Assalamu alaykum warahmatullah wabarakatuh. Muna tambayane dangane da maganin da malan yayi bayani a kansa cewa Yana taimakawa wajen magance matsalolin haihuwa da rikicewar al'ada. Bamu samu sunan maganin ba da kyau. Kamar mun ji malan yaya ce wa "shammar". Dan Allah muna son karin bayani. Allah ya saka da alheri. Assalamu alaykum
Assalamu Alaikum Malam. Don Allah shekaran jiya (14/2/21) ka bada sadakar fatawa akan maganin ciwon ido. A gaskiya na rubuta abinda na rubuta, amma ban dau bayanin gabadaya ba. Na dai san ka ambaci SHAMWAN KO PHENEL. Don Allah a taimaka min da bayanin. Na nemi Shirin a wannan shafi naka domin na saurara amman ban samu ba. Allah Ya kara wa Malam fahimta kuma Ya saka ma da Aljannatul-firdaus. Wassalam
Allah ya saka da alheri
جزاك اللهُ
ماشاءاللہ
Jazakumullahu khairan
Assalamu Alaikum Warahmatullahi Wabarakatuh. Don Allah muna bukatar lambar malam
Jazakallah khair. Mallam mun faidan tu.
Assalamu alaykum warahmatullah wabarakatuh. Muna tambayane dangane da maganin da malan yayi bayani a kansa cewa Yana taimakawa wajen magance matsalolin haihuwa da rikicewar al'ada. Bamu samu sunan maganin ba da kyau. Kamar mun ji malan yaya ce wa "shammar". Dan Allah muna son karin bayani. Allah ya saka da alheri. Assalamu alaykum
Jazakallahu khairan
Asslm alkm,don Allah a taimakeni da lamban wayar Dr wali gombe
Assalamou alaikum Malan da fatan kuna tchikin kochin lafiya dan allah Malan ina naiman taimako n'a maganin fussarin kwantché
Dan Allah kiyi hkr malam ka taimaka min da number Dan Allah
Assalamu Alaikum Malam. Don Allah shekaran jiya (14/2/21) ka bada sadakar fatawa akan maganin ciwon ido. A gaskiya na rubuta abinda na rubuta, amma ban dau bayanin gabadaya ba. Na dai san ka ambaci SHAMWAN KO PHENEL. Don Allah a taimaka min da bayanin. Na nemi Shirin a wannan shafi naka domin na saurara amman ban samu ba. Allah Ya kara wa Malam fahimta kuma Ya saka ma da Aljannatul-firdaus. Wassalam
Ka samu?
Allah yasaka d alkairi
Gaskiyane malam