GWAURO... PART 2
Вставка
- Опубліковано 4 лют 2025
- BAYAN DA NURAIN YAKE NEMAN HADIZA RUWA A JALLO, TA YANKE SHAWARAR TA JE GIDANSU TA SAMI MAHAIFIYARSA TA BASHI HAKURI, AMMA TANA ZUWA TA TARAR DA WATA FITINAR, ZILAI ME SHINKAFA CE TA ZO SHAGON SU NURAIN NEMAN 'YARTA DOMIN ANCE SATINTA DAYA A CIKIN SHAGON, ANA EGIYA!!! KU DAI KAWAI KUCI GABA DA BIBIYARMU.
Nasmah Ashe kaice dangi zasu dinga gudunki baa Nasrin ba chab
Allah ya bima yaraa mutanin hakkin su tsewew
Keep it up 🙂😊😊
Nasrin Allah yabaki miji na gari anmaa baa wachan mai walakanta ki ba
❤❤❤❤
Keep it up 🙂😊😊