Labaran DCL Hausa na 26/12/2024
Вставка
- Опубліковано 16 січ 2025
- Labaran DCL Hausa na 26/12/2024
Zargin da Janar Tiani ya yi kan alakar Nijeriya da Faransa babu kanshin gaskiya a ciki a cewar Gwamnatin Nijeriya.
Nijeriya ta fita daga cikin jerin kasashe goma da bashi yayi wa katutu daga asusun bada lamuni na duniya IMF a cewar fadar shugaban kasa.
Binciken da DW Afrika ya gudanar ya nuna cewa manhajar WhatsApp za ta daina aiki a wasu tsoffin wayoyin 'Android' da 'iPhone' a shekara mai kamawa ta 2025
Mai gabatarwa: Yahanasu MD Ibrahim