KALAMAN SOYAYYA MASU SAKA NISHAƊI A ZUCIYA ❤️❤️❤️by Limamin masoya

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 6 січ 2025

КОМЕНТАРІ • 30

  • @MansurSafiyanubawa-ho6kc
    @MansurSafiyanubawa-ho6kc 3 місяці тому +3

    Sai Mai gida Allah barmana kai
    Allah Kara dauka da masoya ❤

    • @sancynewtv5452
      @sancynewtv5452  3 місяці тому

      Amin ya hayyu ya ƙayyum Allah ya ƙaremu baki daya nagode sosai

  • @AbdulsalamAbubakar-e1t
    @AbdulsalamAbubakar-e1t Місяць тому +1

    madallah aiki Yana kyau sosoai

  • @YakubaInussa
    @YakubaInussa 3 місяці тому +1

    Masha allah yayi kyau Allah yataimaka yabada nasara oga ❤❤❤❤❤

    • @sancynewtv5452
      @sancynewtv5452  3 місяці тому

      Amin ya hayyu ya ƙayyum Allah ya taimake mu baki daya nagode sosai

  • @RABILMsani
    @RABILMsani 3 місяці тому +5

    Masha Allah megida

  • @OumarSaidouElmouctari
    @OumarSaidouElmouctari 3 місяці тому +1

    Macha Allah madubina wlh kai makura ne. Ni Oumar nike cewa dakai ina matukar yinka✨

  • @الإمامالمنتظر-ظ7ر
    @الإمامالمنتظر-ظ7ر 3 місяці тому +2

    Duk idan naji kalamai daga gareka sai ince shikenan sun kare amma idan naji sabbin kalamai sai ince kuma yanzu kafara❤❤❤

    • @sancynewtv5452
      @sancynewtv5452  3 місяці тому

      Hhh to fa, magana ai bata karewa saidai lokaci ya kare, zan dauke ku har izuwa sanda wani zai zo ya canje ni 😅 Allah ya BARMU tare

  • @hisseinidjidda3331
    @hisseinidjidda3331 3 місяці тому +1

    Barka da zuwa limami masoya ❤

  • @ismailgarba2594
    @ismailgarba2594 3 місяці тому +1

    Masha Allah ubanjiki ya Kara basira oga 👌

    • @sancynewtv5452
      @sancynewtv5452  3 місяці тому

      Amin ya hayyu ya ƙayyum nagode sosai Allah ya ƙaremu baki daya

  • @RabiuZakariyya-r7f
    @RabiuZakariyya-r7f 3 місяці тому +2

    Wannan kalamai suna matukar yimana Affani Dari bisa dari Allah ya kara basira sosai limamin masoya sai naji nawa

    • @sancynewtv5452
      @sancynewtv5452  17 днів тому

      Wannan shine burina har kullum, a cigaba da kodimo 😅

  • @Umarauwalgas
    @Umarauwalgas 3 місяці тому +1

    Allah Kara basira sancy

    • @sancynewtv5452
      @sancynewtv5452  3 місяці тому

      Amin ya hayyu ya ƙayyum Allah ya ƙaremu baki daya

  • @MahamadouIdiIssoufou
    @MahamadouIdiIssoufou 3 місяці тому +1

    Wow kaï na daban ne malamin soyaya

    • @sancynewtv5452
      @sancynewtv5452  3 місяці тому

      Kaima din na daban ne kuma na musamman

  • @MoudasserSanousi
    @MoudasserSanousi 3 місяці тому +1

    yayidaïdaï ❤❤❤godiyamouce

  • @MuhammadAbdullahi-lj9eb
    @MuhammadAbdullahi-lj9eb 3 місяці тому +1

    Masha Allah

  • @salimmuhammadaliyu3086
    @salimmuhammadaliyu3086 2 місяці тому +1

    Nagode nawa

  • @AbdullahiTee
    @AbdullahiTee Місяць тому +1

    😮😮😮

  • @salimmuhammadaliyu3086
    @salimmuhammadaliyu3086 2 місяці тому +1

    😂😂😂😂

  • @Wasannitv
    @Wasannitv 3 місяці тому +1

    Wow

  • @gurjiyatv2517
    @gurjiyatv2517 3 місяці тому +1

    Nayi korafi amma baka saurareni ba 🙄🤔😏

    • @sancynewtv5452
      @sancynewtv5452  3 місяці тому

      Wane korafin ne aboki

    • @gurjiyatv2517
      @gurjiyatv2517 3 місяці тому

      WATO na qira Nombanka yafi Sau adadin da zan iya irgawa , Amma baka dauka , To Oga sancy inbaka dauki waya ba tom taya zaa iya a tattauna dakai ? 🤔🤔

  • @AbdullahiUmar-sx6cr
    @AbdullahiUmar-sx6cr 3 місяці тому +1

    Pls WhatsApp number naka nakeso