Gaskiya ban san yadda za a yi ba. Idan na komo gida zan yi kokari na yi. Har da hirarrakin da muka yi da shi. Sani Dan'indo mutumin kirki ne. Allah Ya yi masa basira. Allah Ya gafarta masa kura-kuransa. Ni a gani na, idan aka cire "first and second" generations na mawakan Hausa, Sani yana cikin guda 3 mafiya shahara da basira. Shi Dan'indo da Sani Sabulu, da Musa Dan Ba'u. Sani yana wakoki fiye da guda dubu 1. Allah Ya jikansa.
@@al-muktarumar3449 Duk duniya ba mai kishin mutane ukku. Makada da Mata da malamai. Rikicin Shata da su Haruna Uji ne sila. Shi Ali Makaho yana tare da su Haruna Uji shi kuma Dan A'i suna tare da Shata. Shikenan.
Allah Ya jikan Dan A'i. Ina da wakokinsa fiye da 200. Amma cassette. A cikin har da wannan.
Ka sama mana kadan daga cikinsu
Gaskiya kasa ayi converting zuwa mp3 format , saboda kada su lalace
Gaskiya ban san yadda za a yi ba. Idan na komo gida zan yi kokari na yi. Har da hirarrakin da muka yi da shi. Sani Dan'indo mutumin kirki ne. Allah Ya yi masa basira. Allah Ya gafarta masa kura-kuransa. Ni a gani na, idan aka cire "first and second" generations na mawakan Hausa, Sani yana cikin guda 3 mafiya shahara da basira. Shi Dan'indo da Sani Sabulu, da Musa Dan Ba'u. Sani yana wakoki fiye da guda dubu 1. Allah Ya jikansa.
Amin, Amin...
Toh amma me ya hada Shi fada da Alh Ali makaho?
@@al-muktarumar3449
Duk duniya ba mai kishin mutane ukku. Makada da Mata da malamai. Rikicin Shata da su Haruna Uji ne sila. Shi Ali Makaho yana tare da su Haruna Uji shi kuma Dan A'i suna tare da Shata. Shikenan.
Wakar dayake cewa Ga goshi kamar Tantebur ta zube Sai Dangishi kamar posto ya mutu
Allah yajikan sani Dan indo
F