тому +2

    Gaskia banji dadiba

  • @salisusani3584
    @salisusani3584 2 роки тому

    Masha allh, allh ya nuna mana lokacin dawowarku. Allh yaqara basira

  • @gazaliusman1449
    @gazaliusman1449 2 роки тому

    Gaskiya anayin kokari da fatan Allah ya taimaka Amin godiya dashigarda sunan unguwarmu alfindiki dafatan zaabada Karin kokari nagode

  • @assoumaneyakoub4839
    @assoumaneyakoub4839 2 роки тому +1

    Gaskiya bamoujidadiba mounasonwannanchiri

  • @shamsusanishamsu375
    @shamsusanishamsu375 2 роки тому

    Gaskiya muna Jin Dadi Shirin Nan sosai don Allah kuyi saurin dawowa kar ku Dade pls 🙏

  • @Abujanaan
    @Abujanaan 2 роки тому +2

    Missing this series already,will keep anticipating the next season,thanks lots and God bless

    • @alinuhu74
      @alinuhu74  2 роки тому

      We will be back soon.

    • @Abujanaan
      @Abujanaan 2 роки тому

      Sarki Ali I have a concept,though I don’t know how u may look at the view of the concept.I leave in Abuja Mambila barracks asokoro.thanks and Godbless

  • @pharuqnaseer8457
    @pharuqnaseer8457 2 роки тому

    Salam ALLAH ya taimaki Sarkin kanywood ina maka fatan alkhairi,
    Kai da iyalin ka daga masoyi ka Umar Naseer inkiya
    (ALLAH shigafarta)

  • @sadisuabubakarsadisuabubak2734
    @sadisuabubakarsadisuabubak2734 2 роки тому

    Kai Mai gida wannan Shirin namusammanne don Allah adawo akan lokachi🙏🙏🙏🙏

  • @alhajiisah2188
    @alhajiisah2188 2 роки тому

    Masha Allah
    We really miss u
    Wish u all the best

  • @DrUmmuAmrah
    @DrUmmuAmrah 2 роки тому +1

    Best hausa series ever!!! Thumbs up and keep it up
    Cant wait to see how the luluwa family and kawu bala will end up

  • @jibrinsulearye2574
    @jibrinsulearye2574 2 роки тому

    Allah yasa kukwatanta lokacin hutun zango na daya karkudade Allah yakara basira

  • @sumayyasani9521
    @sumayyasani9521 2 роки тому +3

    Ayya, missing the series already but we are patiently waiting for the season 3, I love watching it, u guys are really trying in entertaining us thumb up to you director and the entire Alaqa team ♥️

  • @oumarnoura1363
    @oumarnoura1363 2 роки тому

    Gaskiya dai kudawo dawuri Allah yakara basira

  • @rufaimhm7762
    @rufaimhm7762 2 роки тому

    Toyayikwa Allah yakarabudi inagodiya dawannan cherin ftn alkairi

  • @Centuries-Unfolded
    @Centuries-Unfolded 2 роки тому

    my best kannywood director. God bless mann

  • @moussasalissou4000
    @moussasalissou4000 2 роки тому

    Macha Allah ya Allah kara basira amine amine 🤲 ya Allah

  • @babangayu8489
    @babangayu8489 2 роки тому

    MACHA ALLAH gaskiya ALLAH yakarabasira ALLAH yadawodaku lafiya

  • @mudassircomedy6954
    @mudassircomedy6954 2 роки тому +1

    Aiki Na kyau sarki ubangiji Allah yakara girma da basira da daukaka daga naka Mudassir comedy

  • @sanisboytv7409
    @sanisboytv7409 2 роки тому

    Babu damu kuje kushiryamuna abinda zai kayatardamu tareda fadakarwa. Fatan alkhairi👏🙏😎

  • @habeebabdallahlanzai9656
    @habeebabdallahlanzai9656 2 роки тому

    Masha Allah ❤️ Alhamdulillah muna muku Fatan Alheri,kuma muna nishadan tu wa da wannan Films naku Mai Dogon Zango

  • @chaiboudarechapiou9985
    @chaiboudarechapiou9985 2 роки тому +1

    Allah ya keymou lkci

  • @kebikanotv9022
    @kebikanotv9022 2 роки тому

    Allah yasa hakane Allah ya kaimu lokacin 🇱🇾💪👌🤲

  • @NYHOTV
    @NYHOTV 2 роки тому +5

    Allah ya taimaki babban sarki dan Allah dan Annabi ayi adding dina chiken season 3 I’ll be so excited and appreciated to the rest of time

  • @dgasmanetv2475
    @dgasmanetv2475 2 роки тому +2

    Masha Allah. Sarki Allah ya taimaka

  • @ibrahimbukar6639
    @ibrahimbukar6639 2 роки тому +1

    Allah ykaimu Rai da lfy

  • @rahanaauwalaliyurahana5366
    @rahanaauwalaliyurahana5366 2 роки тому +1

    allah yadawo daku lafiya ayiwutu lafiya

  • @abbanhansau8752
    @abbanhansau8752 2 роки тому +1

    Wow, we go miss you woo

  • @hafsalamido2713
    @hafsalamido2713 2 роки тому +5

    Gonna miss dis series badly......thumbs up to d cast n crew u really did a good job especially Khalid u are really amazing man kip it up

  • @rabiumaryam510
    @rabiumaryam510 2 роки тому +6

    Can't wai for season 3 really, we gonna miss you guys

  • @bilyaminuibrahimmaikaji3042
    @bilyaminuibrahimmaikaji3042 2 роки тому +2

    Thanks you so much king 👑 we really appreciate it sir.
    Whatching from Cairo Egypt 🇪🇬✌️🇳🇬
    Waiting for your resuming since now of to date sir

  • @nafisatahmed3504
    @nafisatahmed3504 2 роки тому

    May the almighty Allah spare our lives.
    Allah yay jagora

  • @seiduhabibu9545
    @seiduhabibu9545 2 роки тому +1

    Mashallah. am watching from UAE 🇦🇪

  • @Danliman
    @Danliman 2 роки тому

    Fatan nasara arayuwa sarki ali nuhu allah yadawo daku lafiya ameen

  • @farhanafiu6594
    @farhanafiu6594 2 роки тому

    Wayyo Allah na....Dan Allah karku jima kamar wancan zangon.

  • @hamzadayyabu5068
    @hamzadayyabu5068 2 роки тому +2

    The king of kannywood we will miss alaqa 😭🥰💯

  • @surajijibril4194
    @surajijibril4194 2 роки тому

    Allah ya dawo daku lfy amman dan allah karku dade kunji..#surajisr.masoyi

  • @abdullahimaryam995
    @abdullahimaryam995 2 роки тому +2

    Masha Allah I can't wait ❤️❤️❤️❤️