Alakar Tinubu da Sanusi ii Mai kyaun NE, Zargin Hannun Tinubu a rigicin Sarautar Rigima NNPP APC

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 21 сер 2024
  • Tinubu na da alaƙa mai kyau da Muhammadu Sanusi II - Fadar shugaban Najeriya
    Kamfanin Man Fetur na Ƙasa (NNPCL), ya ɗora alhakin ƙarancin man fetur da ake fama da shi a ƙasar a kan ambaliyar ruwa da kuma rashin kyawun yanayi.
    Tinubu has a good relationship with Muhammadu Sanusi II - the President of Nigeria
    The National Petroleum Corporation (NNPCL), blamed the shortage of fuel in the country on floods and bad weather.
    ________________________________________________
    Mi3novel zata dinga kawo muku labarai kan
    Jaruman kannywood,
    Y'an siyasa
    Abubuwan Al-ajabi
    CeCe kuce
    dama tarihin rayuwar su
    Da sauran labarai kan fitattu a fadin duniya
    Sannan zata kawo labaran hausa novel
    MI3 novel will bring you news about Kannywood actors
    Politicians
    And their Biography
    And other news about famous people around the world
    And then it will bring news about Hausar novel
    Dan Mana subscribe domin samun Shire shirenmu da zarar min daura Kuma ki dinga ziyartar channel Mi3 novel domin labarai Kan kannywood, Siyasa, tarihin rayuwar su, da suaransu
    subscribe always visit my channel and get news on kannywood, Politics, Biography etc
    #mi3novel #Mi3novels #kannywood #hausa

КОМЕНТАРІ •