YADDA ZA A WARWARAI KO WANA IRIN SIHIRI/ASIRI (Dr ISA ALI PANTAMI)

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 17 лип 2016
  • Yada za a karya ko wana irin Sihiri / Asiri, daga Sheikh Dr Isa Ali Pantami (Daga minti na takwas zaka ji wanan bayani kamar haka)
    “Ah’odobillah his-Salim Al-Aleem himi-nush shaytan nira geem, min hamzihi wa nafkhihi wa nafiqh”
    I seek refuge from Allah, the All-Hearing and All-Knowing from the accursed Satan (and) from his evil insinuations
    Ana neman ruwa mai tsafta, sai a sami ganyan magarya guda 7 wanda suke koraye masu kyau in an samu bu sassu yayi kyau in ba a samuba ba ko danye. Sai a daka bu sassan nan, a nuka a zuba a ruwa wanda ya ke mai kyau daza a iya wanka kuma a sha shi.
    Sai a karanta waddanan Surori da Ayoyi a chikin ruwan. Ana so a karanta a cikin ruwa, Ana karatu iskan baki yana shiga cikin ruwa ,
    A sha so biyu safe da yamma na sati daya. Da wanka a waje Mai tsarki, ko a jika towel a Shafa a jiki.
    1: Suratul Fatiha, (Kafa daya)
    2: Ayat al kursi, (kafa daya)
    3: Suratul A'raf 7: Ayah 106 Zuwa Ayah 122 (kafa daya)
    4: Suratul Yunus 10: Ayah 79 Zuwa Ayah 82 (Kafa daya)
    5: Suratul Kafirun: (Kafa daya)
    6: Falaq (Kafa uku)
    7: Nas (Kafa uku)
    8: اللهم رب الناس، اذهب البأس، و اشف، انت الشافي. لا شفاء إلا شفاءك ، شفاءًا لا يغادر سقما
    “Allahumma Rabban-nasi, adhhibil-ba’sa, washfi, Antash-Shafi, la shifa’a illa shifa’uka, shifaan la yughadiru saqaman” (KAFA UKU)
    9: بسم الله ارقيك من كل شيء يؤذيك من شر كل ذي نفس أو عين حاسد. الله يشفيك. بسم الله ارقيك.
    “Bismillahi arqika, min kulli shay’in yu’dhika, min sharri kulli nafsin aw `ayni hasidi, Allahu yashfika, bismillahi arqika” (KAFA UKU)

КОМЕНТАРІ • 108