JAWABIN WANI MATASHI DAN NIGER MAZAUNIN FARANCE🇳🇪🇳🇪🇫🇷🇫🇷

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 14 гру 2024

КОМЕНТАРІ • 64

  • @sanisaid4970
    @sanisaid4970 4 роки тому +3

    Masha Allah maza Gaskiya zalla Allah yabiya nmji M moucotar

  • @esmailaharounaesmailaharou9718
    @esmailaharounaesmailaharou9718 4 роки тому +2

    Macha allah mouctar wanna gaskiya yane allah ya Rika ya kara basira ameen ameen 🤲 bayanika yayi kyau sosai

  • @kabirousale3721
    @kabirousale3721 4 роки тому +1

    Gaskiya ne wannan hakane Allah ya qara basira ya kuma tsare ina kuma gaidaka da ga nan inda kake France ameen allah yjiqan baba in cha allah za'a samu canja

  • @harunasalifu5877
    @harunasalifu5877 4 роки тому +3

    Mash Allah yayi kyau abokina mouctar Allah ya kara basira ❤💯💯🇳🇪

  • @salahlovezeinab4574
    @salahlovezeinab4574 4 роки тому +1

    Slm mouktar naji dadin maganar da kayi kan baba Tanja salissou ibrahim mazawni libya 🇱🇾 mungodr🇳🇪👏👏👏👏👏

  • @hachimoissa962
    @hachimoissa962 2 роки тому

    Qui doit rentre ou niger a la télévision pour cet discours bravo mal enduice 💯💯💯💯💯💯💯💯💯💯

  • @soufianouissa6431
    @soufianouissa6431 4 роки тому +3

    Amen suma amen

  • @zakariaabdu992
    @zakariaabdu992 4 роки тому +3

    Macha Allah gaskiya ne hakane

  • @Ksunusiiliyasu
    @Ksunusiiliyasu 3 місяці тому

    Gaskiya ne mokutar ina maka fatan alkairi ❤🇳🇪🇳🇪🇳🇪✅✅🇳🇪

  • @uomarluoliuomarluoli6777
    @uomarluoliuomarluoli6777 4 роки тому +3

    Wanna hakane 🇱🇾👏👏

  • @deyyslimu706
    @deyyslimu706 4 роки тому +1

    Madallah da wannan jawabi ::: 👍👍

  • @mimbarinsunnah5927
    @mimbarinsunnah5927 4 роки тому +4

    ubangiji allahyashiryasu inmasushiryuwane inkobamasushiryuwabane allahyamunamaganinsu fatanalhe nagaydakanamiji

  • @moussazaber1360
    @moussazaber1360 4 роки тому +2

    👌👍👍🤝👀

  • @mohakini1087
    @mohakini1087 4 роки тому +2

    Yayi kyau sosai matasan Niger 💪🇳🇪

  • @abdoul3903
    @abdoul3903 4 роки тому +4

    To yakamata day muyima kanmu fada day mun gode dan uwa da dassiha allah ciyimuna jagora

  • @ouzairoulaouzouzairoulaouz1598
    @ouzairoulaouzouzairoulaouz1598 4 роки тому +1

    Ma sha allah

  • @زيدادم-د4ك
    @زيدادم-د4ك 4 роки тому

    منور بارك الله فيك جزاك الله خير كلامك صح انا معك محمد عبدالرحمن لطارقي من النيجر احلى تحيه منى لك ربي يخفظك

  • @oumarnaminuwa6657
    @oumarnaminuwa6657 4 роки тому +3

    wannan gaskiya ne

  • @lambafototal1126
    @lambafototal1126 4 роки тому

    Ameen suma ameen

  • @HdjdHdjdh-fm1if
    @HdjdHdjdh-fm1if Рік тому

    amin summa amin

  • @soulenuhu7346
    @soulenuhu7346 4 роки тому +3

    Hakane ❤️❤️❤️❤️❤️

  • @MohamedAli-mr9of
    @MohamedAli-mr9of 4 роки тому

    Bravo bien dit

  • @ismaelomar2856
    @ismaelomar2856 4 роки тому +3

    Kafadi gasakiya ne

  • @assankirila1367
    @assankirila1367 4 роки тому

    Ameen

  • @abdoulrachidyacouba600
    @abdoulrachidyacouba600 3 роки тому

    Aminé ya rabbi

  • @yahayasunusi6356
    @yahayasunusi6356 3 роки тому

    ubajigin Allah ya jikashi da rahama

  • @assankirila1367
    @assankirila1367 4 роки тому

    👍👍👍👍👍👍🤝🤝Abokina Allah yakaremou amen

  • @nouhoubadamassi8680
    @nouhoubadamassi8680 4 роки тому +1

    Macha allah moctar yayi kyau ya français dafatan kagane ni

  • @mahamadoujibrimamaman1568
    @mahamadoujibrimamaman1568 3 роки тому

    amin ya allha

  • @sasaa3058
    @sasaa3058 3 роки тому

    Mukutar gaskiya dokinkarfe Hakane.allah ya bamu.zaman.lfy

  • @sasaa3058
    @sasaa3058 3 роки тому

    Allah ya kareka mukutar gaskiya dokinkarfe amèen

  • @mohamedsani022mohamedsani8
    @mohamedsani022mohamedsani8 4 роки тому

    Mashaallh

  • @BachiGada-mc9cz
    @BachiGada-mc9cz 11 місяців тому

    صح كلامك يا شباب ❤❤

  • @youssoufbawanallah9589
    @youssoufbawanallah9589 4 роки тому +1

    Wannan Kam gaskiya ne mutumina Allah ya biya ka

  • @mahamadoujibrimamaman1568
    @mahamadoujibrimamaman1568 3 роки тому

    gaskiyane aboka

  • @mahamoudharouna8161
    @mahamoudharouna8161 4 роки тому

    merci

  • @yaouyacoubou9260
    @yaouyacoubou9260 4 роки тому +3

    To kai malam a Niger ai françaisawa ne ke mulki a yanzu shekara da shekarru

  • @soulenuhu7346
    @soulenuhu7346 4 роки тому +2

    😭😭😭😭😭😭😭😭😭

  • @googlehsatyu
    @googlehsatyu Рік тому

    👍👍Niger

  • @sasaa3058
    @sasaa3058 3 роки тому

    Allah.ya.jikan.baba.tanja.allah.yayi.rahama.allah.ga.parta.masa

  • @hausanijerien.toutlefamitv461
    @hausanijerien.toutlefamitv461 4 роки тому

    t a z y.ameen .ameen
    to Allah bamunagari

  • @رقاويإبراهيم-م4س
    @رقاويإبراهيم-م4س 4 роки тому +1

    الله يحفظ نيجر واهلنا 😭💔

  • @kabirousale3721
    @kabirousale3721 4 роки тому

    Allah ya biyaka kuma allah yasa mugane

  • @mahamadouidi2544
    @mahamadouidi2544 3 роки тому

    kofa abude take ,dukkan wanda kejin kansa shi wanine ,to yadawo gida ,sai ya gaya muna gaskiya ,akwai jaridu masu zaman kansu ,kaga idan kayi haka ,lalle zamu tambatada , kai jarumi ne .kuma mulki yanzu muka fara ,sai yomar tanadi inshaallah, lokaci kawai muke jira ,da yan majalisa bakwai ,kace wai zaka neman ,ai nijar ta wuce nan ,shakarar bana bakin ciki ,zai kashe yan tagumi ,muna nan , a kasarmu ,allhamdulillahi, godiya ta tabbata ga allah mahalici ,,

  • @maazouhamisu2162
    @maazouhamisu2162 2 роки тому

    🇳🇪😭😭☝️🤲🤲🤲🤲🙏

  • @issakaseydoumaifata7825
    @issakaseydoumaifata7825 4 роки тому

    Nagode abokina

  • @ibrahimmamoudou8659
    @ibrahimmamoudou8659 3 роки тому

    Nagode

  • @abdougrf927
    @abdougrf927 4 роки тому

    mounayinka baba algeria

  • @mahamadouidi2544
    @mahamadouidi2544 3 роки тому

    kadawo nijar tunda kai dan kasane ,kuma kawaye ,sai kasaka takarar shugaban kasa ,kaga sai yan nijar su zabeka , kace kana fransa ,bai kamataba kazauna kasar fransa ba ,kune ke zagin turawa.kuma kun mankale musa ,dawo nijar ,tumka dawarwara magar ka ,kace adaina kabilanci, amma gashi kace bazum ba dan kasa bane ,ta ina kasan ba dan kasa bane ,kaima ba dan kasa bane .in kuma kana takamar bahaushe ne kai , to ku hausawa wakuka fi ,zama yan nijar ,ku kabilace kamar kowa ,wai kai bakason larabawa ,idan baka saniba ,je ka nemi sani ,larabawa da bugaje ,su keda nijar,,.kai baki dan africa ,ka isa ka soki larabawa.inbadan larabawa ba ,da yanzu kana nan ,bamaguje ka, ,,ai kafadi sunanka ,inba dan larabawa ba ,to ina zaka samun wannan suna,kace ana kashe yan nijar ,alibiya ,waya tilas ta musu .zuwa libiya ,a matsayinka na bahaushe kuma kana kasar fransa ,ka sayi makaman yaki ,kaje libiya sai ka kashe larabawa ,in kayi haka ,shine jurumta

  • @sabodatsarotv4775
    @sabodatsarotv4775 3 роки тому

    Hhhhhh🤣🤣🤣🤣😂kana français bakaji komyaba konce bakoson français miyakaika a niger kake kazu niger kagyratamu ita ko zaka iya karkata niger bazoum yasabka

    • @mohakini1087
      @mohakini1087 3 роки тому

      Kai dai jahili ne koma kacire hasada a ranka in ina France nidai ne dan Niger a France ko ance ma Ni muna fuki ne da inna ga abinda zai cuce Niger 🇳🇪 da yan Niger inki magana Ni ina gayi ne dan wanda bai saniba ya sani koma Ni ma nafadi ra ayi na ne a matsayi na na dan kasa kamar yadda kaima kake fadi ok

    • @murjanatuusman7588
      @murjanatuusman7588 3 роки тому

      Allah kara basira abkn mun gode sosai fatan alkhairi shi kumma mai hassada kanshi zata koma

  • @sasaa3058
    @sasaa3058 3 роки тому

    Allah.ya.jikan.baba.tanja.allah.yayi.rahama.allah.ga.parta.masa