SABUWAR RIGIMA😳 Muqabalar Izala Da Yan Haqiqa Dr.Rijiyar Lemu Inka Isa Kafito😳

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 25 гру 2024

КОМЕНТАРІ • 5

  • @DedCode-y1f
    @DedCode-y1f 2 дні тому

    nabi Harra i da gudu ba wando!

  • @muhammaddogo767
    @muhammaddogo767 2 дні тому

    Salam! Dama, satan wadannan ne malam. Ko, ya sani, amma burin sa, ya hallakar da bayi ne; ko bai sani ba, amma girman kai da kyashi, ya hana masu kawo kawunan su gaban su, domin karuwa, ko kuma,ba suyi tsammanin karatun ire-iren ku ba za su kai nam ba, shi yasa ana neman su dan antiga. ALLAH YA shirya.

  • @UsmanAlieru
    @UsmanAlieru 2 дні тому

    Meyasa bakabari ya karantaba

  • @MafarkinSoTv-tp7xm
    @MafarkinSoTv-tp7xm 2 дні тому

    Gaskiya shifin da Ka fada ba dadai bane

    • @ibrahimmuhammad1569
      @ibrahimmuhammad1569 2 дні тому

      Me kake nufi da shafinda shehu Ali Yola ya karanto ba daidai bane?Kai baka San a kowane littafe har da Qurani da hadithai suna da bugu (printing)daban daban ba ,dan haka shafuka suka banbanta daga Wani bugu zuwa Wani?Ai shehu Ali ya fada ga bugu na Majmu'ul fatawa irin wanda ke hannunsa juzu'i biyu ne aka hada gu daya; Kuma kasan wahhabiyawa ne suka yi dukkan bugun daban daban,ba Tijjanawa ba ko sufaye.Amma mun San wahhabiyawan Izala Boko Haram, musamman daga saudiyya ,sun buga jawahirul ma'ani da suka jirkita (dassi)dan su Sami dama su kafirta Tijjanawa exactly kamar yadda Yahudawa da kiristoci suke yiwa Qurani da hadithai Dan aqidunsa na kafirci su Sami karbuwa.Haka ake addini da sharri?ku tuna fa wahhabiyawan Izala Boko Haram addinin Musulunci ana yinsa ne dan Neman yardar Allah Kuma yardar Allah bata samuwa sai da "Ikhlassi(yi dan Allah)".Idan kayi dan kawai ka bata Wani,to baka da Lada kayi a banza.
      Dariqun sufaye fa duka sun ginu ne bisa Neman yardar Allah ga dukkan ayuka na Ibada bisa yadda Annabi Muhammad (saws)ya koyarda Al'qurani kamar yadda Shehu Ibrahim Nyass ya baiyana a Diwani da sauran littafansa.
      Ka fahimta?