La ilaha illah lah (Amfanin karantashi x1000 guda biyar ) 1.Ana wuridin shi kullum x1000 dan bude kofofin arziki cikin sauki. 2. Idan aka zalunceka kuma aka nuna maka baka isa ba saboda yafi karfinka ka aika masa da shi x1000(kace ka aika yaje ya dauko maka fansa) 3. Biyan bukata x1000 4. Kariya daga cututukan da bala'an sabon wata x1000 5. Ka karantashi x1000 idan zakayi bacci, babu aljani ko mugun da zai iya raban ka
Ni in na samu business Mai kyau ana cikin harka sai ya ease ko Kuma an Kai ga biya sai inji shiru, ko wani Abu ya gitto business din ta wase. Ina taba business na crude oil , contract , gold da ma filaye ta Abuja, tunda nayi Aure komai ya saya, Kuma in nasamu wata business sai inyi mafarki na dannau ko wani Abu Mara Dadi sai business ya wase, Ina baran Addu'a. Nagode
Allahumma salli ala sayidina Muhammad wasalim 🥰
masha allahu muna godiya
Jazakallahu khairan sayyadi
Ma Shaa Allah
Sakallahu khairan
Masha Allah
Masha Allah maulana muna godiya Allah yakara Maka lfy da Nisan kwana Bijahi Rasulullahi s a w
Masha
Mallan Dan ALLAH abamu sirrin samun kusanci ga Shugaba S A W
Allah yasaka da alkhairi
Allah ya bada lada
Allah ya taymakama malam
Merci bcoup
Jazakumullahu khaira Malam
Wlkm slm warahmatoulahi wabaraka tuhu malan allah yasaka da alheri muna barar adou'a
Ya Sheikh!!!
Alhamdulillah muna yi zamu dage da yi. Muna godiya imam
Allah Kara daukaka da budi , jazakhallahu bi jannatul firdausi
Malan Allah dai yakara kusanci Allah kuma yabiyaka dahidan aljanna
Alhamdulillah
Macha Allah Malan adadin Kona nawa
Allah ya qara lapiya Shehina Murabbina
❤❤❤❤❤❤
ALLAH ya saka da alheri
Mungdy y sayyyadi
La ilaha illah lah (Amfanin karantashi x1000 guda biyar )
1.Ana wuridin shi kullum x1000 dan bude kofofin arziki cikin sauki.
2. Idan aka zalunceka kuma aka nuna maka baka isa ba saboda yafi karfinka ka aika masa da shi x1000(kace ka aika yaje ya dauko maka fansa)
3. Biyan bukata x1000
4. Kariya daga cututukan da bala'an sabon wata x1000
5. Ka karantashi x1000 idan zakayi bacci, babu aljani ko mugun da zai iya raban ka
Ni in na samu business Mai kyau ana cikin harka sai ya ease ko Kuma an Kai ga biya sai inji shiru, ko wani Abu ya gitto business din ta wase.
Ina taba business na crude oil , contract , gold da ma filaye ta Abuja, tunda nayi Aure komai ya saya, Kuma in nasamu wata business sai inyi mafarki na dannau ko wani Abu Mara Dadi sai business ya wase, Ina baran Addu'a. Nagode
Ƙara Lapia da imani
Masha Allah