Na jima da gargadin 'yan Nijeriya kan Tinubu - Naja'atu Muhammad

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 1 лис 2024

КОМЕНТАРІ • 87

  • @elkhamiscomputers7129
    @elkhamiscomputers7129 9 місяців тому +23

    HAJIYA NAJA'ATU, GUDAJI KAZAURE, AND ALMUSTAPHA, KUNATA KOKARIN FADA MANA GASKIYA AMMA MUNKI JI, GASHI MUNATA GANI. ALLAH KA SHIRYAR DAMU BAKI DAYA

  • @MuhammadYahaya-zp1tq
    @MuhammadYahaya-zp1tq 9 місяців тому +2

    Haj Najaatu Allah yasakada alkhairi.allah yakara mana irinku a arewa

  • @aabubakarsodiq4611
    @aabubakarsodiq4611 7 місяців тому

    ALLAHU YA KARA LFY DA NISAN KWANA, YA ALLAH YA KARA TAIMAKON KI DAN ALBARKACIN WANNAN WATAN MAI ALBARKA AMIN YA ALLAH.

  • @sadanulawal2718
    @sadanulawal2718 9 місяців тому +7

    Ammafa kada agalaifin tunubu agalaifin buhari sabida shiyafara kashe qasannan

    • @garbafadlu2699
      @garbafadlu2699 9 місяців тому

      Toh yacema buhari baida laifi buhari yayi nasshi Kuma yayi kuskure yanzu zance tinubu hakayi KO Shi daidai yayi ?

  • @mudassirmukhtar-hr1jo
    @mudassirmukhtar-hr1jo 9 місяців тому +6

    Kai😮 mudai munga takammu shuwa gabannin arewa sun kashemu sun saida arewa da mutanen cikinta. Allah muna tawassuli da ayyukammu kewawa ka kawo mana mafita 🙏🤲

  • @bilkisumusa8386
    @bilkisumusa8386 9 місяців тому +1

    Allah ya saka muku alkhairi sannu ku da kokari Allah yai wa abun tsawa Allah ya kubutaddamu daga zaluncin azzalumai ya hayyu ya qayyum

  • @SafiyaAbubakar-l7k
    @SafiyaAbubakar-l7k 9 місяців тому +1

    Na yarda da abinda ta fada 100/100. Allah yasa mugane.

  • @jamilunasiru3065
    @jamilunasiru3065 9 місяців тому +3

    Mudai yan arewa bamu san kanmu ba wlh manya mu basa kaunar mu sai lokacin zabe allah yasa mugyara kai allah kuma ya gafartama Dan arzirkin annabi Muhammadu rasullulahi s a w yasa mugane gaskiya gaskiya ce

  • @adamauwaldikko3127
    @adamauwaldikko3127 9 місяців тому +5

    Hmm Allah yakawona mafita

  • @surajoumarahmad1285
    @surajoumarahmad1285 9 місяців тому +1

    Allah ya cetomu daga hannun azzalumai Amin

  • @realdahmed9474
    @realdahmed9474 9 місяців тому +5

    Gaskiya ne hajiya naja a tu manyanmu basa kishin mu

  • @aishamairiga4338
    @aishamairiga4338 9 місяців тому +6

    Gaskiya dokin karfe❤

  • @nurudeenmatane7475
    @nurudeenmatane7475 9 місяців тому +3

    Allah ya saka maki da mafificin Alkhairi Ameen ya rabbi

  • @KamalAjasu
    @KamalAjasu 8 місяців тому

    Allah yakawumana dauki da alfarman annabi S w. A

  • @Iliyasuibraheemgurama
    @Iliyasuibraheemgurama 9 місяців тому +4

    Gaskiyane kinfada Wallahi tunfarko

  • @مجديورفلي
    @مجديورفلي 9 місяців тому +2

    Hajiya naja.atu Muhammad ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @KamkuraKamkura-q4u
    @KamkuraKamkura-q4u 8 місяців тому

    Allah yakareku kucigaba da wayarmana dakai

  • @babanmariam4101
    @babanmariam4101 9 місяців тому

    Allah ya tsare ki wallahi kowa yaga maganar ki ayanzu

  • @sulaimankhairan5480
    @sulaimankhairan5480 9 місяців тому +3

    muna rokon (Allah) ya kawo mana dauki da irin halain da muke ciki,sai kaji ana cewa Gwara jiya da yau, to gashi kuwa muna gani irin halin da muke ciki

  • @saifillahishehu4490
    @saifillahishehu4490 8 місяців тому

    Allah yakara lfy mm Ina sonki mamar mu

  • @DanjummaiSunusi
    @DanjummaiSunusi 9 місяців тому

    Allah yayi miki albarka Allah ya sa ki gama lafiya.

  • @abdulazizabubakar6539
    @abdulazizabubakar6539 9 місяців тому +4

    Kwankwaso 2027 in Sha Allahu

  • @musakallahkafurka-hw9vn
    @musakallahkafurka-hw9vn 8 місяців тому

    Hajiya allah ya kara mana irin ku 😊😊

  • @ibrahimadamubello5125
    @ibrahimadamubello5125 8 місяців тому

    Wallahi lokacin da take magana nazata adawace kawai sai gashi yazamo gaskiya

  • @faizayahuza
    @faizayahuza 9 місяців тому +1

    Mhmm.
    Kun fada wallahi😢.
    YA ALLAH ka kawo mana sauki

  • @aliyubellomusa6646
    @aliyubellomusa6646 8 місяців тому

    Shuwagabannin arewa basu da hangen nesa sede kwadayi,
    ana wasta musu Dawa ana yakin su ta karkshin kasa baza su fargaba se sun ga ansamar da sabuwar Nigeriya sannan zasu suyi Kukan danasani..

  • @MAIKUDIMUHAMMADGOGARMA
    @MAIKUDIMUHAMMADGOGARMA 9 місяців тому +3

    Sai muyi ta addua.

  • @naufalusmanadam2523
    @naufalusmanadam2523 9 місяців тому

    Nikan tintini nabi. Doctrine Naki, yanzu ai gashi Muna Karba Baki Daya, tankwal uwar daka ake Karba. Allah miki albarka. Mama

  • @umaradam1996
    @umaradam1996 9 місяців тому +3

    Kai rabu da ita
    Lokacin da Buhari yake mulki
    Ya baiwa duk yan arewa duk wata dama sai sukai wasa da ita
    Sai yanzu kuma kizo kina cewa kaza tayi kaza
    Kowa yankin sa yake so ya gina

    • @Freedom-l1g
      @Freedom-l1g 9 місяців тому

      Hajiya Najaatu ai ta soki Buhari tayi raga raga dashi...Bata goyi bayan kuskuren Buhari ba

    • @sdtrader6434
      @sdtrader6434 9 місяців тому

      Ba a tankawa irin wadannnan mutane ai​@@Freedom-l1g

  • @BasharSulaiman-nk8ek
    @BasharSulaiman-nk8ek 9 місяців тому +1

    Allah yay mana jagora Amma kasarnan nacikin Wani Hali

  • @MuhammadGarba-k8e
    @MuhammadGarba-k8e 9 місяців тому +1

    Allah ya ƙara miki lahiya MAMA

  • @idimansur
    @idimansur 9 місяців тому

    Wallahi gara akayi'yunwa' halinkowa'yabayyana

  • @EeEe-jk2je
    @EeEe-jk2je 9 місяців тому

    Gaskiya dokin karfe Allah ya karama ki lfy yakiyaye ki da sharrin makiya

  • @namadinahotoro9965
    @namadinahotoro9965 9 місяців тому +3

    Well done Ma,

  • @ahmadsuperlifestc3039
    @ahmadsuperlifestc3039 9 місяців тому

    A raba kasar nan kowa ma ya kama gabansa kawai

  • @Aminumuhammad-ni2vi
    @Aminumuhammad-ni2vi 9 місяців тому +2

    Weldone hjiya aikin ki yana kyau

  • @kabiruabdullahi7272
    @kabiruabdullahi7272 9 місяців тому

    Allah ya isa 7:41

  • @adamumabubakar1342
    @adamumabubakar1342 9 місяців тому

    Allah ya biya ki Hajiya Naja'atu

  • @AbdullaBabajero
    @AbdullaBabajero 9 місяців тому

    Assalamu Aleiku dcl dan Allah kaidamin da hajiya dan Allah innason hajiya inna gaunar hajiya Allah yagarawa hajiya lfy da zama lfy

  • @naimahamisu2806
    @naimahamisu2806 9 місяців тому

    Hajia Naja'atu kin Dade kina hannunka mai.sanda GA yan Arewa saidai matsalar shine bamusan inda ke mana ciwo ba haryanzu.Amman ta bakin naki muna fatan tsarin ya tabbata yakuma zamemana Alkhairi.Domin tabbas wani zubin wuya nasa kayi zuciya kadena dogara da wani.kanemi yadda zaka tsaya da kanka.Intsarin yatabbata munasa ran shuwagabannin mu kila su fahimci inda muka dosa su farka kan tsayama Arewar.Domin inyazama bangare ne to munsan yanzu bazamusa ran wani yamana ba dola zamu tsayu gun yima kanmu.Allah ya farkar damu yakuma tsiratar damu daga hannun tsofaffin banza.

  • @حرون
    @حرون Місяць тому

    aslm barkadawarhak

  • @FATIAHMADSHEHU
    @FATIAHMADSHEHU 8 місяців тому

    Wannan gaskiyane abinda naja atu tafada

  • @AbdoulayeMakaho-rc4pb
    @AbdoulayeMakaho-rc4pb 9 місяців тому

    MashaAllah hajiya

  • @muhammadmubarak7199
    @muhammadmubarak7199 8 місяців тому

    Inna Lillahi Wa Inna Ilaihi Raji'un

  • @bamboutosbafoussam8667
    @bamboutosbafoussam8667 9 місяців тому

    Good hadjia najah godiya nake

  • @UmarsonSamaila
    @UmarsonSamaila 9 місяців тому

    Uwa kenan Mai Gani ness,

  • @muhammedsunusiyusuf4998
    @muhammedsunusiyusuf4998 9 місяців тому

    Ya sallam

  • @Ibrahim-x9m2m
    @Ibrahim-x9m2m 5 місяців тому

    Yar kwankwasiyya a boye

  • @LawanAdamu-qt2mu
    @LawanAdamu-qt2mu 9 місяців тому +1

    Jiki magayi baruwana atiku khair 😢😢😢😂😂😂

  • @ahmedmusamohammad7884
    @ahmedmusamohammad7884 9 місяців тому +1

    Tabbas

  • @ibrahimibrahim6818
    @ibrahimibrahim6818 9 місяців тому

    Kaji jahilci wai asaran bala'i fiye da wanda ake ciki mu tané munemi zabin Allah kawai kuma ninasan duk wanda yayarda da Allah zai dace Duniya da lahira

  • @naziruabdullahiabdulwahab
    @naziruabdullahiabdulwahab 9 місяців тому +2

    Wannan gaskiya ne wlh

  • @dalibansunnahtv
    @dalibansunnahtv 9 місяців тому +1

    Tabbas maganar ki dutsen, komai Tinubu yayi dai dai ne yan arewa sunsan zaayi haka, kuma suka zabeshi musamman, malamai, masu Muslim Muslim ticket 😢😢😢😢😢

  • @UsmanAhmad-h4z
    @UsmanAhmad-h4z 28 днів тому

    Wannan bayanan ba su ne matsalar mu, na Musulmin Arewacin Nigeria ba. In fact, za a iya cewa basu da woni amfani lura da yanayin da muke ciki na talauci, yinwa da jahilci. Abin da muke bukata, a gaggauce yanzu shine Ku dawo mana da hadinnkan Musulmi da kuka lalata da sunan wai Malamai. Wonda shine ummul aba'isan duk matsalolin da muke ciki a yau
    A

  • @hassanmuhammad1659
    @hassanmuhammad1659 9 місяців тому

    Wlh gsky ne gashi Kuma ya tabbata

  • @Realwiz
    @Realwiz 9 місяців тому

    Wanda yaki ji badai ki gani ba

  • @muhdgidadoabubakar5814
    @muhdgidadoabubakar5814 8 місяців тому

    Naja at kn

  • @abubakaryahaya1620
    @abubakaryahaya1620 8 місяців тому

    Kwadayi ne na mutanenmu wlh, musamman wasu manyan malamanmu.

  • @aminujakara3632
    @aminujakara3632 9 місяців тому

    Wlh duk abin da yayi yayi daidai saboda ai kowa Nasa yakeso muma da namu ya hau da yake wawane me yayi mana amma cutar damu ba

  • @auwalukabiru4062
    @auwalukabiru4062 9 місяців тому

    kinfada munsani Kuma sungani jiki magayi

  • @AmadouNagodi-yf3zd
    @AmadouNagodi-yf3zd 9 місяців тому

    Idan bamu ta shi ba to mu arewa tamu takare za a kawo France a arewa idan bamuda soja a nageria domin manyan sajoji duka sunci kudin kasa shi yasa tinubu yaci karin sa ba babbaka mu arewa Allah ya isa

  • @AbbasMuhammadAdam
    @AbbasMuhammadAdam 9 місяців тому

    🙏

  • @AuwalNature
    @AuwalNature 9 місяців тому

    Abeg free Us, Wannan Nigeria Koma waye NE ba uwarda zai canja. Mutum Daya baya gyara kasa ai... Yan Arewa me suke yiwa kansu. Buhari me yayi

    • @faizayahuza
      @faizayahuza 9 місяців тому

      Nothing
      Buhari bai mana komai ba

  • @hoseabarnabas4795
    @hoseabarnabas4795 8 місяців тому

    This wicked woman that mean no good for Nigeria except arewa

  • @nasirurabiu4492
    @nasirurabiu4492 8 місяців тому

    Kwankwaso

  • @SouleymaneRaboJali
    @SouleymaneRaboJali 9 місяців тому

    🇳🇪👍👍❤️❤️❤️❤️🤲🤲🤲

  • @tasiumusa2158
    @tasiumusa2158 9 місяців тому

    Political trader ma irinki

  • @LAWALABDUL-AZIZ-es7hc
    @LAWALABDUL-AZIZ-es7hc 9 місяців тому

    Maganarki gaskiyace

  • @idrissouzenabou1090
    @idrissouzenabou1090 9 місяців тому

    Naja'atu yar fulani bakida abin fada kiyi mana shuru

  • @Ibrahim-x9m2m
    @Ibrahim-x9m2m 5 місяців тому

    Yar kwankwasiyya a boye