Don Allah a ce ma malan addu'a nan da yake a rinka sakawa hadda mu masu sauraro ta yanar gizo domin Naji malan yana addu'a cewa allah ya sa duk mutanen da ke cikin masallacin za su bi ta gidan annabi muhammad sallallahu alaihi wasalam su shiga aljanna
Allah ubangiji ya Saka da alkhairi malam
Masha Allah allah yakara lfy da nisan kwana
Jazakallahu khairan ma sha Allahu
Masha Allah Allah kara ilimi da basira from malam bashir ahamad sani
Allah ya saka da jidan aljannah
Jazakumullahu Khairaa!
Allah yasaka da alkairi❤
Jazakallahu khairan Malam. Allah ya Kara wa Malam lafiya.
Allahumma Ameen y’a Hayyu y’a Kayyum. 🤲🏽🌹
Waalaikum salam warahamatullah Malam.
Allah ya saka da alkhairi
Mashaallahu Alla yakara imani
Don Allah a ce ma malan addu'a nan da yake a rinka sakawa hadda mu masu sauraro ta yanar gizo domin Naji malan yana addu'a cewa allah ya sa duk mutanen da ke cikin masallacin za su bi ta gidan annabi muhammad sallallahu alaihi wasalam su shiga aljanna
Allah oubangiji ka yafemuna zunubanmou moungode malan. Niger 🇳🇪
Masha Allah ❤❤
ALLAH SAKA DA MAFIFICIN ALKAIRI
Masha Allah
🇳🇪🙏🙏🙏🇨🇮
Good
👍👍
❤❤❤
ASm
Masha Allah
Masha Allah