Tambayoyi da Amsa 27

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 30 лис 2024
  • 1. Shin yana iya yiwuwa mace ta shayar da jikanta.?
    2.Shin idan mutum ya rasa raka'a daya, to idan ya tashi zai rama guda dayar zaiyi karatu ne a fili ko kuwa.?
    3. Hukuncin mutum ya sa ka siya kaya da niyyar idan ya samu kudi sai ya siya a wajenka.??

КОМЕНТАРІ • 16

  • @mahamanlaoualidanmaradi8224
    @mahamanlaoualidanmaradi8224 2 роки тому

    Allah ya Sakama Malum Mammu da Alkhayri.

  • @abdullahimaryam995
    @abdullahimaryam995 2 роки тому

    Masha Allah ♥️♥️♥️

  • @danniger2276
    @danniger2276 2 роки тому +1

    assalamu aleikum malam allah ya kara ilimi amine ina sallah ama ban samu sallahr asuba ya sallah ta take daga mamane Sani

  • @salaoarmayaou7096
    @salaoarmayaou7096 2 роки тому +1

    Masha Allah gaskiya inajin dadin amsoshin tambayoyin,ku,Arma yau dan Niger a Algéria

  • @lukmanhamidu9057
    @lukmanhamidu9057 2 роки тому

    Asalamu aleikum malam allah ya Kara ilimi amin malan ina tanbaya akan bada Salha wani abokinmu nasan mazinacine ama in,ankaci abada Salha shike saurin shigaba malam ya masayin Salhamu take

  • @nassiruouda4110
    @nassiruouda4110 2 роки тому

    Allah ya biya

  • @rukayamohammed5809
    @rukayamohammed5809 2 роки тому

    Thanks 🇧🇴

  • @hadjaraaboubacarhadjo
    @hadjaraaboubacarhadjo 2 роки тому

    Allah kara ilimi malan

  • @sanusiumar415
    @sanusiumar415 2 роки тому

    Allah ya karama malam lafiya da nisan kwana

  • @atnybaby3625
    @atnybaby3625 2 роки тому

    Jazakallahuh khsair

  • @احمدعيساحمدعيس-و5ك

    الله يبدا لادا

  • @bilkisuyarso6771
    @bilkisuyarso6771 2 роки тому

    Masha Allah

  • @sdiallof2606
    @sdiallof2606 2 роки тому

    ❤❤

  • @mubarakbashari6394
    @mubarakbashari6394 2 роки тому

    slm wrahmatullah allah yakarawamalam lpy mahaifiyatace batadala lpy batayi azimiba nikumahalintafiya takamani tayardda banidahalin injiya yanza malam yazanyi dawannan Al amari?

  • @hadjaraaboubacarhadjo
    @hadjaraaboubacarhadjo 2 роки тому

    Assalama alaikoum Malan banji anbada amsa tanbaya ta ba

  • @alyibrahim543
    @alyibrahim543 2 роки тому

    Masha'allah 🥰🥰🥰🥰🥰🥰