Alasan Garkuwar Bahagon Yansanda Yatashi Hankalin Gurumada Yabuge Musu Manyan Yan Damben Su

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 27 гру 2024
  • Mazaje Trado Tashar ce da zata ringa kawo muku wasannin dambe iri daban daban wanda ake yi a duk fadin naijeriya.
    PLEASE SUBSCRIBE !!!
    #MazajeTrado #Mazaje

КОМЕНТАРІ • 11

  • @Abbanaabbadaabba
    @Abbanaabbadaabba 4 місяці тому

    Gaskiya ya kamata a hukunta alassan

  • @abdulazeezyaro8390
    @abdulazeezyaro8390 3 місяці тому +1

    Yaki sai aretawa

  • @umarshehualhaji9074
    @umarshehualhaji9074 4 місяці тому +1

    Alasan ikon Allah

  • @gboysamuel8837
    @gboysamuel8837 4 місяці тому +2

    Gsky ya karya dokan dambe Amma tunda yabaci hakuri Dan Allah komai yawuce haka Acigaba da zuminci please 😢

  • @muhammadshuaib3914
    @muhammadshuaib3914 4 місяці тому +1

    Wannan abun da alasan yyi yakamata yashiga dokar dambe

  • @muhammadshuaib3914
    @muhammadshuaib3914 4 місяці тому +1

    Gaskiya yakamata a hukunta alasan domin hakan yanuna rashin da'a a wasan dambe.......Muna kira ga shuwagabanni dambe su gaggauta hukunta alasan

  • @iPHONE-68
    @iPHONE-68 4 місяці тому +1

    Wannn alasan din jahiline😂

  • @muhammadshuaib3914
    @muhammadshuaib3914 4 місяці тому +1

    Dubu ashirin tayi kadan gaskiya.... wannan ba maganar kudi bane gaskiya

  • @abdula6027
    @abdula6027 4 місяці тому +1

    Ya kamata a bashi suspension na SATI 2 da TAARAR N50,000 shine hukunci..Dubu ashirin shine tara??..Yan damben gurumada kawai ku dauki hukunci a hannunku ku daina dambe da Alhassan

  • @abdula6027
    @abdula6027 4 місяці тому +1

    Wannan channel din na danliti ne kuma Danliti dole sai ya dauki mataki akan Alhassan dan gindin babarsa.shege jakin dan dambe kawai..Haka ake dambe?

  • @abdula6027
    @abdula6027 4 місяці тому +1

    Kaima da ka rubuta cewa,‘ALHASSAN YA TASHI HANKALIN GURUMADA’ as title na videon kaima FIRST CLASS JAKINE..Useless MOFOS Haka ake dambe?