A rana irin ta yau: Yuni 18, 1999 Dr Mamman Shata ya rasu

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 13 гру 2024

КОМЕНТАРІ • 45

  • @aliyuinusa8852
    @aliyuinusa8852 2 роки тому +1

    Muna godiya,
    Amma dai kam babban kuskure ne ayi tarihin SHATA batare da ansaka wakar sa masu sauraro sunjiba,
    Muna fatan wannan jibgegen kuskure bazai maimaitu ba.

    • @tarihitv
      @tarihitv  2 роки тому +2

      Mun gode. In Allah ya yarda ba za'a sake ba.

  • @Usainison
    @Usainison 2 роки тому +2

    Allah Yamasa Rahama Da Jinkai Allah Kuma Yasaka Muku Da Alkhairi Saboda Daukaka Tarihi

  • @khadijahmuhammad7149
    @khadijahmuhammad7149 2 роки тому

    Allah ya kyautata makwanci Dr Mamman shata.

  • @salihuabubakar6996
    @salihuabubakar6996 2 роки тому

    Allah yajikan mazan jiya, hakika shata Allah yayi mashi baiwar waka, babu kamarsa cikin mawakan hausa.

  • @Hauwahamman-p1o
    @Hauwahamman-p1o 11 місяців тому

    ❤❤❤❤❤Allah sarki kuruciya

  • @muhammadsalihu6252
    @muhammadsalihu6252 2 роки тому

    Allah yajikan mamman shata da darahama

  • @ahmadkasim3865
    @ahmadkasim3865 2 роки тому

    Allah ya jikan Dr mamman shata mawakin da kasar Hausa baza ta manta dashi ba

  • @musausmantv
    @musausmantv 2 роки тому +3

    Shaci kuɗi mijin mai ɗaki.
    Na Yelwa mai ban sha'awa, Na Yelwa mai ban haushi. Duna baka yi ace ba daɗi, saidai ace yaƙi yi.
    Kowa ya rasa Shata bai sha waƙa ba, ko waye kuma ko Ɗan wa.
    @Tarihi.Tv, ya kamata kusa mana waƙar Dr ko kaɗan ce.

    • @tarihitv
      @tarihitv  2 роки тому

      Zamu sa a shafinmu na Facebook

  • @abbasibrahim7276
    @abbasibrahim7276 2 роки тому

    Allah ya jikan shi da rahma
    Saura Dan Anace

    • @tarihitv
      @tarihitv  2 роки тому

      Ameen. Za mu kan sa in sha Allah

  • @sanidanmamazxzdsani5662
    @sanidanmamazxzdsani5662 2 роки тому

    Allah ya jiqan mamman shata da rahama

  • @garbalegas6656
    @garbalegas6656 2 роки тому

    Allah yajikan Dr.maman shata katsina

  • @EeEe-jk2je
    @EeEe-jk2je 2 роки тому

    Allah yajiqan shi da rahma

  • @adamuhamza2395
    @adamuhamza2395 2 роки тому

    Allah ya jikansa Rabiu godiya muke

  • @kbonezangotv9381
    @kbonezangotv9381 2 роки тому

    Allah ya jikansa da rahama

  • @komaidaruwanka3110
    @komaidaruwanka3110 2 роки тому

    allah ya gafarta masa

  • @MisbahuelHamza
    @MisbahuelHamza 2 роки тому

    Allah Ya ji ƙan Mamman Shata.

  • @likariadam
    @likariadam Рік тому

    Sai nura M inuwa

  • @Badamasi_Mairecord
    @Badamasi_Mairecord 2 роки тому

    Mun gode sosai

  • @aminuzimit2472
    @aminuzimit2472 2 роки тому +1

    Sannu da kokari…Dr.

  • @umarabdulkadir6533
    @umarabdulkadir6533 2 роки тому

    Masha'Allah

  • @saidulekogundutse2843
    @saidulekogundutse2843 2 роки тому

    Garba. Supa

  • @anasmukhtarhayinalhaji8464
    @anasmukhtarhayinalhaji8464 2 роки тому

    ....Rest in peace