128 MU GUDU TARE MU TSIRA TARE ||MALAMA JUWAIRIYYA USMAN||
Вставка
- Опубліковано 24 лис 2024
- @MySunnahTV #everyone #mata #iyaye
KUCI GABA DA BIBIYAR MU TA KAFOFI KAMAR HAKA;
FACEBOOK PAGE
www.facebook.c...
TELEGRAM
t.me/SUNNATVOF...
UA-cam
/ mysunnahtv
INSTAGRAM
www.instagram....
AVO TV
www.watch.avo....
TIKTOK
vm.tiktok.com/...
WHATSAPP
chat.whatsapp....
Jazakillahu bi khair
Wallahi mata muji tsuran Allah
Allah ya sa mu gama da duniya lafiya.
Allah ya biya ki malama
Allah ka shirya masuyi mukuma katsaremana imaninmu
❤🎉❤
Allah ya tsare mu daga sharrin su Allah ya shryamana zuciyarmu
Dan Allah ran me ake wannan shiri kuma da qarfe nawa
Allah yasaka Bai dace ba kidinga yi masa girki
Ikon Allah, Allah kawo sauki
اللهم امين يارب العالمين
subahanallah
😂😂
Allah sarki
Allah ya qara tsare mu duniya da Lahira
Allah yasa mufi karfin zuciyar mu
Innalillahi wa ina ilaihirajiun allah kasar kake mana zutiyar mu ka bamu abokanzama nagari
Jazakumullahu khairan Mallama
Allah tsaremu daga Kiwanis sharru
Ameen Thumma ameen malama Allah yasaka da alkhairy
Allahuma Amin Allah ya bada lada Mallama
Allah yashiga tsakanin nagari da mugu
Hasbunallahu wah ni'imal wakil, Allah ubangiji ya Saka mana tsoronsa me karfi a chikin zuchiyoyin mu, ke Kuma Allah ya kawo Miki Mafi alkairi.
Manim Ousmane Abdou
Allah ya sakama malanmanmu da alkairi yabamu ikon aiki da abunda suké fadamamu na alkairi
Allah Ubangiji kasa mudace 😢😢😢
Masha'allah
Masha Allah
Allah yasa mudace duniya da lahira amen Allah ya tsaremu daga wanna Hali
Salamu alaikum malama ni ma bazawara nike na gamu da irin wannar mastalar mastalar babanchin kadan ne na hadu da masu tsafi kishiyoyi domin sun girmeni a shekaru confirm sun yi mini tarun dangi sun sani cikin tsakia yanzu sun hana mini yara na malama ina bukata taimoko Allah ya taimakemu
Amen ya rabbi
Allah yakasa Miki da alkhairi malama,Allah yakara karemu da kariyansa.
Allah katsari zuciyarmu da aikata Shari duk wada zai nufemu da Shari Allah ya karemu😢😢😢😢😢
Dan Allah munason lambar WhatsApp group da ake saka karatuttukan malama in akwai
Kayi innalillahi wa inna ilaihi raju un Allah katsare mana imaninmu
Assalamou aleykum ataymakamin da number malama juwairiyya dan Allah
Taje tayi screening for cervical cancer please. Ba ko wani jini bane ake lakawa kishiya.
SubhanAllah
Allahudangij😂😂❤❤❤
Amine
We have the same issue for the bleeding...Allah ya tsare mu Allah ya rufa mana asiri...mata muji tsoron Allah cutar da juna ba kyeu.
Subahanalla 😢
Hasbuballah Innalillahi wa inna Ilaihirraju'un 😭😭😭🙏😭
Innali lahi wa inna ilaihiraji un 😭😭😭
Dan Allah Ina son number ki malama
❤❤
Innalillahi wainna ilaihirajiun
16:16
Innalillahi
Assalamu alaikum Sunnah TV inason zuwa wannan shirin amma ni ina kano.
😂😂😂❤❤❤❤
Assalamualaikum mlm don allah ina neman alfarma don allah kibani number ki
Send us your email address, thanks 🙏
Ki turo mana email address dinki, mun gode.
Wallahi Mata muji tsuran Allah
16:16
Innalillahi wa inna ilaihi rajiun
Assalamu alaikum Sunnah TV inason zuwa wannan shirin amma ni ina kano.
Assalamu Masha allah😂
🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏
Inason numbar malama saboda nima shige haka yasameni sede Allah yasaka mana