Mu Hausawa wallahi ba za mu yafe ba inji Alan Waka

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 28 жов 2024

КОМЕНТАРІ • 25

  • @masaudu-dr9rv
    @masaudu-dr9rv 2 місяці тому +2

    amni

  • @abualiyuabualiyu6439
    @abualiyuabualiyu6439 2 місяці тому +1

    Wannan gaskiya ne Aminu ala

  • @kamalkabirushehu8991
    @kamalkabirushehu8991 2 місяці тому

    Alan waka ya yi jawabi kyakkyawa amma ya zama a qarshe.

  • @AbdulmuhyiHaruna
    @AbdulmuhyiHaruna 2 місяці тому

    Allah ji kansh da rahamaa

  • @AuwalYaro
    @AuwalYaro 2 місяці тому +1

    Wannan gaskiya ne malan aminu ala

  • @abualiyuabualiyu6439
    @abualiyuabualiyu6439 Місяць тому +1

    Komai Daren dadewa sai mun rama

  • @IsuhuJabiru
    @IsuhuJabiru 2 місяці тому

    Allah jikansa

  • @abubakaryahaya5207
    @abubakaryahaya5207 2 місяці тому +1

    Assalamu alaikum, zuwa ga dukkan Musulmai Hausawa da Fulani, Ku masu daraja ne masu alkhairai mara ƙidayiwa, wallahi maƙiyanku suna so suyi muku makirci, ta hanyar son haddasa yaƙi mai muni a tsakanin Ku, kuyi tunani mai zurfi a wannan abubuwan da ke faruwa, kada kuyi gaggawar kutsawa cikin abinda baku gama fahimtar saba, kuyi ta addu'a da tuba zuwaga mahaliccin ku. Ku kuma masu yaɗa labarai kuji tausayin al'ummar ku ta hanyar rashin yaɗa musu kowani tashin hankali. Da yardar Allah maƙiya ba za su samu nasara akan mu ba.

  • @RufaiAbdullahi-y7f
    @RufaiAbdullahi-y7f 2 місяці тому

    Ameen
    Ya hayyu
    Ya kayyim

  • @دوجههوساوي
    @دوجههوساوي 2 місяці тому

    Mufa suakeyi akashimu kawai bawata magana anasane

  • @ZainabmuhammedAbdulahi-lt5lz
    @ZainabmuhammedAbdulahi-lt5lz 2 місяці тому

    Ameeeen

  • @AlAmeenArewa
    @AlAmeenArewa 2 місяці тому

    Ameen ya hayyu ya qayyum

  • @AIMANALAWAN-d7k
    @AIMANALAWAN-d7k 2 місяці тому

    Saidai kayi kuskurw, sunusi lamido sunusi ne sarki ba Aminu ado ba. A dinga karbar kukuncin ubangiji, ko ai tafama da kuncin zuciya

  • @jafarilla-c5h
    @jafarilla-c5h 2 місяці тому

    mu gobirawa munce Allah ya isa

  • @AminuAbubakar-ki2sw
    @AminuAbubakar-ki2sw 2 місяці тому

    Kaji wawa kuna so kuraba kan muslimi muslimci yafi yare ko Al.ada anso araba kan muslimi

  • @KamaluHeadboy
    @KamaluHeadboy 2 місяці тому

  • @UsmanGoniMai
    @UsmanGoniMai 2 місяці тому

    Dama zinannune dukansu masu mulkin democrat duka zsinannaune ban ware kowaba wllh wllh Allah yazinemusu albarka

  • @babangidamusabauch1157
    @babangidamusabauch1157 2 місяці тому

    Truth

  • @YahayaMadugu-y2f
    @YahayaMadugu-y2f 2 місяці тому

    Magana ta gaskiya

  • @AbduMafia-z9u
    @AbduMafia-z9u 2 місяці тому

    Wallabies mu gobirawa bazamu bareba mu gobirawa ghana

  • @SadiMuhammed-s1f
    @SadiMuhammed-s1f 2 місяці тому

    Idan muka dauki makami, bazatayi kyau ba.Ankusa kaimu karshe🤔🤔