Dr. Idris Abdul'aziz Bauchi ya tada Hankalin mutane cewar Shugaban Bauchi state Shari'a commission.
Вставка
- Опубліковано 5 лют 2025
- Awannan video zaku saurari Dr. idris Abdul'aziz Bauchi inda yake kalubalantar Sheikh Murtala Baba Ilalar kan cewa ya tada Hankalin mutanen Bauchi state cewar Shugaban Bauchi state Shari'a commission..
idan wannan ne zuwan na farko wannan channel mai albarka to kayi subscribe domin bada gudunmawar ka wajen yada Addinin Musulunci.
In Sha Allah malam Allah zei Mana maganinsu biiznillahi ❤❤❤
Allah ye saka da alheri malam, Allah ye dada karemana kai