Wallahi wannan abun ya faru da amini na Jos inda izala taso ta kwace musu gida kacokan bayan rasuwar mahaifinsu, kawai don ya basu wasu azuzuwa suna makaranta, bayan rasuwar mahaifin nasu sukace, wai mahaifin ya basu gidan da azuzuwan suke, kuma qarya ne babu wasicci,ba takarda babu shaida, sai da aka je kotu.
Inna lillahi wa Inna ilaihir raji'un! A gaskiya an cuci baiwar Allah n Nan Allah Ya saka musu da mafificin Alkhayri Alfamar ManzonAllah SallalLahu AlaiHi wa AaliHi wa Sallam
To munji 😂😅 honn. Alkali mlm Ali kaza wa kaza Matziyacin banza Mushriki mulhidi zindiqi boka kafiri😊😅😂 Tzohon banza dan haqiqa, may agidar kowa da komay Allah né 😎
Allah ya saka Sheikh, nothing but the truth
Wallahi wannan abun ya faru da amini na Jos inda izala taso ta kwace musu gida kacokan bayan rasuwar mahaifinsu, kawai don ya basu wasu azuzuwa suna makaranta, bayan rasuwar mahaifin nasu sukace, wai mahaifin ya basu gidan da azuzuwan suke, kuma qarya ne babu wasicci,ba takarda babu shaida, sai da aka je kotu.
Inna lillahi wa Inna ilaihir raji'un!
A gaskiya an cuci baiwar Allah n Nan Allah Ya saka musu da mafificin Alkhayri Alfamar ManzonAllah SallalLahu AlaiHi wa AaliHi wa Sallam
Tab 😂😂😂 Gaskiya wannan dusa akanshi gaskiya kaji tsoran Allah
Wai shi wannan kuwa malami
Aji ysoron Allah
حسبنا الله ونعم الوكيل فيهم
Dan Allah kabibiyi yadda abin yake tukun nah Amma abun bahakayakeba ita matar ne batayi bayanin yadda abin yakeba
Daman barayin addinine suna chi da sunan addini basu da aiki sai zalunchi
Izala sunshiga hankin marayu shikuwa wanda yachin hakkin marayu zaihadu da Allah
Aji tsoron Allah, ayibincike kafin ayanke hukunci. Addinin musulunci yayiwa kowa gata(damai kara dawanda ake kara).
Magamar tauhidi ake.
Dan.allah.malam.kadora.bincike.kamin.kayibyani.gashi.yanzu.kayi.qarya.kodayake.aikinkae.qarya.allah.yashiryeka.inkanada.rabo.lahira
KAJE shafin barkatey family kaga zancan har yakai can wanan matsala
Duk qasanna babu masu taimakawa marayu kamar izala.wanna bokan neman suna yakeyi
يا كاهن تريد أن تعرف بهذه الطريق ارجع الى الهدرسة
To munji 😂😅 honn. Alkali mlm Ali kaza wa kaza
Matziyacin banza Mushriki mulhidi zindiqi boka kafiri😊😅😂
Tzohon banza dan haqiqa, may agidar kowa da komay Allah né 😎
IF YOU WANT MAINTAIN PEACE, HEAR FROM BOTH PARTIES(COMPLAINANT AND DEFENDANT) BEFORE YOU JUDGE!!!
Ali kaza waka,za boka Dan bidiah kayi binchike kamin kayi surutu
Tokai Alagafarta malam, kayi bincike kan abinda maikarar tace? Kokuwadai shaidar zur kakeyi?? Kokuwadai kajahilci suratul hujuraat??? yanzu idankai Alkaline damai kara yayi bayani saikadau mataki kan wanda ake kara babu tambaya babu bincike????Kokuwadai kajahilci ayarda Allah yake cewa"wa'izaqultum fa'adilu...????? Kodama'ce bayanin damatarnan tayi gaskiyane, idan kaimai adalcine bazakayiwa izala kudin goroba domin kuwa ako'ina akwai mutan kirki akwakuma nabanza. Hatta acikin ahlulkitabi akwai nakirki akwai nabanza. Yanzu idan akasuwar kauyanmu wani yayimin sata sainace duk yan Tijjaniya anajeriya barayine?????? Anya akwai alamar adalci???????
Allumage.tadawki.amanatabaku.amma.bakwamusu.komai.kulm.sai.qarya.da.cin.amana
Dan.allah.malam.kadora.bincike.kamin.kayibyani.gashi.yanzu.kayi.qarya.kodayake.aikinkae.qarya.allah.yashiryeka.inkanada.rabo.lahira
Hakanne yake bayyanarmaka da jahilcin mutane kan kan ayoyin Alqur'ani. Dagajin magana sai ayarda babu bincike babu neman shaidu. Addinin musulunci yawajabta adalci kuma saida sahihin bincike akeyin adalci. Allah yashiryi maiyin wannan bayani.