babban MALAM niger ya tuna asirin malaman izala hudu na Nigeria da ankaba kudi suyima niger Sherri

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 10 лют 2025
  • MALAM YUNUSA JIBRIL TV
    CHANNEL
    CE MAI KOYAR DA ILIMIN ADDINI DANA LARABCI
    DUMIN YADA ILIMIN ADDININ MUSULUNCI DANA HARSHEN LARABCI DAN FAHIMTAR ALQUR ANI DA HADISI KU DANNA MUNA SUBSCRIBE DA QARAURAWA kamar ulumul qur an da ulumul hadisi da fiqihu da usulu da iinahwu da sarf da balagah da adab da arud da sauransu yan uwa ku danna muna subscribe dumin anfanuwa da wannan tasha mai albarka
    general tchani yasa sabuwar duka a Niger wadda zata kawu karshen yunwa da talauci
    niger labari mai Dadi daga bakin Yan kasar waje
    rarara yarafa sakin wakar tunun asiri ga shugaban kasar niger
    inna lillahi bola tinubu da wasu manya yan arewa sun halaka arewaci nigeria
    Labari da dumi dumin sa niger da kasashen ecowas matakin kare kai
    shiekh aminu daurawa ya tuna asirin sojojin Nigeria da bola tinubu
    siyasa da sunka kAi ajiya
    nouhuou arzika ya bayyana yanda bazoum da salihu jibbou sunka ci amanar niger
    babban MALAM niger ya tuna asirin malaman izala hudu na Nigeria da ankaba kudi suyima niger Sherri
    #nigeria #dosso #niamey #diffa #zender #maradi #tilaberi #niger #sanda #izzarso #alijita #kokowarbana #kokowa #shirkat #aljani #aljanu #SARKINMAYU#RAUHANI
    #gausulwara #awarwasaAl-firãsah TV #Firdauss Tv ‎@Mu'assasatul Anwãr Africa #alfirasah_tv #muassasatv #zawiyyatv #bakoritv #africa #alfaidatv #nigeria #nightcore #darulfikirtv #new #news #nature #wildlife #africa s#jungkook #faidate #abuja #business #bauchi #bushkido #Zawiyyaonlinetv #Izzarso #Zawiyyatv #SheikhDahirubauchi #Zumuncinmutv #Hausa #arewa #hausafilms #albarkatv #Mubarakeeytv #arewa24 #bbchausa #qwqretech #SayyaddiDrMunnirAdamkoza #karatuttukanMalamanDarika #murnatv #hausacomedy #mazajene #halidubuhausamoviestv #wa'azi #Muslunci #almajiranci #Almajiri #ibro #alinuhu #bushkido #albarkatv #adamzango #rahmasadau #Muassasatv #alminhajtv #aliartwork #sunnah #alfaidatv #izalaonlinetv #darikartijjaniyyatv #Zumunci #kano #sarkinKano #kannywood #professorIbrahimAhmadMaqari #asadussunnah #africa #SheikhjaafarMahmudadam #Asakirtv #SirrinsuMedia #Dalatopnews #Hamisubreaker #AwaisIbrahim #MurnaHausatop #AfricaHausawa #Mazajene #Suhaltv #Hausatrue #fatimiyyaalawaiyya #HausaSmarttv #FreshEmir #BakoriTv #Dorayifilmlimited #Arewarmutv #SalisuUmar #Maisanaakanotv #Cizo1germany #DattiAssalafy. #Bakoritv #FagenNishadi #WaazidaHausa #Alfurqantaalimtv #Ntanews #thebliever #Abumusawa #Duniyarkannywood #Alisharatv #makiratv #Yasminharka #halidubuhausamovies #KahutuEntertainment #filinwasannigargajiya #hausakingdom #mamayaustudio #besthausa #Ambato tv #Alannurmedia #Annahjulhamid @Al-firãsah TV @Firdauss Tv ‎@Mu'assasatul Anwãr Africa #Zumuncinmutv #Hausa #arewa #hausafilms #albarkatv #Mubarakeeytv #arewa24 #bbchausa #qwqretech #SayyaddiDrMunnirAdamkoza
    #karatuttukanMalamanDarika #murnatv #hausacomedy #mazajene #halidubuhausamoviestv #wa'azi #Muslunci #almajiranci #Almajiri #ibro #alinuhu #bushkido #albarkatv #adamzango #rahmasadau #Muassasatv #alminhajtv #aliartwork #sunnah #alfaidatv #izalaonlinetv #darikartijjaniyyatv #Zumunci #kano #sarkinKano #kannywood #professorIbrahimAhmadMaqari #asadussunnah #africa # #arewa24 #labaran_duniya_na_safiyar_yau #labaran_duniya_bbc_hausa #labaran_duniya_na_yau #labaran_duniya_hausa_film #labaran_hausa #labaran_duniya_tv #labarankannywood2021

КОМЕНТАРІ • 188

  • @auwalhassan8351
    @auwalhassan8351 Місяць тому +21

    Subhanallah! Wannan abu bai yi dadi ba. Allah ya hada kan musulmai.

  • @harunashehu8772
    @harunashehu8772 7 днів тому +1

    Subhanallah. Gaskiya kuskure ya shiga, Amma don Allah ayi hakuri. Anayin hakuri don girman Allah.

  • @WDATV
    @WDATV 21 день тому +3

    Mafitarmu baki'ɗaya mu koma ga tsarin Allah Ta'ala.

  • @yusufahmed8593
    @yusufahmed8593 10 днів тому +1

    Jazakallahu Khairan Mallam

  • @harunaabdulkarimyahaya7950
    @harunaabdulkarimyahaya7950 16 днів тому +1

    Allah ya kyauta. 😢😢😢
    Gaskiya abu bai dadi bah!!!

  • @JamiluLauwali-mk8pj
    @JamiluLauwali-mk8pj 19 днів тому +2

    gaskiya Allah yasakada alheri mlm 🤲 Allah yaqaramakajuriya 🇳🇪🇳🇪

  • @mukhtarmiya8885
    @mukhtarmiya8885 28 днів тому +3

    Garin neman gira a kan rasa ido.
    In sha Allahu garin neman raba kan Hausawa da Fulani, za'a qaara hada kan su.
    Garin neman raba kan yan qasar Nijar da Arewar Nijeriya, za'a qaara hada kan su.
    ABIN NA ALLAH NE.
    KU CI GABA RUDAR JUNAN KU.
    In sha Allahu ba'a raba hanta da jini.

    • @auwalhassan8351
      @auwalhassan8351 День тому

      @@mukhtarmiya8885 In sha Allah. Allah ya amsa wannan addua taka.

  • @ibrahimiswaibeibe
    @ibrahimiswaibeibe 16 днів тому +2

    ❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉😊😊😊😊😊

  • @MohamedSalehBaba
    @MohamedSalehBaba День тому +1

    Masha Allah toubarakallah ❤️

  • @ukashaharuna764
    @ukashaharuna764 29 днів тому +3

    Kai Malam ka saki bakinka kamar ba malami ba

  • @aboumamane-n5b
    @aboumamane-n5b 13 днів тому

    masha allah allah ya qarama malan lafiya 🎉❤🎉❤🎉🎉❤🎉❤

  • @MallamMuhammadMuhammad
    @MallamMuhammadMuhammad Місяць тому +5

    Wallahi gaskiyane kakefada mungode ALLAH ya Kara daraja da daukaka arzikin Muhammadur rasulillahi sallallahu Alaihi Wassallam

  • @safiyayusuf1325
    @safiyayusuf1325 11 днів тому

    Allah ya kyeuta kuma Allah ya sa mugane Ameeeen summa Ameeeen ya rabbi

  • @saidouahamadou344
    @saidouahamadou344 День тому +1

    Ubangiji allah ya saka da alkhairi

  • @shamsuddenabubakar-rl6vu
    @shamsuddenabubakar-rl6vu 15 днів тому +2

    Allah shi hada kawunan musulmai

  • @MahamaduAbuzaidi
    @MahamaduAbuzaidi 22 дні тому +1

    MA sha Allah

  • @safiyayusuf1325
    @safiyayusuf1325 11 днів тому

    Allahuma salli alah nabiyuna Muhammad

  • @Alistu-q6m
    @Alistu-q6m 17 днів тому +2

    🙏🙏🙏🙏♥️♥️♥️♥️👍👍

  • @koyunfalakiasaukitv1754
    @koyunfalakiasaukitv1754 Місяць тому +3

    Wallahi summa tallahi Allah bai halicci wata annoba ba wadda take rushed musulumci kamar yan qungiya

  • @dahaniABOU
    @dahaniABOU 26 днів тому +1

    Allah y'a kara ma ilimi malan❤❤❤❤

  • @hamisuabubakarmuhammad9549
    @hamisuabubakarmuhammad9549 26 днів тому +2

    Allah ya gyara, Allah ya hada kan Musulmi Ahlus-Sunnah

  • @SalisuChaga
    @SalisuChaga 24 дні тому

    Macha allah ❤❤

  • @HuasiniAbass
    @HuasiniAbass Місяць тому +1

    Ma sha allahou malam allah yasakamuku da alkairi da fadun gaskiya

  • @MafarkinSoTv-tp7xm
    @MafarkinSoTv-tp7xm 3 дні тому +1

    Izalah kenan

  • @NuraYahaya-z2q
    @NuraYahaya-z2q Місяць тому +1

    Gaskiya Malam. Ni dai. Ina matukar kaunar ku

  • @mubarakyunusa7520
    @mubarakyunusa7520 13 днів тому +2

    Kuma da wadanda yakamata kuyi mu,ala dasu ta Addini Kuga Addini da girmamawa da dasu kukeyi ba Izala Daman ai dayawansu basu da mu,Amala
    Ku mu,amulanci sufaye da yanshi,a kugani

  • @ChaibuSalami
    @ChaibuSalami Місяць тому +3

    Malam gyamusu gaskiya munatare dakai 💯💯💯💪💪💪

  • @malanyachiouchaibou5289
    @malanyachiouchaibou5289 Місяць тому +1

    Allah ya sa mudace albarkar fiyayen halitta s a w

  • @MouktarHamza-b2v
    @MouktarHamza-b2v Місяць тому +2

    Wanan gaskiya ne Allah yasaka malan da alkairi
    Atsarin malamai baikamata yachiga siyasaba

  • @yakubumohd-g4d
    @yakubumohd-g4d Місяць тому

    Allah ya kyau ta son duniya ye yasa suke goyan bayan masu mulki ,Allah ya gyara mana ,Allah ya hada kan musulman duniya

  • @newcommer9489
    @newcommer9489 7 днів тому +1

    Wlh kaji tsoran Allah

  • @AbubakarMurtala-m4k
    @AbubakarMurtala-m4k 10 днів тому +1

    Dan izala lzala

  • @MamanSaniDjambenaRoua
    @MamanSaniDjambenaRoua Місяць тому

    Gaskiyane malam mungode

  • @AbdoulayeDangote
    @AbdoulayeDangote 20 днів тому +2

    Karyana sukeyi walahi

  • @AbdulFatahAgbere
    @AbdulFatahAgbere 12 днів тому

    Siyasa galibinsa najasane, Allah ya jara.

  • @Tsayabu13Tsayabu
    @Tsayabu13Tsayabu Місяць тому +1

    Masha Allah Malan 🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪❤️❤️❤️❤️💪💪💪

  • @khalidabdullahi-s1v
    @khalidabdullahi-s1v 29 днів тому

    Kai wallahi kamar nayi kuka wai wannan banbanci har a cikin malamai Ya Allah ka kawo mana dauki😢😢😢😢😢

  • @MohammadSaniKasim
    @MohammadSaniKasim 16 днів тому

    Ni dan Nigeria ne kuma masoyin nijarne. Dan Allah kudinga yimana adanchi

  • @SaniMuhammadMuhammadsani-s4b
    @SaniMuhammadMuhammadsani-s4b 15 днів тому +1

    Badu aka xama dayaba Allah yamaganta ameen ya rabb

  • @RaoufKabirou-q2w
    @RaoufKabirou-q2w 25 днів тому +1

    Allah yakara hada kawunan mou

  • @daudagado5879
    @daudagado5879 Місяць тому

    Malam Hafizahullah
    Gaskiya hakane
    Ameen Yahaiyu Yaqayum

  • @mukhtarmiya8885
    @mukhtarmiya8885 28 днів тому

    kalaman ka su na can lahira suna jiran ka. in qazafi ka yi wa Daurawa da Sheikh Sani hafizahumullah, Allah zai kama ka. Mu dai malaman mu ne, mutanen kirki ne. Harshe dai kaman sa a zuciya yake. Sak. Ko kyakkyawa ko mummuna. Allah Ya shirye mu baki daya.

  • @AbdourahamaneTanimoune
    @AbdourahamaneTanimoune Місяць тому

    Gaskiya malam gayamusu

  • @AhmadAuwal-n4y
    @AhmadAuwal-n4y Місяць тому +1

    Wannan gaskiyane malam sunci

  • @MusaSufy
    @MusaSufy Місяць тому +1

    Gaskiyane malam

  • @Jatau-q3p
    @Jatau-q3p Місяць тому

    Malaman Fulani yan ta'adda ne , dasu da shuwagabannin su ,

  • @UmarMuhammad-vu9mj
    @UmarMuhammad-vu9mj Місяць тому +2

    Allah ubangiji ya kyauta abinda turawa suke son ya faru ya fara faruwa ahankali hankali.da farkon fadan ta shuwagabannin ne ta sauko zuwa ga talakawa yanzu ta iso zuwa tsakanin malamai shikenan yanzu bamu mai gayawa kowa gaskiya kowa kishin kasarshi ya saka gaba fiye da kishin abinda ya hada kashashen biyu. Amma nan gaba kadan in fadan yaci gaba kowa zai gane kuskuren da ya tabka

  • @saadoulaouali9644
    @saadoulaouali9644 Місяць тому

    Allah sakawa Malam da Alheri ameen

  • @AbdouMahamadou-e2z
    @AbdouMahamadou-e2z Місяць тому +1

    Masha Allah wanan gaskiya ne

  • @AlistoAc-mg4zw
    @AlistoAc-mg4zw Місяць тому

    Wannan maganganun basu da anfani wlhi dan Allah ku dena su

  • @Moussa-w8q
    @Moussa-w8q Місяць тому +1

    Good malam

  • @shamsiumar1890
    @shamsiumar1890 Місяць тому

    Allah sarki kuyi hakuri kun hadu da wawaye

  • @djibrillenouhou8168
    @djibrillenouhou8168 Місяць тому

    Masha Allah long vie malam

  • @salihuabdulrahmane4313
    @salihuabdulrahmane4313 Місяць тому

    w'Allahi gaskiya ne zancen

  • @saadatousidikou2779
    @saadatousidikou2779 Місяць тому +1

    Allah saka da alheri Malam

  • @nasiruumarkalgo6016
    @nasiruumarkalgo6016 Місяць тому +1

    Mallam mutane sun babanta, banji dadin wannan al amari ba sam wannan lamari yayi muni matuka wallahi bamuda yan uwa kamar mutane nijar,wannan al amari

  • @SaniUmar-oh9yr
    @SaniUmar-oh9yr Місяць тому

    جزاك الله بخير هاذا صحيح ❤❤❤❤❤❤

  • @salihuabdulrahmane4313
    @salihuabdulrahmane4313 Місяць тому

    الله يبارك و يطول بعمرك

  • @Aaaa-u1u5s
    @Aaaa-u1u5s Місяць тому +2

    Bare Malaman Nageria 😂shi wanan malam sani aiy daga bakin shi za ka gane abun tsantsani😅 Allah malamin Allah na gase zaka komin shi daidai yana annuri Allah kare kasar mu

  • @alimoumouni719
    @alimoumouni719 Місяць тому

    Allah yayima Malan albarka

  • @IbrahimOumar-b8t
    @IbrahimOumar-b8t Місяць тому

    Wallahi kaskiya ka ce malam haka souke

  • @MamanAbaoumar
    @MamanAbaoumar Місяць тому

    Saï yanzu kuka fara ganewa alhamdou lilah a nigeria babu nagari

  • @Abbaskamba-u3x
    @Abbaskamba-u3x Місяць тому

    Malam mungode

  • @MuktarIsah-bs7kr
    @MuktarIsah-bs7kr Місяць тому

    SUNYANKE,MAGANARKA,,MALAM,,ALLHA,ZAISAKA,MA,YANNIGER,,GAWASU,YANAREWACIN,NIGERIA,

  • @yahayaabdullahi5092
    @yahayaabdullahi5092 Місяць тому

    Gaskiyane ❤

  • @BabanmariamMariambaba
    @BabanmariamMariambaba Місяць тому

    Malam allah ya yimaka albarka mungode . allah ya tsinema sani rijira lemo shegen jahilin banza da shida Musa na Kaduna shegu jahillai makiya allah makiya manzan allah

  • @salihuabdulrahmane4313
    @salihuabdulrahmane4313 Місяць тому

    جزاك الله خيرا وبارك الله فيك

  • @AbubakarMurtala-m4k
    @AbubakarMurtala-m4k 10 днів тому +1

    Dan izala kwai shege

  • @DaudaOkay
    @DaudaOkay Місяць тому

    Wannan gaskiyane

  • @BasharAbdullahi-y8r
    @BasharAbdullahi-y8r Місяць тому

    Subuhanaliha in hakane gaskia ba,a kautana

  • @MuhammadMasha-j2n
    @MuhammadMasha-j2n Місяць тому

    Ya Allah karuguza kungiyar izala

  • @AbdourahamaneTanimoune
    @AbdourahamaneTanimoune Місяць тому

    Malam gayama nageria gaskiya

  • @IdiRissaMahamadou-vh4zu
    @IdiRissaMahamadou-vh4zu Місяць тому +2

    Masha allah mu gode

  • @alimahmoud1464
    @alimahmoud1464 Місяць тому

    Kaji gaskiya kam, Allah yayi maka albarka.

  • @mustaphamuhammadbnz55
    @mustaphamuhammadbnz55 Місяць тому

    Vive la cnsp vive la AES 🇳🇪🇧🇫🇬🇳💪🥰🥰🥰🥰🥰🥰

  • @adamumusa7813
    @adamumusa7813 Місяць тому

    Ni,na rasa abinda ke damuwar ireiren wadannan malamai na Nigeria !!! Dayawansu sunada son rai.Wannan Malami ka fadi gaskiya sai makiyin Allah zai kushe maka.Ya Allah SWT Ka agaza muna Ka rabamu da Tinibu amin summa amin.

  • @abdullahiabubakar9196
    @abdullahiabubakar9196 Місяць тому

    Malamai kuyi hak'uri don Allah addini Allah ake ma aiki to murinka hak'uri da junan mu please

  • @IbrahimAbdullahi-y3b
    @IbrahimAbdullahi-y3b 29 днів тому

    Malan Allah yakara Nisan kwana wannan gaskiyace kafada Allah ya staremanakai

  • @aminuauwal3715
    @aminuauwal3715 10 днів тому +1

    Nidan Nigeria ne amma gaskiya kafada

  • @drwakili536
    @drwakili536 Місяць тому

    Duk Abinda kafadi gaskiya ne Mal, amma kuyi hakuri. Wallahi kunfimu Shugabanni masu adalci

  • @sadiyafarouk5026
    @sadiyafarouk5026 Місяць тому

    Wlh kuwa Mal. Maganarka gsky ne mudai har kullum Allah ya yafemana y kuma mana magani duk wani azalumin shugaba d malamai gwamnati , Allah y kawo mana karshensu y musanya mana d wayanda sukafisu alkhairi koda bama son su, kai kuma malam Allah y biyaka d mafificin alkhairinsa d fadin gsky Ameen

  • @assadekousmaneabdoulaye287
    @assadekousmaneabdoulaye287 Місяць тому

    Wlh wlh wlh gaskiace zallah à bakinka malam.

  • @NazimPoof-w1z
    @NazimPoof-w1z Місяць тому

    Gaskiyne wanna❤

  • @AmeenuSaleh
    @AmeenuSaleh Місяць тому

    Allah ya kyauta

  • @ABDULLAHIUSMAN-mp3wc
    @ABDULLAHIUSMAN-mp3wc Місяць тому

    Gaskiya na mallam

  • @AyoubaAyouba-pf5ep
    @AyoubaAyouba-pf5ep Місяць тому

    Wallahi a naso ahada ku fada

  • @IssaIbrahimchaibou
    @IssaIbrahimchaibou Місяць тому

    Gaskiya ne malan

  • @abdurrahmanlawal9798
    @abdurrahmanlawal9798 Місяць тому

    Mallam kayi hakuri don Allah 😊

  • @bashiribrahim1612
    @bashiribrahim1612 Місяць тому

    Do Allah ina zan samu sauran jawaban malamin nan

  • @AbbasSaeedu
    @AbbasSaeedu Місяць тому

    allah yakyauta yaqara haɗakan musulmai ako'ina

  • @jafarbalarabe1920
    @jafarbalarabe1920 Місяць тому

    Wanna shine izala ai

  • @abayomiadeniji
    @abayomiadeniji Місяць тому

    Malamai, fisabililahi, ku ja wa kanku linzami.

  • @LawanAbdou
    @LawanAbdou Місяць тому

    Allah ya kara lafiya

  • @Ismael-o9z
    @Ismael-o9z Місяць тому

    Gasskia ne Malam

  • @IbrahimAliyu-h4n
    @IbrahimAliyu-h4n Місяць тому

    Allah yakyauta

  • @mahamanmourtalabako5402
    @mahamanmourtalabako5402 Місяць тому

    Malam allah ya saka ma da alheri,raddi n'a ilimi.dama ance mai hankali shikeganin furfurar tumkiya.

  • @SouleChekaraou
    @SouleChekaraou Місяць тому

    Allah saka da alheri

  • @harunaabdulkarimyahaya7950
    @harunaabdulkarimyahaya7950 16 днів тому +1

    Allah ya kyauta. 😢😢😢
    Gaskiya abu bai dadi bah!!!

  • @AhmadIsmail-b3e
    @AhmadIsmail-b3e Місяць тому

    Gaskiyane

  • @ShituIsmaila
    @ShituIsmaila Місяць тому +1

    Kaluinnalillahi wa Inna Alaihirajuon Wannan gaskiyane MLM