Bosho tv (Tsakanin Dan Adam da Kudi)

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 16 січ 2025

КОМЕНТАРІ • 32

  • @sayudizayyanu7164
    @sayudizayyanu7164 2 роки тому

    Great job mai gida bosho

  • @abubakaryahaya2266
    @abubakaryahaya2266 2 роки тому

    Masha Allah mai gida abu yana yin kyau Allah ya qaramuku yasa a gama Lafiya don annabi ranar juma'a naje Makkah nayi umara nayimuku auddu'a sosaimakuwa daga naku abubakar yahaya abban raudat daga madina

  • @sanishaaibu2521
    @sanishaaibu2521 2 роки тому

    SLM barka baba bosho ya gidan Sarkin Makkah

  • @ibrahimbmaitama7643
    @ibrahimbmaitama7643 2 роки тому

    Allah ya taimaki damamusau.. nifa banyarda da mallan usaini ba. Zanzo na daukeka muje gidan baristan, nan zamuji idan ya bawa usaini wani abu ya kawo.

  • @suleimansultalsulta4752
    @suleimansultalsulta4752 2 роки тому

    slm megida bosho,ya labarin Muhammadu daga baya baya,fatan alkhairi gareku, sultan potiskum yobe state

  • @suleimansultalsulta4752
    @suleimansultalsulta4752 2 роки тому

    slm megida bosho yakamata da'ile ya rabawa wakilan fada wannan kudi, sultan potiskum yobe state

  • @alhkabirusuleiman6136
    @alhkabirusuleiman6136 2 роки тому

    Àslm Allah sarki dancing dakai da budurwarka dukanku ita sabawa Allah. Kaika sawa gauhati Nigeria

  • @zakariababnsaratounigeralg4891
    @zakariababnsaratounigeralg4891 2 роки тому

    Salam baba bosho wai ina baban nawar

  • @abassbokaridanmairou971
    @abassbokaridanmairou971 2 роки тому

    Oga bosho ni ina bokartar kyautarda aka baka tunda Kai karina

  • @ibrahimbmaitama7643
    @ibrahimbmaitama7643 2 роки тому

    Ja'ile da Allah acikin kudin kasiyo dusa tunda kace damamusau jira yake sai talakawa sun kawo dan wani abu.

  • @abassbokaridanmairou971
    @abassbokaridanmairou971 2 роки тому

    Oga bosho raboda da ili kyautarka tafi da da ili da ili kaba bosho Ku dubo biyoni daga Bashir sawani abasu mamaki dan mairou

  • @hakimi4446
    @hakimi4446 2 роки тому

    Damamusau Yana godiya da wannan kyautar daga wajen muhiyi.

  • @الفتىالذهبيعويس
    @الفتىالذهبيعويس 2 роки тому

    Mohammad Ayouba Izza Tankarana Niger Touaregt Tahaou 🇳🇪 baba bosho mikakenifi da haka kudin sufimaka kurkani ,daili bashi kudin ka amshi kurkani kaje kayi ta karatu.

  • @suleimansultalsulta4752
    @suleimansultalsulta4752 2 роки тому

    slm megida bosho, ya kuke dafatan Kuna lafiya Masha Allah sultan potiskum yobe state

  • @suleimansultalsulta4752
    @suleimansultalsulta4752 2 роки тому

    slm megida bosho gaskiya wannan kudi nakane,ba kudin da'ile bane, sultan potiskum yobe state

  • @suleimansultalsulta4752
    @suleimansultalsulta4752 2 роки тому

    slm megida bosho, gaskiya wannan sako da mlm usaini yakawo da akwai kuskure sosai,ba sultan potiskum yobe state

  • @danmamakowanakaalgeria7031
    @danmamakowanakaalgeria7031 2 роки тому

    Majidadi ya kuma makiyi kai so oo

  • @suleimansultalsulta4752
    @suleimansultalsulta4752 2 роки тому

    aslm Masha Allah

  • @psuleshehuzz7218
    @psuleshehuzz7218 2 роки тому

    DAMAMASAU NAMU NAHAUSA ADAIDUBA DOKINNAN KADA YAGUDU KO ABAMA DAGA BAYA BAYA KIWO.

  • @hakimi4446
    @hakimi4446 2 роки тому

    Da'ile kaga Kai ansan ba sabon tuba bane Kai Kuma gidan da manya shiyasa akabaka kudi,
    Wanda kuwa yanzu zasu koyi karatu an Basu abun karatu!!! 😂😂😂

  • @suleimansultalsulta4752
    @suleimansultalsulta4752 2 роки тому

    slm ,zaman fada sai Dan gado

  • @alhkabirusuleiman6136
    @alhkabirusuleiman6136 2 роки тому

    Àslm Allah sarky dancina

  • @suleimansultalsulta4752
    @suleimansultalsulta4752 2 роки тому

    slm,maji Dadi ko sarkin rikici hhh sultan potiskum yobe state

  • @inoussamaazou9938
    @inoussamaazou9938 2 роки тому

    Wallahi oga bocho kudi yake so ina usaini kayi hankali kar oga bocho ya gano bakin ku daya da da ile

  • @musaalhasan7398
    @musaalhasan7398 2 роки тому

    bosho usaini da daile sun hadabaki sun chuceeka

  • @kazarewatv6566
    @kazarewatv6566 2 роки тому

    Masha allah

  • @danmamakowanakaalgeria7031
    @danmamakowanakaalgeria7031 2 роки тому

    Hhhhh tsakanin dan Adam da sarki

  • @inoussamaazou9938
    @inoussamaazou9938 2 роки тому

    Ina damamusau kayi gagawar daukar mataki da ile ba ya sanka baya kawunarka idan ba zaka iyaba kabar komi ahanuna

  • @zanaidutella2990
    @zanaidutella2990 2 роки тому

    😂😂😂🤣🤣🤣👍

  • @StudioTech2
    @StudioTech2 2 роки тому

    😂

  • @psuleshehuzz7218
    @psuleshehuzz7218 2 роки тому

    GASKIYA DA'ILE KARABA BIYU AZAUNA LAFIYA

  • @msanishuaib1895
    @msanishuaib1895 2 роки тому

    🤣🤣sarkin Damamusau hassada kakeyiwa Da´ile kurum ni aganina da ka karbi abinda da´ile yabaka da ka rage radadin zuciya daga naku na yau da kullin mamman sani shu'aib dan niger mazaunin kasar libiya misurata sannan yahaya ali da umar yahaya isaka zomo suma sukace suna mika gaisuwar su da fatan alkairi allah yakara daukaka wannan Chanel din mai albarka