Al amen akwai banbanchi tsakanin baba mohd khalhu da sarkin baqi Shi sarkin baqi duk baiga dambensu ba sai dai labari aka bashi shi kuma baba mohd khalhu agabanshi duk yaga dambensu ba labari aka bashiba
Wannan hira Al-Ameen akwai shakku, yace bai taba ganin damben Dan Dunawa ba, kaga labari kawai aka bashi! Amma Baba Muhammadu wasu ma suna tabbatar da abinda ya fadi! Misali Baba Muhammadu ya fadi kisan da shago yayiwa Dan Dunawa in har ya mutu a duqe yake saboda bugun shago Kuma ka fada makocin Dan Dunawa ya tabbatar a duqe yake har ya mutu! Amma shi wannan kawai fadar mutane ce bai taba ganin Damben Dan Dunawa ba Kila ya yarda saboda Yana son Dan Dunawa dan dan garinsu ne!
Wato dai munada sauran kallo! Amma ina ganin tsakanin Shago da Dandunawa wani abu ne da Bahaushe ke cewa dokin mai baki yafi gudu. Allah yajikan magabatanmu. Maza sun kwanta
Gaakiyar magana Dan anace yace yanaso yaga sanda zasu Kara ko a daji ne yaga Wanda ya fadi yazo ya fadawa mutane, da alamar basu taba yin dambe ba kama anyi wannan hirane bayan duk sun daina dambe

Madallah
Sufa yan daura son Kaine dasu Al ameen don haka maganar sarki akwai qyara
Yauwa
Al ameen barka da kokari
Yauwa
Masha Allah
Aha
Gaskiya muna godiya. Amma according to history Shago ya kashe dan dunawa sanan ya kashe jaki na Jos
To
Wannan hira Al-Ameen akwai shakku, yace bai taba ganin damben Dan Dunawa ba, kaga labari kawai aka bashi! Amma Baba Muhammadu wasu ma suna tabbatar da abinda ya fadi! Misali Baba Muhammadu ya fadi kisan da shago yayiwa Dan Dunawa in har ya mutu a duqe yake saboda bugun shago Kuma ka fada makocin Dan Dunawa ya tabbatar a duqe yake har ya mutu! Amma shi wannan kawai fadar mutane ce bai taba ganin Damben Dan Dunawa ba Kila ya yarda saboda Yana son Dan Dunawa dan dan garinsu ne!
To
Mai Tattara bayanai ne Masanin Tarihi
Sannu da kokari al ameeen
Yauwa
Alaamin first comment
Kayi qoqari
Tnx
@@aliyyuadamu7402 kulum inkaga nabude data inashafin alamin tv har nagane lokutan post dinsa duk randa banga new post ba wlh banji dadi
Wato dai munada sauran kallo! Amma ina ganin tsakanin Shago da Dandunawa wani abu ne da Bahaushe ke cewa dokin mai baki yafi gudu. Allah yajikan magabatanmu. Maza sun kwanta
Ameeen
Jaki bai kashe shago ba. Saidai shago ya kashe jaki acan marabar Jos da Bauchi i think.
To
Gaakiyar magana Dan anace yace yanaso yaga sanda zasu Kara ko a daji ne yaga Wanda ya fadi yazo ya fadawa mutane, da alamar basu taba yin dambe ba kama anyi wannan hirane bayan duk sun daina dambe
A wanan hirar da Dan Ance Dandunawa cikin kirari yace wani yako sai Shago a Gusau in karya yake a tambayi Dan anace
Hakane
Allah yajikan musulmi
Ameeen
Slm
Wslm