Fassarar Mafarkin Tsiraici

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 8 лис 2024

КОМЕНТАРІ • 37

  • @khaulatahmad1112
    @khaulatahmad1112 Місяць тому

    Malam ni mace ce naga tsaraicin wata macen
    Bayan wata naga azzakarin namiji a mafarki domin Allah a fassara min

  • @balkissaalou2633
    @balkissaalou2633 Рік тому +1

    Assalamou aleykoum malam.muna godiya sosay.ALLAH ya saka da Alhayri.muna son lambarka.

    • @Zakanyatv001
      @Zakanyatv001  Рік тому

      Wa'alaikumus salam, Ayi Mana Magana Ta Whatsapp kawai banda kira. 09078416325

  • @AbdoulayeAicha-j4t
    @AbdoulayeAicha-j4t 5 місяців тому

    Malam dan Allah idan kayi mafarkin wanda yamutu yadawo kuma baya saye da riga

  • @almahadyusufbabayaro5796
    @almahadyusufbabayaro5796 2 роки тому +1

    SLM fatan Alkairi gareku,
    Nayi mafarkin gashin kaina yayi tsayi har kasan kuguna gashi ina tafiya nida mahaifina da kanina kuma jama,a suntaru masu matikar yawa gefen hagu da dama mukuma mun ratso ta tsakiyar hanyar kowa yana kallona harda abokaina suna dagomin hannu suna fara,a dani kowa yana sha,awar gashinnawa,ni namijine shekara ashirin da takwas nake,kuma yanzu ina kasar libya ,banida aure kuma,

    • @Zakanyatv001
      @Zakanyatv001  2 роки тому

      وصلى الله على النبي الكريم
      Wa'alaikumussalam,
      Wannan Mafarki Alkhairi ne Yana Nuni da Samun Tsawon Rayuwa Yawan Dukiya Da Daukaka Insha Allahu.
      Sannan Kuma Yakan Iya Zama Samun Aure Ga Mai Mafarkin.
      Allah Shine Mafi Sani Da Daukaka.
      وبالله تعالى التوفيق.

  • @usmangarba5695
    @usmangarba5695 2 роки тому +1

    Salam Alaikum , nima nayi mafareki nna salati. Lailahailla, sunana Usman daga kasan ghana.

    • @Zakanyatv001
      @Zakanyatv001  2 роки тому

      Wa'alaikumussalam,
      Idan Mutum Yayi Mafarki Yana Hailala Hakan Na Nuni da Mai Mafarkin Zai Futa Cikin Wani Kunci na Rayuwa, Sannan Ana Masa Fatar Mutawar Shahada Insha Allahu.
      Allah Shine Mafi Sani Da Daukaka.
      وبالله تعالى التوفيق

  • @abdullahiyousuf5545
    @abdullahiyousuf5545 2 роки тому +2

    assalamu alaikom malam, bana, da aure nayi mafarkin taran jama, a

    • @Zakanyatv001
      @Zakanyatv001  2 роки тому +1

      Wa'alaikumus salam, Jama'a Rahama ne.

  • @mansursadeeq9828
    @mansursadeeq9828 Рік тому +1

    Assalamu alaikum .Mal barka da warhaka dafatan kana cikin kushin lafiya. Mal sunana mansur nayi mafarkin gani Ina gudu gani tsirara sai wani ya dauko riga da wando yabani nasa.Allah yasaka da mafiificin alkhairi mal

  • @laminoutanimoun2989
    @laminoutanimoun2989 2 роки тому

    Aslm malam barka dawuni nayi Mafarkin abin tsoro nacce Inna lillahi wa Inna allehi rajiun malm minene fassarar mafarkina aslm

  • @hamzaidris7366
    @hamzaidris7366 2 роки тому +1

    Assalamu alaikum sunana Hamza idris dg katsina kuma mahaifina yarasu malam nayi mafarkin nayiwa mahaifina kyautar kudi yaji dadi sosae kuma har yayi mani addu'ar samun warwara kuma nayi mafarkin nasae mota 1.2m duk alokaci guda. Ngd malam.

    • @Zakanyatv001
      @Zakanyatv001  2 роки тому

      Wa'alaikumus salam, Wannan Mafarki yana Nuni ne da bukatar mahaifin ku Akan Tsananin yi masa Addu'a da Sadaqa.
      Allah shine mafi sani da daukaka.

  • @maimunatmusa5922
    @maimunatmusa5922 2 роки тому

    Aslm Mafarki kaga wani tsirara kuma yashigo cikin mutane haryana tsaduwa da wata

    • @Zakanyatv001
      @Zakanyatv001  2 роки тому

      Wslm, Hakan Yakan Iya Zama Dalilin Bayyanar Wani Sirrin Da Wanda Aka gani Tsirara Ya Dade Yana Boyewa. Allah Shine Mafi Sani Da Daukaka.
      وبالله تعالى التوفيق

  • @abdullahiyousuf5545
    @abdullahiyousuf5545 2 роки тому

    aslm malam nayi mafarkin wata batoriya tsarara dan allah maika kan. kenofi

  • @rukaiyyahailorirukaiyyahai1311
    @rukaiyyahailorirukaiyyahai1311 2 роки тому

    Assalamu alaikum nayi mafarki kawata ta haihu agidan iyayena dan yafada masai saina sa hannu na dakkosa da sauki na rungume nake ce mata nima Allah yabani kamar wannan amman bayan na rungume dan saina ganni tsirara kawar tawadai tanada ciki matar aure ce nima matar aure ce amman banda yara

  • @oumarfaruqchaneltv5070
    @oumarfaruqchaneltv5070 2 роки тому +1

    Jazakallahu kairan

  • @hawaah2858
    @hawaah2858 2 роки тому +1

    Mlm idan macen da batada aure tayi mafarkin tsiraìci amma daga sama akwai riga daga kasanedai kuma mutane suna gani. Amma tanata kokarin tafiya domin ta boye kanta

    • @Zakanyatv001
      @Zakanyatv001  2 роки тому +1

      Hakan yana Nuni da Yuwuwar Aurenta da Wani Mutum Mai Dukiya da Wadata. Insha Allahu.
      Allah shine mafi sani da Daukaka.

    • @rasheedatattahiru1212
      @rasheedatattahiru1212 2 роки тому +1

      Malam nima banida aure amma nayi mafalkin ina Tsirara a cikin toilet ina wanka sai wani y shigo amma nasan fuskar sai daga baya na koreshi daga toilet din sai yafita Dan Allah meye wannan fassarar

  • @sameerahaliyu4797
    @sameerahaliyu4797 2 роки тому

    Mlm ni nayi mafarki naga mijina tirara kuma gabansa atsaye😎

  • @zainabouabou6815
    @zainabouabou6815 2 роки тому

    Salam malam mafarkin karfe 6 juwa 7 na safe gaskiya ne ko na dare ne kawai

  • @shehisharif8852
    @shehisharif8852 2 роки тому +1

    Assalamu alaikum malam barka da dare Dan meye fassarar mafarkin tsaraici Amma anajin kunyar mutane yana neman hanyar da zaibi ba'a gansheba?

    • @Zakanyatv001
      @Zakanyatv001  2 роки тому

      Wa'alaikumus salam, A Duba Wannan Videon Namu Domin Samun Fassarar Mafarkin Tsiraici👇
      ua-cam.com/video/JX8BJ1VdoA0/v-deo.html
      وبالله تعالى التوفيق

  • @ummiyaya5086
    @ummiyaya5086 2 роки тому +1

    Assalamualaikum malam Dan ALLAH meye fassarar mafarkin Aljanu muna fada Ina ta karatun kur,ani harada suratul fatiha kuma se Aljanin ya musulinta har na daga Mai hannu Kamar haka👍 malam kuma ni matar aure ce inada Yara biyar biyu maza uku mata

    • @Zakanyatv001
      @Zakanyatv001  2 роки тому

      Wa'alaikumussalam,
      Wannan Mafarki Yana Nunine da Karfin Imanin Mai Mafarki Da Samun Kubutar ta Daga Sharrin Aljanai da Mahassada Dakuma Gushewar Bakin Cikin Mai Mafarkin Ga Tarbiyar Yayan ta Insha Allahu. Allah Shine Mafi Daukaka da Sani.

    • @ummiyaya5086
      @ummiyaya5086 2 роки тому

      Masha ALLAH muna godiyya sosai ALLAH ya saka da Alkairi ALLAH yasa mudace

  • @hawaah2858
    @hawaah2858 2 роки тому +1

    Assalamu Alaikum. Mlm don Allah meye fassarar mafarkin tankaden gari.da bakace da daidai?

    • @Zakanyatv001
      @Zakanyatv001  2 роки тому +1

      Wa'alaikumussalam,
      Tankadan Gari A Mafarki Yana Nuni Da Samun Aure Nan Kusa bada Jimawa ba Sannan Da Samun Aikinyi Wanda Zai Jawo Alkhairai Da Arziki Masu Yawa Ga Mai Mafarkin.
      Allah Shine Mafi Sani Da Daukaka.
      وبالله تعالى التوفيق

    • @hawaah2858
      @hawaah2858 2 роки тому

      Jazakallahu khair mlm

  • @maimunatmusa5922
    @maimunatmusa5922 2 роки тому

    Assalamu alaikum mafarki kaje fo wani daga saman bene ta hundo yafada kasa

  • @muhusiniyyasunnahtv
    @muhusiniyyasunnahtv 2 роки тому +1

    Salm mal sunana Almustapha Muhammad mallamin makarntar primary km ina sana ar dinkin taila nayi mafarkin ina jagorantar sallah juma.a raka.a ta farko nakaranta ayyatul kursiyu raka.a ta biyu km na karanta ina anzalnahu filailatul kadir wanan shine mafarkina allah yataimaka mallan ina saurarun amsa walsm

    • @Zakanyatv001
      @Zakanyatv001  2 роки тому

      وصلى الله على النبي الكريم
      Wa'alaikumussalam
      Wannan Farki Yana Nuni da Samun Matsayi da Shugabantar Al'umma Cikin Ka'idoji Na Shari'ah Insha Allahu.
      وبالله تعالى التوفيق

  • @samailasalim5283
    @samailasalim5283 2 роки тому

    Assalamualaikum mln nyi mafarkin wata Kaka ta na ganta tsirara sai nayi Mata mgna ta nemi wani Abu ta rufe tsraicin nata me hkan yake nufi
    Ni saurayi ne bnida Mata Kuma shekara na 24 sannan nayi mfarkin gani a cikin massalaci Amma Inada gajeran wando a jiki na sauran mutane Kuma da Kaya me yke nufi bayan nan nayi mafarkin Ina amai da kyaar farko majina ce ta Farah fitowa chan sai na Farah fitar da jini Amma jinin kadan kadan Kuma a cikin wani karamin Abu ne kamar irin wurin nan Wanda ruwa suke wucewa dan Allah a fassara min mafarkin nawa a min bayani