Dama wasu daga cikin mata haka muke in ammana abokiyar zama sai mu nuna bakomai mucewa miji yatafi wurin amarya, amma yana tafiya kuma sai mu rushe da kuka😭but gaskiya recap din yana yawa sosai, hope za'a dan rage tsawonshi Allah ykr daukaka
Congratulations babban angoo mai amaryar Inna. Kuma inayimaka albishir cewa amaryar Inna saitafi kulawa dakai yadda yadace lokacinta nanan zuwa.i wish humaira Mom to take har because of laulayi kafin nan amaryar zata zama matar gida saboda kulawa 😅
Masha Allah gaskiya yayi kyau sosai Allah dai ya baku damar kawo mana wannan ingantaccen bidiyo mace mai ciki tana sa maza wai goruba ta ke so 🤔😂🇳🇬✊❤️🔥🥰🙏✅
Ni yanzu ko a wani film Bana bukatan ganin Ina wlh Sai dai in auren nan ya zama a mafarki Akan me mata kizo ki hana mutane rawan gavan hantsi Ana ganin girman ki🤣🤣😭😭
Mood swings din masu ciki. Sauyin halayen masu ciki suyi ta kunci su kadai. It is a good development saboda wasu mazan basu san haka na faruwa a ciki ba.
I don't wanna imagine what Sule is going through while in this confusion. Parents are parents but honestly some of these things need to be discussed squarely before such a drastic decision is taken.
Masha Allah 🥰 Sule na inna 😅🙏 Humaira ikon ALLAH ✌️ Gaskiya wannan episode Yamin daɗi Allah ƙara basira da Nissan kwana Souleymane dan Allah ina son Sanin sunan ka na zahiri 🙏
Aslm na fara kallo wannan shirin kashi na 43 amma har fahinci abinda ake nuhi gaskiya abin yayi min dadi sosai bifa Allah kara daga sherin masherin masu sheri alfarmar sa'idina rasullillahi s'a'w''
Masha Allah humaira kiyi kukari Allah yabamu iko kamamta wa kiishi ku mallo Mata doleka ji ba da di Saidai namiji yahalatta ya aure sama da daya Allah yabasu dai iko mana adachi Amma mumata Muna da Abu agabammu wato kiishiya ko miji bayyimikiba to uwarsa zatamiki Allah yasa mudache Yaya ama humaira adaichi
Wallahi Inna kwata kwata bata daidaita ba. Ai musulunci ma bai ce a daura ma mutum abu dole ba. She wanted her son to get married again, that’s fine, but she should have allowed sule to talk things through with his first wife. Ya lallashe ta kamun ya qara auren ai. Inna is wrong gaskya
Allah sarki Humair,ki Daina kuka,sai nakejin kukan kaman a reality haka yake,Gsky Shirin yayi kyau Allah ya Kara basira
I just love you guys
Gaskiya Ahmad Bifa inna yinka
Amma kukara lokacin kaji
Always with you from Ghana
Gaskiya yakamata kuyi aure kundaceda juna irin wannan soyayya haka nima nakowa insha allahu
Gaskiya humaira kinyi kokari wlh ni daker in zan iya haka
Allah ya kara basira, gaskia Ina batukar son ku, Oumeir kina birgeni sosey, Haka yaya suley...ina ma isamu Haka da Matata,
Ina uwa ké
Allah kada kasa amana auren dole,sorry humair take heart
Ga kishi ga kuma laulayin ciki 🤭🤭😅😅sule sai ayita hakuri da humair it's the matter of time. dama ya lafiyar kura bare.....💃
Dama wasu daga cikin mata haka muke in ammana abokiyar zama sai mu nuna bakomai mucewa miji yatafi wurin amarya, amma yana tafiya kuma sai mu rushe da kuka😭but gaskiya recap din yana yawa sosai, hope za'a dan rage tsawonshi Allah ykr daukaka
Bantabajin takira sule ba sai yau wato Wagga series yana nuna awa iyaye biyayyah koda bakaso Allah yaqara basira ameen
Masha Allah agaskiya sule humaira ta dace da kai ida hali ya kamata Ka aure ta dan kun dace da juna
Allah sarki masoyiya Allah ya sa mufi qarfin zuciyan mu ako da yaushe
Allah ya bar kauna masoyiya
Gsky kuna bani nishadi
Kaiii sule dan innah😂😂
SLM barka da wannan lokaci, inada korafi, kuma nasan dayawa daga cikin masu bibiyan wannan shirin sunada same korafi irin nawa, agaskia 25 minutes sunyi kadan na kallon wannan shirin, tunda weekly ne akesakin Sabon episode, a 25 minutes din fa harda preview na satin daya gabata, pls kukara lokaci yakai 1hour, saboda Irina dayawa basuda irin wannan jimurin, ace weekly 25 minutes, bakowa bane ze jure yayitabin wannan shirin, badon komai ba, sedan lokaci yayi kadan
Wlh yayi kadan
Wlh hakane
Wannan magana haka yake kuma muna fatan Allah sa su karanta su kuma yi aiki da shawar warin mu Allah sa mu dace 🙏
Gaskiya ne 👍
Gasky kam yyi kadan
Congratulations babban angoo mai amaryar Inna.
Kuma inayimaka albishir cewa amaryar Inna saitafi kulawa dakai yadda yadace lokacinta nanan zuwa.i wish humaira Mom to take har because of laulayi kafin nan amaryar zata zama matar gida saboda kulawa 😅
subhanallahi,humaira me yayi zafi haka? ayi hakuri akara hakuri ataushi zuciya haimara ki taya dan inna biyayya ku samu aljannah.(iyaye manyan duniya)
Mudai bb abun cewa Sai Dai Allah ya qara basira da taimako cikin aiyuka na waje da boye
Allah sarki humair tabani tausayi wlh😂😭
Wlh nima
Gaskiya wannan episode yafi kowane. Kyau.
Allah sarki takwara kinyi jarumta komai zai wuce
Masha Allah gaskiya yayi kyau sosai Allah dai ya baku damar kawo mana wannan ingantaccen bidiyo mace mai ciki tana sa maza wai goruba ta ke so 🤔😂🇳🇬✊❤️🔥🥰🙏✅
Gaskiya banji dadin kukan da Humairr tayi ba
Is a bad day for us masoyiya Allah yabaki hakuri abun ba dadi 😡
Wlh ar kuka Saida nayi ,kishiya kam ba dadi
Hahahahahaha haba Humairrrr Sule kuma dan inna🤣🤣🤣🤣🤣🤣
Ni yanzu ko a wani film Bana bukatan ganin Ina wlh Sai dai in auren nan ya zama a mafarki Akan me mata kizo ki hana mutane rawan gavan hantsi Ana ganin girman ki🤣🤣😭😭
Gaskiya baikamata ace Humaira tayi hakan daga garsheba,yakamata taci gaba da biyaya kar tabawa amarya damar shiga zuciyar souley
humaira kinbirgeni yau, wallhi kinyadda masha Allah
Allah sarki humaira hartabani tausai wallahi
Mood swings din masu ciki. Sauyin halayen masu ciki suyi ta kunci su kadai. It is a good development saboda wasu mazan basu san haka na faruwa a ciki ba.
I don't wanna imagine what Sule is going through while in this confusion. Parents are parents but honestly some of these things need to be discussed squarely before such a drastic decision is taken.
Sauran me kakeyi yaushe ma akayi auren tukunna badai ya amsa ita matar sa bace
hmmm gaskiya ne humaira tohyau ba masoyin Masha Allah ina muku fatan alheri
Gaskiya har kuka nayi farkon yaban tausayi make me cry wlh😭😭🥰
Mee too wlh namesy 😪
Ku tanadi hawayenku lokacin naku na zuwa 🤣
Machaallah Allah ya kara basira da ga togo
Masha Allah 🥰
Sule na inna 😅🙏
Humaira ikon ALLAH ✌️
Gaskiya wannan episode Yamin daɗi
Allah ƙara basira da Nissan kwana
Souleymane dan Allah ina son Sanin sunan ka na zahiri 🙏
Ahmad
@@aishabashirrabash607 ina godiya Aïcha 🙏
Allah sarki humaira
Sai hakuri
Humaira muzurai take 😄😄😄gaskiya ta bani tausayi
Masha Allah Allah ya kara basira from hauwa madina
Aslm na fara kallo wannan shirin kashi na 43 amma har fahinci abinda ake nuhi gaskiya abin yayi min dadi sosai bifa Allah kara daga sherin masherin masu sheri alfarmar sa'idina rasullillahi s'a'w''
Slm barkan ku dakokari amma da Allah akaralokaci yayikadan Wlh inamiko gasuwa was sule Dan inna
Muna Godiya sosai da sosai
Gsky masoyiya yau tayi tunani allah ya kara basira bifa
Wlllhi naji kamar Ni akai wa amaryar nan hum
Kiyi hanquri masoyiya nima Allah sai da niyi kuka 😭😭😭
Maçha hallah 😍😍❤️😘
Nima saida nayi koka wlh 😭😭😭
Wollahy nima nkusa kuka....Gaskiya n tausaya miki
Hakanan sukeyi su dingah wahalarda Yayan mutane, Sai ace manah wai lau layineh.
Allah sarki masoyiya, harkin bani tausayi wlh 😂
Nima 😂
😂Haba Malam Sule ba wani shakka, tsoran ta kake ji. Ka rabu da ita Kawai ka tapi Wajen amarayar ku, Kai da innah😂😂
Amaryar inna😂😂😂😂
Toh fa Amarya uwar naci da tusa Kai🤣🤣 Yaya sai hkr fa auren dole kam bbu ddi ..
Allah Sarki Humaira gskya Inna bata kyauta miki ba
Tab di Jan, wai Sule Dan Inna.
Anya ba zan fasa karo auren da yanzun haka na ke neman yi ba kuwa? Sule Dan Inna kuma? Tab!
Macha Allah yayi kyau Allah yakarabassira dadaukaka
Ma sha Allah, Eifersucht zwischen zwei Frauen ist gnadenlos, aber Umeira muss geduldig sein damit das alle drei die Jannat firdaus bekommen werden.
اللهم صلي وسلم وبارك على سيدنا ونبينا وشفيعنا محمد ليس لها من دون الله كاشفه، لا اله الا الله وحده لا شريك له له الملك وله الحمد وهو على كل شيء قدير
صلى الله عليه وسلم
Allah Sarki Humair kin bani tausayi
Allah Sarki Humaira kin ban tausayi😭😭
Wlh kuwa nayi koka dagaske nima😭
Good humair you do well keep it up my dear
Gaskiyanka yaya sule amaryar inna ce😂😂😂masoyiya bana son iyaye me wani goroba🙄🤨
Sule Dan Inna😄😄😄😁😁 so funny
Mayya kawai ,wlh haushi take bani saikace wace tarasa masoyi
Allah kahada mu da Yan uwan miji irin suwaibah
Wayo Allah cikina Malam Sule Hakan yamun fah🗣️🙋
Amaryar Ina🤣
Sile ɗan Inna🤣
Goruba guda ɗaya tak, kuma mai ɓawo saboda tafi garɗi...
Bifa will not kill person 🤣🤣🤣
What a creative display
Masha Allah much love humaira🙌🏽🥰
Yakamata humaira ce zatakai amarya dakinta
Ashe dai tsugune bata kareba 😂😂 can’t for the next episode 😂
Ni dama nasan humair ba hakura tayi bah naciki naciki 😂
Aswear 😂
Su yaya an kama kugu😂😂😂 abu yayi tsamari😂😂😂😂😂😂😂
Humaira is a good wife material 💯 understanding wife may God bless your life
Kaibabana kayardada amaryanka fa beautiful wlh koninasamu Mai quilification dinnan medicine an surgery inkyale badeniba 🤍🤍🤍🤍 fatan alqairi 🙏
Macha Allah yayaya miyayi zapi👩❤️💋👩
🤣🤣🤣😂 Allah sarki humair
Allah wadaran irin hakinka dai sule, ba haka namiji yake ba
Dafarihar nafarayiwa humaira addua tayarda tanuna takarbi kaddara
Amma dagabaya sainafara tunanin Kodai akwai mutanen boye akantane
Komeyachanja mata raayi oho dagacewa yaya kanemogoruba kuma sai asamu matsala ikon Allah
Inna ba ki kyauta gaskiya, har hawaye nayi saboda humair
Allah sarki humaira 😭😭
Dama humair ta zamo matar yaya a gaské fah,kun dace fah
Ohohohoh ni su Yaya iko sai Allah Yaya 🤣😂🤣😂
Masha Allah MUNA godiya sosai🙏
Allah sarki humer masoyiya 😭😭😭
Wlh kuwa har koka nayi dagaske😭😭
Tafi gurin amarya ka huta dama ka sha gwagwarmaya.
😂😂😂😂
hhhhh🤸♂️🤸♂️🤸♂️sile sile dan inna
Sule dan innah😂 my fundamental observation is that duration of this episode needs to be longer gaskia 25 minutes yyi short sosai
InshaAllah
@@bifastudios kb
'nfkm
@@bifastudiosCX
Allah sarki humer anyi dauriya
Allah yamiki albarka humaira
Al amari yafara dagulewa sule dan innahh 😂🤣🤣🤣
Allah sarki Aisha 😢😢😢
Like Amarya like Uwar gida
Alkhawarin namiji abun storo ne karki yarda da sweet mth,ina boss tagama komai Sai laji.
Hb masoyiya ke d aka tafi nemowa gurubsss mai km y kawo fada? har dasu sule dan Inna yau bbu masoyi😀😄
Macha allah gaskiya yayi
Allah sarki humaira habibi
Masha Allah humaira kiyi kukari Allah yabamu iko kamamta wa kiishi ku mallo Mata doleka ji ba da di Saidai namiji yahalatta ya aure sama da daya Allah yabasu dai iko mana adachi Amma mumata Muna da Abu agabammu wato kiishiya ko miji bayyimikiba to uwarsa zatamiki Allah yasa mudache Yaya ama humaira adaichi
Gaskiya mura ya kama suwaiba
Gaskiya Hafsah ta iya kula da miji
Bakamar humaira bah
Wallahi
Sulei kayi hakuri ka tafi dakin Amarya kasha kanshi
Kai humaira tadau zafifa miyakefaruwa
Masha Allah amma dan Allah anasaka mana mai yawa pls
Har Ina Taya humaira kuka wlh da take kuka,sae gashi daga karke na Koma daria kaman mahaukacia🤣
2.0 Suleiman Yaa dankara mata ciki! Kuma Yaa yi mata kishiya🤣🤣🤣
Correct😂😂😂
Allah sarki humaira☹️
Sule dan inna Na fada😂😂 habah dey masoyiya ihanhuri mana yaya ne fah😊😁
Sulai dan inna
Allah ya biya Sule dan Inna🤣🤣
Mood swings sun fara😂😂😂😂😂
Pregnancy hormones 😂😂😂
👍
Inna kinrikita gida
Mashaa Allah umayra ta burgeni
Wallahi Inna kwata kwata bata daidaita ba. Ai musulunci ma bai ce a daura ma mutum abu dole ba. She wanted her son to get married again, that’s fine, but she should have allowed sule to talk things through with his first wife. Ya lallashe ta kamun ya qara auren ai. Inna is wrong gaskya