assalamu alaikum fati keke kiyi hankuri da abunda yasa meki a rayuwa kuma kici gaba da addu'a insha Allah Allah zai baki miji nagari mai tauhidi da tausayi da imani dan kinsan ba duk mutum ne yake da ci kaken tauhidi ba ni dai kwai ina baki shawara kici gaba da hakuri domin Allah yana son masu hakuri musamman idan an zalincesu Allah yana ceea ان الله مع الصابرين
Allah sarki Mata kiyi hkr
Allah ya zaba miki abinda yafi alkhairi kiyi hakuri haka halin maza yake
Allah shi kyauta
Allah ya kyauta kuma ya taimakeki Jaruma Fati KK. Kome yazo da wahala maganinsa Allah😣
Mamane A ,Allah yabata miji nagari
Allah sarki Allah yakawo mafi alkairi
Fianji
assalamu alaikum fati keke
kiyi hankuri da abunda yasa meki
a rayuwa kuma kici gaba da addu'a insha Allah Allah zai baki
miji nagari mai tauhidi da tausayi da imani dan kinsan ba duk mutum ne yake da ci kaken tauhidi ba
ni dai kwai ina baki shawara kici gaba da hakuri domin Allah yana son masu hakuri musamman idan
an zalincesu
Allah yana ceea
ان الله مع الصابرين
Aslm ikwan Allah gaskiya kincika jaruma mai tsoran A llah wanda yaranbanzan ay basuyarda su hayhuma
Hmmmmm.
Allah ya azamu bisa Sa'a
Allah sarki harnaji tausayi ki . Don't worry Almighty Allah is wit u
Sadik nbgya Arama g
jameelu sarki
Allah ya saukawa🤔
Hadixa Hassan Allah ya sakamiki
Allah yasinin mata matugo
Allah yayi mana zabin Alkairi
mun gode
1Arewa Tv allah yahadaki damiji nagari jarabawa dama allah yace inkunyi imana zan jarabeku
Nagoda
hau wakaya
Hauwa
hauwa kaya
,
😒😏🙄
Karki karaya. Allah zai zaba miki mafi alkhari.
Aishatu Bello hausa sabon camedi fulani
Hausa sabon camedy fulani
kiyi hakuri dama haka duniya take fati kk
Haka Shari'ar musulinci tace sai kinhuta Allah ya shirya
Allah sarki Allah yakawo mafi alkairi