Abin da Gwamnatin Tunubu ke shirin yin a bangaren Karbar Haraji (Tax Reform 2024)

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 1 лис 2024

КОМЕНТАРІ • 14

  • @huzaifayusuf7091
    @huzaifayusuf7091 2 години тому +1

    Allah duk wanda ya ƙuntatawa al'ummar annabinka Allah ka ƙuntata masa

  • @muhammadkhamismuhammadkham3152
    @muhammadkhamismuhammadkham3152 19 годин тому +2

    Ameen ya Allah Wannan masifa ya rabbi ka yayemana

  • @saiduusman8114
    @saiduusman8114 18 годин тому +1

    Allah yasaka da alkairi Mallam

  • @ah_jr8379
    @ah_jr8379 17 годин тому +2

    Azaba Ba Kakkautawa, Wallahi mal Karshensu ne Yazo

  • @belloahmad6813
    @belloahmad6813 12 годин тому

    JAZAKHALLAH KHAIRAN

  • @jibrilsalisunainna1184
    @jibrilsalisunainna1184 7 годин тому

    Allah ya sawwake wannan musibar. Mafita a chanza gwamnati 2027.

  • @lawaltukur6053
    @lawaltukur6053 8 годин тому

    HASBUNALLAH WANI'IMAL WAKEEL

  • @saleembello9044
    @saleembello9044 10 годин тому

    Idan sakarkari na wakiltar ku dole abinda zai faru kenan

  • @matube9022
    @matube9022 10 годин тому +2

    Irin wannan shugabancin shi ne ya dace da ƴan Nigeria saboda bamu da alƙibla ko hankali musamman wajen zaɓar shugabannin mu tun daga karamar hukuma, sanatocin yankunan mu da duk wanda zaɓe ne ya kai shi kujerar mulkarmu. Don haka sai mun fara ɗaukar matakin takawa sanatocin mu da duk wani ɗan siyasar garin mu birki da son zuciyarmu birki kafin shugabannin Nigeria da talakawan mu azzalumai su dawo cikin hayyacinsu su mana aikin da muka zaɓe su su yi mana

  • @tubeme7110
    @tubeme7110 11 годин тому

    السلام عليكم عليكم و رحمة الله !
    اخ مصطفي اقتراح لبرنامج عمل flyers سريع علي الهاتف امل اعلانات خفيفة.

  • @aminumusausman7972
    @aminumusausman7972 6 годин тому

    Irin haka su sunusi lamido keso

  • @MajeTV-m7g
    @MajeTV-m7g 11 годин тому

    Abin da ke faruwa kenan Mal