ZUCIYAR MACE.......07

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 17 гру 2024

КОМЕНТАРІ • 59

  • @RabiatuIsah-u2s
    @RabiatuIsah-u2s 3 години тому

    I love you anty pinkish lady kina kawomanah novels maidadai ssai Allah yakara shekaru

  • @DawoodMovies-q8q
    @DawoodMovies-q8q 12 годин тому +5

    Qalubale gareku mata masu sadaukarwa ga samarinsu gashidai tayi komai saboda abdul ne amma ahalin yanzu abdul yafi kowa tsananta koda ya dawo zaici gaba da wulaqantata ne a gidan auransu gashi ya dauki mumunan kudiri a kanta wlh mata yakamata kushiga hankalinku akan soyayyar ku kunada halacci amma ku ba lale bane kudace mai halaccin idan kunmasa 😭😭😭😭😭😭

    • @aichaagadez6237
      @aichaagadez6237 3 години тому +1

      Gaskiya

    • @MaryamDMuhammed-ds3rf
      @MaryamDMuhammed-ds3rf 2 години тому +1

      😢😢😢😢 wllh kuwa

    • @DawoodMovies-q8q
      @DawoodMovies-q8q 2 години тому +1

      @@aichaagadez6237 Gani nayi shida tayi hakan dominshi bai mata uzuriba yafi kowa tsanarta wan nan wace irin rayuwa ce🤔😭

    • @DawoodMovies-q8q
      @DawoodMovies-q8q 2 години тому +1

      @@MaryamDMuhammed-ds3rf Wlh mata diyawa suna rufe ido akan soyayya fiyeda maza kuma wlh koda ace shine yamata ciki idan taje gidansa bazai dauketa da daraja ba bare wani Wanda ko shawara batayi dashi 😭😭😭

    • @MaryamYahaya-k8g
      @MaryamYahaya-k8g Годину тому +1

      Wallahi fa

  • @MunaAbbas.
    @MunaAbbas. 5 годин тому +1

    Allah ya wadaran irin wannan uba wai meikasamun ka ne

  • @YdfnvjFjcc
    @YdfnvjFjcc Годину тому

    MashaAllah 🎉🎉❤❤❤❤

  • @AnissaSanda
    @AnissaSanda 12 годин тому +2

    Allah sarki nuratou kina ganin rayuwa😢 Allah ya kawo miki sauki😮 Abdul kayi butulci duk abun da ya faru saboda kay tayi

    • @NabilaUmar-t8j
      @NabilaUmar-t8j 12 годин тому +1

      Dan kunama kenan😢

    • @AnissaSanda
      @AnissaSanda 12 годин тому +1

      @NabilaUmar-t8j walahi kam kaji soron Allah kaji soron rijalu

    • @MunaAbbas.
      @MunaAbbas. 5 годин тому

      Abdul kajira sakkayar Allah ai indai bata yi tsilara ba da gwamma ai

    • @MunaAbbas.
      @MunaAbbas. 5 годин тому

      Kibar gidan mana ai baa dole bane ba habba

    • @MunaAbbas.
      @MunaAbbas. 5 годин тому +1

      Bangane ba wani irin sako marubuchiyan Kai son tabamu ne oho

  • @MAB85
    @MAB85 2 години тому

    Gaskiya nuratu tabani tausayi

  • @Aminahassan-w6x
    @Aminahassan-w6x 4 години тому

    Mashallah sis nd may Allah bless u ❤❤❤

  • @amirasalees
    @amirasalees 10 годин тому

    Tofah Allah sarki nuratu kinyi shirme 😢

  • @FatimaAsaidu
    @FatimaAsaidu 5 годин тому

    Masha Allah muna godiya sosai pinkish lady ❤🎉

  • @MunaAbbas.
    @MunaAbbas. 5 годин тому

    Kifara kwana da wuka aikin tirr kawai

  • @mrsshareefumammun2809
    @mrsshareefumammun2809 5 годин тому

    Masha Allah ❤❤

  • @FatmhAngoy
    @FatmhAngoy 11 годин тому

    Masha Allah munagodiy sosi Allah yabiyaki da alljanna jazakallahu 🎉🎉🎉❤❤❤

  • @shamsiyyahassanshamsiyyaha3920
    @shamsiyyahassanshamsiyyaha3920 12 годин тому +2

    Muna nan makale muna jira😂

  • @abasseoumarou7868
    @abasseoumarou7868 5 годин тому

    Macha Allah ❤

  • @aljannatuahmed769
    @aljannatuahmed769 Годину тому

    Allahsarki Nooratu. 😢
    Why are some men like this?
    May Allah protect you from him.
    Thank you very much Pinkish lady.❤

  • @SulalaDurba
    @SulalaDurba 2 години тому

    Masha Allah 🥰

  • @hafsalabib
    @hafsalabib Годину тому

    Allah Sarki maza kenann

  • @HakilouMahamaneCherifatou
    @HakilouMahamaneCherifatou 11 годин тому +1

    Kaico da wannan baqar mummunar rayuwar da Abdoul ke son saka Nouratou a ciki
    Wannan babbar izina ce da qalubale ga dukkannin mata da in mata wallahi😢

    • @pluvrich_pluv5466
      @pluvrich_pluv5466 5 годин тому

      Gaskiya ne wlh wannan abdul din mugune dama tun asali ba mutumin kirki bane. Dama rayuwa a makance muke muammala da mutane a rashin sanin ko wanene muke muammala dasu, sai tafiya yayi tafiya zama yayi zama zaka gane wanenen kake tare dashi yaya halayyansa yake ubangiji Allah ya hadamu da mutanan kirki arayuwa ba wanda zasu saka rayuwarmu acikin garari ba,😢😢😢😢 very sad wlh

    • @HakilouMahamaneCherifatou
      @HakilouMahamaneCherifatou 3 години тому

      @ wly hakane musamman a wannan zamanin babu amana
      Ameen

  • @NabilaUmar-t8j
    @NabilaUmar-t8j 12 годин тому

    Allah yasaka mk Nooratu 😢😢hmmmm wannan yake nuna mk ko mijinki ne karki tura masa tsaraicinka koba komai akwai rabu akwai mutuwa

  • @JamilaADAMOU-e7x
    @JamilaADAMOU-e7x 12 годин тому

    Masha Allah merci beaucoup ma belle bonne nuit ❤

  • @ummisarauniya12
    @ummisarauniya12 6 годин тому +1

    Ma sha Allah 🎉🎉🎉🎉

  • @Hafsy8
    @Hafsy8 12 годин тому

    M sha Allah muna gdy.

  • @MunaAbbas.
    @MunaAbbas. 5 годин тому

    Kijira idan yafita kaima sai ki tatara kayanki kibar gidan

  • @SafaLawan
    @SafaLawan 5 годин тому +1

    🎉❤

  • @RamatouBoubacar-ys7bt
    @RamatouBoubacar-ys7bt 10 годин тому

    MashaAllah ❤

  • @Hot20i-pv8tl
    @Hot20i-pv8tl 12 годин тому

    Masha Allah❤❤❤🎉🎉🎉

  • @lujainafallata5732
    @lujainafallata5732 12 годин тому

    Thank you so much barakallahu fiki my lady 🤍🤍🤍🤍🤍🥰

  • @Wasilaaliyu-w9i
    @Wasilaaliyu-w9i 12 годин тому

    Muna godiya ❤

  • @NabilaUmar-t8j
    @NabilaUmar-t8j 12 годин тому

    Shukrallaki Jazakillahu Khair 😘😍❤❤❤

  • @AlkassoumMamera
    @AlkassoumMamera 2 години тому +1

    🎉🎉🎉🎉❤❤

  • @mohammedabubakar6577
    @mohammedabubakar6577 11 годин тому

    Masha Allah❤🎉

  • @AshfatAlgoni-oo6ww
    @AshfatAlgoni-oo6ww 11 годин тому

    ❤❤❤🎉🎉🎉

  • @RukayyaUsman-e3w
    @RukayyaUsman-e3w 12 годин тому

    Masha Allah

  • @fatimaabdullahi4288
    @fatimaabdullahi4288 12 годин тому

  • @mohinmilon4446
    @mohinmilon4446 12 годин тому

    ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @HassanaAbaboucar
    @HassanaAbaboucar 11 годин тому

    Mata wlh basou da hakali gachine too

  • @LubabatuYahaya-j4x
    @LubabatuYahaya-j4x 12 годин тому

    Masha Allah ❤❤🎉🎉

  • @حليمهحليمه-ف5غ
    @حليمهحليمه-ف5غ 12 годин тому

    😭😭💔💔💔

  • @MsjosnaJosna-j5p
    @MsjosnaJosna-j5p 11 годин тому

    ❤🎉❤🎉❤🎉❤🎉❤🎉❤🎉❤🎉

  • @skyrosplayz497
    @skyrosplayz497 12 годин тому

    💃💃💃

  • @GfHy-qv7oh
    @GfHy-qv7oh 12 годин тому

    ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉

  • @pluvrich_pluv5466
    @pluvrich_pluv5466 5 годин тому

    Nuratu kin chuchi kankinwlh 😢😢😢😡😡😡😡😢

  • @Hsab-f4z
    @Hsab-f4z 11 годин тому

    😲😱😡

  • @Bristerfatima-cg9xq
    @Bristerfatima-cg9xq 2 години тому

    Masha Allah ❤❤

  • @BONEONE-ci1gn
    @BONEONE-ci1gn 12 годин тому

    Masha Allah