Allah ya sakawa Annabi Sallallahu alaihi wasallam da mafificin alheri. Allah ya gafartawa Shehu Nasiru da iyayenmu da kakanninmu. Allah ya karawa Malam lafiya. Allah ya kara mana lafiya da arziki. Allah ya kara ma zuriarmu albarka. Allah ya tarfa mana albarkar Annabi Sallallahu alaihi wasallam. Amin
Masha Allah 😍 🌺🕊️🌻💗🌹❤️💚🍃💝🧡💖✨✨🙏
Allah Ya jaddada rahmarSa ga Maulana Amirul Jaishi. Allah Ya Kara kiyaye mana Khalifansa Qaribullah S.N. Kabara... Ameen.
Allah ya sakawa Annabi Sallallahu alaihi wasallam da mafificin alheri. Allah ya gafartawa Shehu Nasiru da iyayenmu da kakanninmu. Allah ya karawa Malam lafiya. Allah ya kara mana lafiya da arziki. Allah ya kara ma zuriarmu albarka. Allah ya tarfa mana albarkar Annabi Sallallahu alaihi wasallam. Amin
Allah yajikan mum kabara
Kaikuma yakara maka haske
Duniya da lahira.
Allah yakarawa malam karamar lahiira
Allah ya kyautata makwanci
Allah yaqara lafiya m Umar sani fagge
Alhamdu lillah
Sai dai ba'a bayyana ko wane taro bane, lokaci, rana
Allah kara lafiya Malan .
Anyii wannan karatun a munasabar nasiriyya acikin gidan kabara amma namanta shekarar amma zaai shekara sha haka