ACIKIN BIYU SEASON 1 EPISODE 3 WITH ENGLISH SUBTITLE

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 22 чер 2024

КОМЕНТАРІ • 407

  • @djtantistv3727
    @djtantistv3727 7 днів тому +23

    Waye yake online tun dazu jiran amsa yamin like

  • @MaryamNaseer-tq5in
    @MaryamNaseer-tq5in 7 днів тому +18

    Kai gaskiya wannan film din yayi kyau sosai na dade banga film din daya birgeni Kamar wannan ba saboda inason film din da aka hada kauye da birni Masha Allah Allah ya Kara basira.

  • @abubakarmuhammadjajere5950
    @abubakarmuhammadjajere5950 7 днів тому +9

    Mufa daman lilsafin mu Sunday tayi muga acikin biyu🎉🎉🎉🤗🤗🔥🔥🔥💯💯

  • @HauwauWakkala
    @HauwauWakkala 7 днів тому +13

    Allah karamiki daukaka aunty Aisha alfarmar annabi Muhammad s a w da alqur'ani❤❤❤🎉 gamu munzofa Allah bamu sa a❤❤❤

  • @Salisu-qg7zd
    @Salisu-qg7zd 23 години тому

    Allah ubangiji yasa naci challenge din nan nayi Al qawari in dai naci sai nawa malamin mu kyauta Al far mar annabi Muhammad saw❤❤

  • @dimanchebbloveousoman217
    @dimanchebbloveousoman217 7 днів тому +8

    Masha Allah Soyayya Annabi Muhammad S.A.W ❤🎉❤🎉❤

  • @sufisadisu
    @sufisadisu 7 днів тому +16

    Allah karawa Annabi daraja S.A.W.
    اللَّهُمَّ صَلِّ عَلَى مُحَمَّدٍ وَعَلَى آلِ مُحَمَّدٍ، كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى إِبْرَاهِيمَ وَعَلَى آلِ إِبْرَاهِيمَ، إِنَّكَ حَمِيدٌ مَجِيدٌ، اللَّهُمَّ بَارِكْ عَلَى مُحَمَّدٍ وَعَلَى آلِ مُحَمَّدٍ، كَمَا بَارَكْتَ عَلَى إِبْرَاهِيمَ وَعَلَى آلِ إِبْرَاهِيمَ، إِنَّكَ حَمِيدٌ مَجِيدٌ

  • @Ammak333
    @Ammak333 7 днів тому +6

    A cikin biyu best drama 2024

  • @sadiyaLawan-un8rb
    @sadiyaLawan-un8rb 7 днів тому +12

    Kar a manta ayiwa annabi salati s, a, w 💝

  • @Autan_sufee_official
    @Autan_sufee_official 7 днів тому +4

    Masha Allah yanzu kawai muke jira film alhamdulillah Allah yakara inganta aikin ki

  • @saleemalkalisenior5946
    @saleemalkalisenior5946 13 годин тому

    Watching From Millennium City kaduna of Nigeria

  • @IbrahimAdamuDahiru
    @IbrahimAdamuDahiru 6 днів тому +5

    1. Yara uku ne suka fara tarbar iya mai zogale
    2. Alhaji nake yake cewa na kowa tom yanzu wadannan da suke munafurcinka na nan gidan kai dasu wanene baya kaunar wani ku kuma?
    3. Motar ali nuhu an rufe wurin number din nasa.
    Allah ubangiji ya kara basira da hazaka allah ubangiji ya daukaka shirin naku

  • @nuraaliyu252
    @nuraaliyu252 7 днів тому +4

    Aisha gaskiya kinyi kokari wajen hada wadan nan dattin yan films Wanda wasunsu amma manta dasu amma kika sake janyosu jiki, Allah ya kara basira Nura Gumel ango

    • @ZulaihatFaisal-ge2zp
      @ZulaihatFaisal-ge2zp 7 днів тому

      Kwarai wlh ka rigani a fili,narigaka a zuciya
      Tun farkon farawa nace kaga tayi abunda yakamata ta janyo wanda aka ajiye a harkar tazubasu aciki,suma su karu😢Allah ya saka.mata da alkairi

  • @abubakaraminuyusuf
    @abubakaraminuyusuf 7 днів тому +3

    Masha Da wannan shirin yamin kyau sosai Allah kara basira

  • @wahainiyachanel7842
    @wahainiyachanel7842 6 днів тому +2

    1, Yara uku ne suka Fara tarbar baba.
    2 , Nakowa yace wallahi basa kaunata kawai sure dinga daukar munafurci..Alh yace Masa to yanzu wadanda suke munafurcinka na nan gidan kai dasu kuma wane baya kaunar wani kuma
    3 , Motar Ali nuhu lambarta a rufe take ba a ganinta

  • @AminuMuhammad-cr9jw
    @AminuMuhammad-cr9jw 5 днів тому +1

    1- Yara 3 Ne suka fara Taryar iya Mai zugale
    2- Magana ta karshe tsakanin Galadina da Nakowa
    Yace mashi Tsakanin shi da masuyi yin munafurchin waya baya kaunar Wani
    3- Number motar Al'ameen A Rufe Take
    Allah Yaba Mai Rabo Sa,a 🙏🙏

  • @djtantistv3727
    @djtantistv3727 6 днів тому +1

    Q1 yara 3
    Q2 Na kowa. Yace wlh kawai wlh basa kaunata kawai na Fahimci yadda suke kawai su dunga daukar munafurci na Kwai sai Alhaji yace oh suma basa kaunarka Sai nakowa yace cikin karamar muryar yace Kai wainann mutane basa kaunah tah sai Alhaji yace toh yanxu wainann munafurci na nan gida. Kaidasu waye baya kaunar wane kuma
    Q 3 ba a nuna lambar motar ba

  • @idrismuhammad6076
    @idrismuhammad6076 7 днів тому +3

    Allah sarki hannafi ibro muryarsa sak baban sa

  • @HauwauWakkala
    @HauwauWakkala 7 днів тому +2

    Hatimi yadaga hankalin mutane dayawa anmanta da Allah😂,Allah kara daukaka da basira aunty Aisha❤❤❤❤❤❤❤🎉

  • @ummiahmad7788
    @ummiahmad7788 11 годин тому

    Ina Muku jajen iftilain da ya faru da Mai girma dauda, ubangiji Allah ya bayyana ta ta kareta da ga sharrinsu, ya da a ganta cikin aminci

  • @Zakoranbc
    @Zakoranbc 6 днів тому

    Kar Amanta muyiwa kasarmu adua Allah ya kawomana Zaman lafiya ❤❤❤mushakata da acikinbiyu

  • @Realhasan10
    @Realhasan10 День тому

    Masha Allah watching from China 🇨🇳

  • @Hausamirror
    @Hausamirror 6 днів тому +3

    1-Yara 3 ne suka taho suna tafi
    2- Nakowa: dama wannan mutanen basa kaunata.
    Sai shi kuma Alhaji Galadima yace yace To yanzu wadannan na cikin gidan nan da suke muna funci kai dasu waye baya kaunar wani.
    3- Lambar motar Ali Nuhu an rufe ta da bakin yadi.

  • @ummiahmad7788
    @ummiahmad7788 7 днів тому +3

    Bismillah, ubangiji Allah ya sa Muna da rabo

  • @abbamck6389
    @abbamck6389 7 днів тому +4

    Al'amin sau 4 baba laraba sau 6 mariya sau 5 hafiza sau 4 alhaji 1 sarkin gida sau 2 Muhammad sau 4 me tsire sau 2

    • @Ammak333
      @Ammak333 7 днів тому

      Sannu da aiki malam abba 😂

    • @user-sm4kz2yu6n
      @user-sm4kz2yu6n 6 днів тому

      Wai waye Muhammad din nan da kuketa rubutawa?

    • @najeeb_juniior
      @najeeb_juniior 6 днів тому

      Al'amin sau 4
      Baba laraba sau 6
      Mariya sau 5
      Hadiza sau 4
      Alhaji sau 1
      Sarkin gida sau 2
      Muhammad sau 4
      Me tsire sau 2
      @aishahumairahtv

  • @ABBASMUHAMMAD-vk5ir
    @ABBASMUHAMMAD-vk5ir 4 дні тому

    1 yara ukku ne sukafara tarbar iya mai zogali
    2 Lamber motor alinuhu arufe take
    3 Karshen maganar nakowa Akwai, i masu munafurci a cikin gidan nan alhaji wallahi, ne naganu akwa munafukai na wallahi

  • @Ummussalamashafiuusman
    @Ummussalamashafiuusman 6 днів тому +1

    Q1.yara uku ne suka fara tarar iya mai zogale
    Q2.waɗannan mutanan basa ƙaunata,ni dai gaskiya nazo na faɗa maka gaskiya
    Q3.number motar ali nuhu a rufe take.

  • @user-yp7ft5ez4n
    @user-yp7ft5ez4n 6 днів тому +1

    Masha Allah watching frm muscat oman🇴🇲🎉❤

  • @yusufrobbentv4136
    @yusufrobbentv4136 6 днів тому +2

    Masha allah watching from dakata kawaji❤❤❤

  • @user-di9hb8si1e
    @user-di9hb8si1e 7 днів тому +2

    More success Aunty Aisha 🙏

  • @Sabiuabdulkareemsabo
    @Sabiuabdulkareemsabo 7 днів тому +4

    gaskiya film din nan akwai drama achiki zamubi shi harkarshe in Sha allah

  • @aishaismail8997
    @aishaismail8997 6 днів тому +2

    1-yara 3
    2- ba number a motan Ail nuhu
    3 Alh galadama yace wa nakowa abu da aka saci yanayi wanda ba’a sashi ba ya bari kuma bayazuwa kasuwa

  • @Goal1412
    @Goal1412 6 днів тому +3

    Har yanzu dai gamu muna jira, munji shiru🎉🎉🎉

  • @1-qk8us
    @1-qk8us 7 днів тому +4

    Masha Allah good❤

  • @user-fh7ck8br5t
    @user-fh7ck8br5t 6 днів тому +1

    Masha Allah watching from Moldova 🇲🇩🇲🇩🇲🇩

  • @ABDULUMARTV
    @ABDULUMARTV 5 днів тому

    Q1) Yara uku ne
    Q2 Karshen maganar su
    Nakowa ya cewa Alhaji galadima muta nan nan suna masa muna furcine basa kaunar sa.
    Shikuma Alhaji galadima yace to yanzu Wayannan da suke munafurcin na nan gidan Kai dasu waye baya kaunar wani ku Kuma 😊
    Q3) lambar motar Ali Nuhu 3.21

  • @BabaAliEditor
    @BabaAliEditor 6 днів тому +3

    Yara Uku neh suka fara bin motan Sai saurar suka zo
    Nakowa:- wallahi daman Kasai wallahi basa kauna Ta.......... Duo ma fahinci yanda duke, Kasai Su dinga daukar munafinci na haka akwai
    Alhaji:- suma basa kaunarka
    Nakowa:- yayi mgn a hankali yace wannan mutanan basa kauna Ta
    Alhaji:- to yanxu wadin nan da suke munafinci na nan gidan kai da Su waye baya kaunar wani, a aka Kira Alhaji ya amsa ya tashi ya yafi
    MOTA Al'amin BA Number, rufe wajan akayi da bakin abu

    • @Aishahumairahtv
      @Aishahumairahtv  День тому

      Slm,Muna taya ka/ki murnar Samun Nasarar Cin Gasar Acikin Biyu Episode 3 Amatsayin Wanda Yayi Na Bakwai Ka Ajiye Mana Account Number Dinka Akan Wannan Comment din Mungode

  • @muhammadibrahim-pe6yv
    @muhammadibrahim-pe6yv 5 днів тому +1

    1.Yara uku suka fara tarbar iya
    2. Maganan karshe shine nakowa nace wa wlh basa son shi ne shiyasa so ke mai munafarshi Alhaji ya tambaye shi shi da wanda suke munafurshi a gidan waye baya kaunar wani
    3.motar alinuhu ba number baki ne kawai a gurin plate number

  • @abbahumbletv
    @abbahumbletv 5 днів тому

    Yara guda Uku ne suka fara yiwa iya me zogale tarba
    Karshen maganar nakowa da alhaji Shine Toh yanzu wadannan da suke munafuncin nanan gidan kaidasu waye baya kaunar wani ku Kuma
    Anyi hiding din number motar Al Ameen Wato alinuhu kenan mijin aisha

  • @Hafsy-s4b
    @Hafsy-s4b 4 дні тому

    Challenge answer
    1.yara uku ne suka fara tarbar baba me zogale.
    2.plate number na motar Ali nuhu a rufe yake da bakin abu
    3.nakowa yace wlh basa kaunata
    Alhaji galadima yace ynx wainna da suke gidan dakae dasu waye baya kaunar wani ko kuma
    Success insha Allahu

  • @theking-fu6rd
    @theking-fu6rd 6 днів тому +1

    Allah ya cigaba da daukaka ki aishatul humairah more success🎉

  • @MukhtarAutanRarara
    @MukhtarAutanRarara 6 днів тому +1

    1yara 3 ne suka fara tarbar iya mai zogale 2.Nakowa yacewa Alh galadima mutanannan suna masa muna furcine basa kaunarsa shikuma Alh galadima yace to yanzu wadannan da suke munafurcin na nan gidan kaidasu waye baya kaunar wani kuma. 3Lambar motar ali nuhu arufe take

  • @Fiddausifeedy338
    @Fiddausifeedy338 5 днів тому

    1.Yara 3 ne sukafara tarbar iya zogale
    2.nakowa yacewa Alh galadima mutanan Nan sunamasa munafurcine basa kaunarsa shikuma Alh galadima yace to yan zu wayan Nan da suke munafurcin na Nan gidan kaidasu waye baya kaunar wani
    3.lambar motar Ali nuhu arufe take.

  • @NusaibaNasir-oq2bk
    @NusaibaNasir-oq2bk 7 днів тому +2

    Masha Allah, Allah yakara basira gaskiya wanna episode din yayi kyau soisai musamman da aka Fara Nuno kauye.

  • @musabmuhammad7969
    @musabmuhammad7969 5 днів тому

    Q1 Yara ukku ne suka fara tarba iya mai zogale
    Q2 Akwai, I sarkin gida ba magana garikaba wallahi Alhaji Allah ana qulla munafurci a gidan nan narasa munafurci ta'ina tabbullu Allahu a'alamu wallahi bai kamata
    Wallahi gudama basa kaunata kawaii sundinga saukar munafurcina, wayannan mutani
    Q3 Number motar Alinuhu arufe take. Allah kabamu sa'a

  • @HaulatNasir-th5nq
    @HaulatNasir-th5nq 7 днів тому +1

    Masha ALLAH, ALLAH ya kara basira 🙌👍🥰

  • @abbayankaba
    @abbayankaba 6 днів тому +1

    1.Yara 3 ne suka Fara tarbar iya Mai zogale
    2. Nakowa yacewa Alh galadima mutanan nan Suna masa Muna furcine Basa kaunarsa Shi Kuma Alh galadima yace to yanzu wayan nan da suke munafurcin na Nan gidan kaidasu waye Baya kaunar Wani kuma
    3. Lambar motar Ali nuhu a rufe take.

  • @muhammadayuba5218
    @muhammadayuba5218 6 днів тому +1

    1.Yara uku ne sauka fara tarbar iya me zogale
    2.maganar da nakowa ya gama yi da alhaji ta karshe alhaji ne yake cewa tom yanzu wadannan da suke munafurcinka na nan gidan kai dasu wanene baya kaunar wani ku kuma? Allah ubangiji ya kara basira da kuma hazaka🎉❤❤
    3.motar ali nuhu number din motar a rufe take

  • @MusaSani182
    @MusaSani182 6 днів тому +1

    1 yara uku ne fara tarbar iya Mai zogale
    2 nakowa yace wa alh galadima mutanen nan sunayimasa munafurcine kawai basa kaunarsa, alhaji galadima yace to wadannan da suke munafurcin na nan gidan kaidasu waye baya kaunar wani kuma
    3.lambar motar Ali nuhu a rufe take.

  • @yusufgafai0181
    @yusufgafai0181 6 днів тому +1

    Q1 Yara 3 Ne Suka Tarbi iya Me Zogale
    Q2Nakowa Yayi mgn Ciki Ciki Inda Yce Amma Mutanen nan Basa Kyaunarsa Inda Alhaji Yce To Ynxu Wadannan Da Suke Munafurcin Na nan Gidan Kai Dasu Waye Ba ya Kyaunar Wani Ko Kuma.....Sai Alhaji Yadauki Waya
    Q3 Motar Da Ali nuhu Ya hau Gaban Motar Ba no Haka Bayan Motar Ba a nunata Ba

  • @hassanjunaidabdallah1463
    @hassanjunaidabdallah1463 5 днів тому +2

    1 sarkin gida yakawo wa alhaji munafurchi shine alaji ya gwaleshi sarkin gida yaqara dacewa basa qaunarsa
    2 yara 3 ne suka fara tararta daga baya 22 ne suka tari baba data sauka a qauye
    3 babu lamba a motar sarki ali nuhi
    Allah yabamu sa,a

  • @ZainabAhmad-m6l
    @ZainabAhmad-m6l 5 днів тому

    1 Yara uku ne suka fara tarbar iya mai zogale.
    2 Na kowa ya cewa Alhaji galadima, mutanan nan suna masa munafurci basa kaunar sa, shi kuma Alhaji galadima yace to yanzu wadannan da suke munafurcina, na nan gidan kai da su waye baya kaunar wani kuma.
    3 Lanbar motar Ali nuhu a rufe take.

  • @BABANTINKIYA-rk7qw
    @BABANTINKIYA-rk7qw 5 днів тому +1

    Allah yayi jagora allah ya kara basira

  • @abdallahissouf8920
    @abdallahissouf8920 7 днів тому +2

    Masha Allah verry nice

  • @AminuAhmad-b8t
    @AminuAhmad-b8t 5 днів тому

    1 Yara uku ne sukafara tarbar iya me zogale
    2 nakowa yacewa alhaji galadima mutanan nan sunamasa munafirchi basa qaunarsa shi kuma alhaji galadima yace to yanzu wadannan dasuke munafirci na nan gidan Kai dasu waye baya qaunar wani kuma
    3 lanbar motar Ali Nuhu arufe take

  • @AdawiyyaMuhamud-my2uk
    @AdawiyyaMuhamud-my2uk 5 днів тому

    Masha Allah gaskiya wan nan direban d'an aljanna ne Allah yasa direbobi suyi koyi da shi

  • @FarmerGamji
    @FarmerGamji 6 днів тому +1

    1. Yara uku ne suka fara tarbar iya mai zogale
    2. Nakowa yace wa Alhaji Galadima mutanen nan sunayi masa munafurci ne kawai basa kaunarka, Sai Alhaji Galadima yace to wandannan da suke munafurci na nan gidan kai sa su waye baya qaunar wani kuma.
    3.Lambar motar Ali Nuhu a rufe take

  • @Duniyarkannywood2024
    @Duniyarkannywood2024 6 днів тому +1

    1. Yara 3
    2. Wadannan mutane Basa kaunata
    3. Lambar a rufe take

  • @balaaliedo243
    @balaaliedo243 6 днів тому +1

    Mu na godiya MD 👑💕🙏

  • @Goal1412
    @Goal1412 7 днів тому +4

    Allah yayi mana karasowa

  • @Harounaabdou-cf7xl
    @Harounaabdou-cf7xl 6 днів тому +2

    Allah ya kara daukaka anty Aisha

  • @HamdlahTv
    @HamdlahTv 6 днів тому +1

    Q1 yara 3 ne
    Q2 Na kowa. Yace wlh kawai wlh basa kaunata kawai na Fahimci yadda suke kawai su dunga daukar munafurci na Kwai sai Alhaji yace oh suma basa kaunarka sai nakowa. Yayi kasa da muryarsa yace Kai wallahi mutane basa kaunata sai shi Kuma Alhaji yace toh yanxu wainann munafurci na nan gida. Kaidasu waye baya kaunar wane kuma
    Q 3 ba a nuna lambar motar ba alamin ba

  • @abdullahiamadu3065
    @abdullahiamadu3065 6 днів тому +1

    Wlh Ina kaunar Aunty Aisha Sbd Allah ❤❤❤

  • @user-fo1gb8tz2g
    @user-fo1gb8tz2g 7 днів тому +1

    Ma sha Allah muna godiya ❤❤

  • @AminasaniKabara
    @AminasaniKabara 6 днів тому +1

    1 Yara uku ne
    2 lambar motar arufe take
    3 nakowa yakawowa alhaji mgn akan mutanen gidan basa sanshi inda alhaji yacemai shi daya kawo zancen shine munafikin

  • @mariyaibrahim3335
    @mariyaibrahim3335 7 днів тому +3

    Nifa Ina ga Hatumin na Cikin jakar da hafsah ta ba baba akai ma Mariya

  • @KANOCIRCLETV
    @KANOCIRCLETV 5 днів тому +1

    Q1 Yara uku ne sukafara tarbar iya Mai zogale
    Q2 maganar nakowa da alh galadima
    To yanzu wadannan dasuke minafurcin na Nan gidan kaidasu waye Baya kaunar Wani kuma
    Q3 motar Ali nuhu arufe lambar take

  • @AladouMahaman
    @AladouMahaman 7 днів тому +2

    Moudee un libiya Mouna godiya

  • @YasaahMustapha
    @YasaahMustapha 5 днів тому +1

    1 Yara uku ne sukafara tarbar iya Mai zogale
    2 maganar nakowa da alh galadima
    To yanzu wadannan dasuke munafurcin na Nan gidan kai dasu waye Baya kaunar Wani kuma
    3 motar Ali nuhu lambar ta arufe take

  • @asmaumuhammedbako2586
    @asmaumuhammedbako2586 5 днів тому +1

    Q1. Yara uku ne suka fara Tarbar iya me zogale
    Q2. Alhj yacema nakowa to yanzu wadannan da suke munafurci na nan gidan kaidasu waye baya kaunan wani
    Q3. Lambar motar Ali nuhu a rufe take

    • @asmaumuhammedbako2586
      @asmaumuhammedbako2586 5 днів тому

      Lambar saman motar Ali nuhu itace 3 2 1 amman asalin no motan a rufe take

  • @iam_shamsu
    @iam_shamsu 7 днів тому +2

    Congratulations for 100k

  • @ADAMAALIYU-vh2ff
    @ADAMAALIYU-vh2ff 7 днів тому +1

    Masha Allah yayi kyau so sai

  • @Gandufilm
    @Gandufilm 6 днів тому

    1-Yara 3 ne
    2- Nakowa: Wannan mutanen basa kaunata.
    Alhaji yace To yanzu wadannan na cikin gidan nan da suke muna funci kai dasu waye baya kaunar wani.
    3- An rufe Lambar motar da bakin yadi

  • @AbbaAlhasan-v8c
    @AbbaAlhasan-v8c 6 днів тому +1

    Yara ukune sukafara tarbar iya me zogale 2 nakowa yacewa alhaji galadima mutanennan sunamasa munafurcine basa kaunarsa shikuma alhaji galadima yace to yanzu wayannan dasuke munagurcin nan gidan kai dasu wane bayakaunar wani kuma 3 labar motor ali nuhu a rufe take

  • @ZahrauSani-mu4oh
    @ZahrauSani-mu4oh 6 днів тому +1

    1 Yara ukune
    2 lambar arufe take
    3 maganarsu takarshe shine inda alhaji yacewa nakowa kaida mutanen gidan wane munafikin acikinsu inda yake cewa mutanen gidan basa sanshi

  • @FareedaAgamalafiya
    @FareedaAgamalafiya 6 днів тому +1

    1Yara uku ne suka fara tararta
    2 na kowa yacewa Alhaji Galadima mutanan suna masa muna furci ne basa kaunarsa shikuma Alhajii Galadima yace Yanzu wayannan da suke funafurci nan gdn kai da su waye baya kaunar wani
    3 number motar Alinuhu Arufe take

  • @rukaiyaaliyu3665
    @rukaiyaaliyu3665 5 днів тому +1

    1-yara uku ne suka fara tarbar iya mai zogala
    2-alhaji yace mah nakowa
    To yanzu wayenna da suke munafuncin na nan gidan da kai dasu waye baya qaunar wani ko kuma
    3-numbar ali nuhu arufe take

  • @tasiuyunusa7407
    @tasiuyunusa7407 6 днів тому +1

    Yara uku ne suka fara taro iya me zogale

  • @SaniMaisanaa
    @SaniMaisanaa День тому

    MashaaAllah ❤👍👍👍👍👍

  • @ZulaihatFaisal-ge2zp
    @ZulaihatFaisal-ge2zp 7 днів тому +2

    Aisha sau 1,hajara usman sau 2,haj.sadiya sau 1,Ali nuhu sau 4,haj.me zogale sau biyar,muhammad sau 4,me tsire sau 2,sarkin gida sau 1

  • @AminuAhmad-b8t
    @AminuAhmad-b8t 5 днів тому

    1 yara uku ne suka fara tarbar eya mai zogale
    2 na kowa ya cewa alhaji galadiba mutanan nan Suna masa munafurci basa kaunar sa shi kuma alhaji galadima yace yanzu wadannan da suke munafurci na nan gidan Kai da su waye baya kaunar wani kuma .
    3 lanbar mutar ali Nuhu a rufe take

  • @SaniattahirouDjibo
    @SaniattahirouDjibo 6 днів тому +1

    Anty aichatu allah ya yimiki albarka amin

  • @user-gh7ye1uc7l
    @user-gh7ye1uc7l 7 днів тому +1

    Ali nuhu sau 4 Aisha sau 1 hajara Usman sau 2 haji sadiya sau 1 Al amin buhari sau 2 hafiza sau
    4 Al haji sau 2 mariya sau 4 hajiya Mai zo gale sau 5 saminu sau 4 Muhammad Muhammad sau
    3 Mai tsire sau 2 nakowa sau 1

  • @ummisanee5582
    @ummisanee5582 5 днів тому

    1 Su uku ne musa da kallamu sai mai sunan babanta
    2 karshen maganarsa itace wadan nan mutanan saba kaunarsa
    Sai yayi magana ciki ciki yake cewa shi dai gaskiya yake gayamusu
    3 num motan a rufe yake da bakin yadi
    Allah ya bamu saa

  • @Koyikaratu
    @Koyikaratu 6 днів тому

    Q1, Yara uku, Q2, nakowa karshen maganarshi TABDIJAN Alh galadima kuma Toyanzu wadannan dasukayi munafinci nabangidan kaidasu waye bayakaunarwani, Q3 number Ali nuhu 3 21

  • @safiyanusanidko2302
    @safiyanusanidko2302 6 днів тому +1

    Nice aysha

  • @user-tz5cs6bx6g
    @user-tz5cs6bx6g 6 днів тому +1

    ماشاء الله تبارك الله

  • @AminasaniKabara
    @AminasaniKabara 7 днів тому +1

    Iya me zogale sau 5
    Al'amin sau 4
    Aisha humaira 1
    Babar al'amin sau 2
    Babar adam a zango 1
    Nakowa 1
    Alhaji 3
    Hafiza 4
    Saminu 4

    • @AbubakarSadeeq-ye5ci
      @AbubakarSadeeq-ye5ci 7 днів тому

      Assalm muna Taya ki murnar samun cin gasar a cikin biyu episode 3 challenge ki ajeyi mana pos number ki da number Wayarki ❤❤❤🎉🎉❤🎉😂😂

  • @user-ex7ez9ot7j
    @user-ex7ez9ot7j 7 днів тому

    Macha allah sarauniya wlh inamukunsonki humaira inamiki fatan alkairi humaira wlh tallahi nimason kine humaira sunana Ibrahim I love you humaira wlh tallahi inasonki humaira

  • @RukayyaYusufJarmai-pd1db
    @RukayyaYusufJarmai-pd1db 6 днів тому +3

    Yara uku Ne suka, fara fara tarar baba, cewa yayi dama basa kaumarshi sai yayi gun guni, motar Ali nuhu kuma ba lamba blank ne saidai a gaban glass din an rubuta 321

    • @Aishahumairahtv
      @Aishahumairahtv  День тому

      Slm,Muna taya ka/ki Murnar Samun Nasarar Cin Gasar Acikin Biyu Episode 3 Amatsayin Wanda Yayi Na Biyu Katura Mana Account Number Dinka Akan Wannan Comment din Mungode 🙏🙏

  • @user-gz6yd2lm1q
    @user-gz6yd2lm1q 5 днів тому

    Wallahi gaba kidaya wannan films baiyiba 😢😢😢😅😅😅

  • @user-ex7ez9ot7j
    @user-ex7ez9ot7j 7 днів тому +2

    Munajindadin kallo fimdinki humaira inamiki fatan alkairi humaira wlh tallahi inasonki humaira

  • @KANIAISHAABDULLAHI
    @KANIAISHAABDULLAHI 7 днів тому +1

    Masha Allah

  • @abubakaraminuyusuf
    @abubakaraminuyusuf 6 днів тому

    Q1 Yara Uku ne
    Q2 number motar a rufe take
    Q3 Maganar munafurchi akan yayan Alhaji

  • @WasilaSulaiman-jx2ub
    @WasilaSulaiman-jx2ub 5 днів тому

    1 yarane suka tarbar iya Mai zogale
    2 na kowa yace Alh galadima mutanen sa suna masa munafurci basa kaunar sa shi Kuma Alh galadima yace yanzu wayan Nan da suke Muna firci na Nan gidan Kai da su wane baya kaunar wani Kuma
    3 number motar Ali nuhu arufe take

  • @SulaimanMusaIbrahim
    @SulaimanMusaIbrahim 5 днів тому

    1. Yara uku ne suka fara tarbar iya mai zogale 🥰
    2. Na kowa ne yake magana kasa kasa yana cewa wadannan mutanan basa kaunata shine alhaji galadima yake ce masa tom yanzu wadannan da suke munafurcinka na nan gidan kai dasu wanene baya kaunar wani ku kuma 🎉❤
    3. A motar ali nuhu an rufe number motar.
    Amma dai ajikin glass din motar akwai wasu lambobi sune 3 21
    Allah ubangiji tabbatar mana da alkhairi 🙏🎉❤❤❤

  • @HassanUsaini-en4xv
    @HassanUsaini-en4xv 5 днів тому +1

    Thank you

  • @HauwaShuaibuchibas
    @HauwaShuaibuchibas 7 днів тому +3

    Can't wait 😊😊

  • @AbdoulAzizBarham
    @AbdoulAzizBarham 5 днів тому

    Q 1 Yara 3
    Q 2
    Lambar mota kuma 2 ne
    Q 3 nakowa yake wainan mutanan meyakamata
    Sekuma da alhaji yachiga yake tap❤

  • @MuhammadAminu-yc1nh
    @MuhammadAminu-yc1nh 6 днів тому

    1 Yara ukune suka fara tarbar iya me zogale
    2 nakowa yacewa alhaji galadima mutanannan suna masa munafirce başa qaunarsa Shikuma alhaji galadima yace toyanzuwadannan dasuke munafirchina nan gidan kaidasu wane baya qaunar wani kuma
    3 lanbar motar alinuhu arufe take