Me suka Yi Maka Na Allah ya isa, Suda duka taimakemu muka fita Mulkin kama Karya da Kamen bayi, muka Samu cigaba Na ilimi Da wayewa tare Da shiga cikin sauran Duniya. Kaje ka Karanta abinda sarakunanmu da Yan korensu suka Rika yima Al umma kafin zuwan turawan Suna Rika fakewa da addini Suna zaluntar JAMA a. Kaje ka bincika tarihi sosai
Allah yajikan su da rahama. Da saurata akeyi irin na wannan Sultans din da arewa tafi haka kyau. Sabida soja yayi mungani, dimokuraɗiyya kuwa tazo komai ya rikice.
Gaskiya Dan Uwa Ina matukar Jin Dadin Shirye Shiryen ka🙏 Allah ya kara basira😊 Amman Dan Allah ta wacce Hanya Zan Samu Contact din ka ina San Mu Ringa Gaisawa dan Ni mutum ne mai San Jin Tarihi❤❤❤ Kullum ina Cikin Channel din ka A🎉 Dan Allah Ka bamu Contact din ka ina Godiga Daga SAS Dan Kaduna Mazainin Kasar Misra
gaskiya banji dadi ba ace wai mu katsinawa da aka sani da yaki wai kawai mika wuya muka yi amma lokacin wane sarkine kuma muna fata wannan shiri ya dore kar gomnati ta hana ko su turawan muna godiya sannan ni ta wace hanya zan iya taimaka ma wannan shiri amma bada kudi dan ban dasu sosai
Tarihin ke nan. Mun gode da wannan ƙudirin. Babban taimakon da za ka yi mana a yanzu shi ne kai yi subscribing sannan ka tallata ƴan uwa da abokan arziki su ma su yi. Kuma duk bidiyo da muka sa in ka na da shawarar yadda za mu inganta muna maraba da kai. Madalla.
Salam, Sannu da kokari. Amma dai da Malam Maude Rabi'u Gwadabe ya rinka tuntubar wasu masana tarihi da su ka ji tarihi daga bakin wadan da a kayi wasu abubuwan da su, ko kuma su ka ji daga bakunan wadan da su ka ji daga wadan da a kayi da su. Da haka zai fi alfanu. Domin kauce ma sauya hakikanin abinda ya faru musamman mu dai nan a Kasar Zazzau.
Aslm alkm. Wai Kuna Jin dadin abunda kuke fadane ko kuwa? Wadannan kafirai abunda suka Yi Allah ya tsine musu. Kuma ku dinga tsine musu idan Kuna bada labarin
@tarihitv Akwai maganar a daya daga cikin littafan guda biyar da marigayi Kantoma Uba Adamu ya rubuta. Watau: Kano daga dutsen Dala, Kano daga Garko....sahihancin labarin nake so. Nagode.
Masha Allah
Alhamdulillah
Allah ya jiqan sarki Attahiru na 1 Wanda yayi shahada a Barmi batare da ya meqa wuya ba Allah ya karbi shahada sa sarki Attahiru na 1 mazan kwarai
Ameen ya Allah
Ameen
Allah ya isan mu da mutanen nan 😢
Masha Allah, Allah yajiqan bayinsa dasuka rigamu
Ameen ya Allah
Wata shariyar sai a lahira.
Haka ya ke
Allahu akbar Allah ya jikansu da rahama. Sunyi Gwagarmaya wallahi
Ameen ya Allah
Allah ya jaddada Rahama agaresu
Allah ya misu rahama
Ameen ya Allah
Allah yajikan mazan jiya
Ameen ya Allah
wallahi wannan maude bafulatanine kuma maƙaryacine fulani suka kashe sarakunan Hausawa bawai turawa ba
Madalla
Masha Allah
Muna godiya da wannan ƙoƙarin
Madalla
Allah Kajikan kakana Sarkin Musulmi attahiru
Ameen ya Allah
Allah ya isa tsakaninmu da turawa
Allah ya saka mana
Me suka Yi Maka Na Allah ya isa, Suda duka taimakemu muka fita Mulkin kama Karya da Kamen bayi, muka Samu cigaba Na ilimi Da wayewa tare Da shiga cikin sauran Duniya. Kaje ka Karanta abinda sarakunanmu da Yan korensu suka Rika yima Al umma kafin zuwan turawan Suna Rika fakewa da addini Suna zaluntar JAMA a. Kaje ka bincika tarihi sosai
Kayi hanzarin tsine musu domin kuwa dorin tamu ba dadi ko kadan.
@@surajolabaran1782 muna kira ga shugaban wannan shiri da ya duba mana rayuwar kasar hausa kafin turawa
@@tarihitv ina mai kira ga shugaban wannan shiri Mal Maude Rabiu Gwadabe da ya bamh tarihin rayuwar kasar hausa kafin zuwan turawa
Mudai turawa sun cucemu wlh
Yan siyasan yanzu allah ya'isa tsakaninmu daku 😢
Allah ya haramta muku aljanna
Ina jin dadin wannan shiri..Muna godiya Tarihi TV ❤
Madalla
Allah yajikan su da rahama. Da saurata akeyi irin na wannan Sultans din da arewa tafi haka kyau. Sabida soja yayi mungani, dimokuraɗiyya kuwa tazo komai ya rikice.
Allah ya kyauta
Allah ya jiƙan magabatan mu mu kuma ya kyauta ƙarshen mu
Ameen ya Allah
Muna godiya Allah saka da alheri.
Don Allah muna so. Ku kawo mana shikakken tarihin Adamawa da sarakunanta tun farko har karce
Madalla. In Allah ya yadda za mu kawo muku.
Masha Allah mlm maude muna godiya
Tun jiya nake jira 😅
Madalla.
Ni abubuwa biyu suna mamaki karfin mulkin burtaniya dakuma yadda har aka gama yaki babu baturen dayaci amanar daular burtaniya
Masha Allah tarihi TV kuna kokari
Allah ya isa abunda turawa suka yima magabatan mu
Muna godiya.
Muna godiya
Madalla
Gaskiya kano bamutabuka komaiba
Ashena Alu din maci amanane😏
To fa!
Gaskiya Dan Uwa Ina matukar Jin Dadin Shirye Shiryen ka🙏 Allah ya kara basira😊 Amman Dan Allah ta wacce Hanya Zan Samu Contact din ka ina San Mu Ringa Gaisawa dan Ni mutum ne mai San Jin Tarihi❤❤❤ Kullum ina Cikin Channel din ka A🎉 Dan Allah Ka bamu Contact din ka ina Godiga Daga SAS Dan Kaduna Mazainin Kasar Misra
Madalla. Allah ya saka da alheri.
Ashe dai su ma Turawa sun mutu da yawa!
Kwarai kuwa.
😭😭😭😭
Tarhin birnin Jos kafun zuwan Turawa Nigeria
To.
Tarihi TV San nunku da ko Kari
Madalla
gaskiya banji dadi ba ace wai mu katsinawa da aka sani da yaki
wai kawai mika wuya muka yi amma lokacin wane sarkine
kuma muna fata wannan shiri ya dore kar gomnati ta hana ko su turawan
muna godiya
sannan ni ta wace hanya zan iya taimaka ma wannan shiri amma bada kudi dan ban dasu sosai
Tarihin ke nan. Mun gode da wannan ƙudirin. Babban taimakon da za ka yi mana a yanzu shi ne kai yi subscribing sannan ka tallata ƴan uwa da abokan arziki su ma su yi. Kuma duk bidiyo da muka sa in ka na da shawarar yadda za mu inganta muna maraba da kai. Madalla.
@@tarihitv ai duk wannan munayi ssi sai mu kara kokari muna godiya sannan duk salti ne kare yinshi ko Kuma da karfe nawa?
Yakamata kuna bamu tahirin nasarorin da sarakuna sukayi akan turawa
To. Idan sun yi zamu faɗa.
Dan Allah ya sunan wannan wakar?
Kasar gado Najeriya - Sani Aliyu Ɗandawo
Muna matuƙan jin daɗin wannan tarihin
Shin da gaske ne sanda za'a maida Sarki Alu Lokoja daga Yola yacewa lamindon Adamawa sai kazo?
Ba mu da wannan labarin.
nagafinkarfi agun turawa kuma har yanxu Akai muke
Lallai kam.
Salam, Sannu da kokari. Amma dai da Malam Maude Rabi'u Gwadabe ya rinka tuntubar wasu masana tarihi da su ka ji tarihi daga bakin wadan da a kayi wasu abubuwan da su, ko kuma su ka ji daga bakunan wadan da su ka ji daga wadan da a kayi da su. Da haka zai fi alfanu. Domin kauce ma sauya hakikanin abinda ya faru musamman mu dai nan a Kasar Zazzau.
Wslm. Madalla. In dai akwai wata riwayar dabam ai mana bayani mu ƙaru.
Asa mana cikakken tarihin sarkin Kano Alu
In sha Allah
Assalamu alaikum y kk
Wa alaikumussalam.
muna bukatar akawo mana tarihin yakin rabih na borno
In sha Allah
ingilshin gidan uban waye suka kashe sarakunan Hausawa fulanine babu ruwan ingilishi
Barka da ƙoƙari!
Aslm alkm. Wai Kuna Jin dadin abunda kuke fadane ko kuwa? Wadannan kafirai abunda suka Yi Allah ya tsine musu. Kuma ku dinga tsine musu idan Kuna bada labarin
Kowa da aikinsa; mu namu mu gaya muku abin da ya faru, ku kuma ku ji, ku ƙaru, sannan ku yi aiki da ilimin da kaucewa faruwar haka nan gaba. Madalla.
@tarihitv Nasiha ce nake muku. Kudinga nuna alhini da damuwa akan abunda arnan ingila sulai wa sarakunan musulunci
Shin wane sarkin Garko ne aka ci Kano da shi tare da Turawa?
Bincikenmu bai kai nan ba. Amma za mu tambayi masana.
@tarihitv Akwai maganar a daya daga cikin littafan guda biyar da marigayi Kantoma Uba Adamu ya rubuta. Watau: Kano daga dutsen Dala, Kano daga Garko....sahihancin labarin nake so. Nagode.
Meyene amfani da kuma manufar mulkin mallaka?
Kwashe arzikin wata ƙasa zuwa wata ƙasar.
@tarihitv matsiyata kuma a hakan suke ƙiran wasu da ƴan ta'adda
Tarihin kano
Muna alfahari da ku tarihi tv
Muna godiya
Ni dai labarin mutanen kudu sukafi burgeni masu fafatawa da turawa
Gaskiya sun fafata. Amma a Arewa ma wasu sun yunƙura.
In dai video ne ai ayi mana na yakin Burmi kawai inda aka shahadantar da Sarkin Musulmi Attahiru.
To. In sha Allah za mu kawo muku.
Masha Allah
Alhamdulillah