Gafarta mallam maganar tabas haka ne ,amma ai kuma wahabiyawa daga cikin ku akwai masu zagin sayadi ali r a )kamar yada yan shia ke zagin sayadina ababubakar umar r a)ajmaen yaya, kamar magabanun ibn taimiya ya ci mutunci sayadi ali , saboda haka mallam sai ka fara da cikin gida, don ita gaskiya musaman ga mai kira a bi allah wajibi che , Allah ya sa mu dace amin
Allahu Akbar ❤❤
Masha Allah malam