Masha Allah. Khadimi Mb Na Shurafa'U, daga kasar Libya mazaunin Tripoli da asalin jihar Damagaram 🇳🇪🇱🇾🇳🇪godiya ta musamman sakamakon nayi farinciki sosai da wannan gagarumin namijin ƙoƙari, muna fatan Allah ya saka da alkhairi yakuma temake ku akai ya jada kwananku har zuwa i cimma wannan aiki mai mahimmanci. Kasar mu Niger dama Jahar Damagaram za mu ji daɗi idan har aka temaka mana akai musamman kasancewar waɗannan tarihi ba duk al'ummar mu tasan haka ba. Tabbas tabbatar da wannan buqata tasu dasu ke buri mu ma muna fatan daga wajen hukuma kama da ga masarautar Damagaram kamar yada mai gabatarwa su ka buqaci alhurma dasu akama dan tabbatar da hakan domin a gaskiya hakan akwai alkhayrai masu yawa wanda nike kalo akai diba da ko yanzun nasamu wani ilimi na daban wanda Ni ke da yakini idan har haka ya tabbata aka kuma bada dama wa masu richerche nan gaba wasuma zasu fa'idantu sosai bayan sanin tarihin Magabata mu wa'inda sanin su dakuma saduwa da abubuwan da suka bari amatsayin Tarihin zamu ci_gaba dayin alfahari dasu da ababen da suka bari nadaga zuri'arsu masu girma ƙoƙarin su dama ababen waɗanda suka shafi fangaren Ilimi zai temaka don magance matsalolin rikici da safani da ake samu acikin addini dama rayuwa na yau da kullum. Allah Ubangiji yasaka maku da mafificin alkhairi ya ƙara Imani Hakuri da juriya dakuma kishin wannan Jaha mai albarka da ɗunbin tarihi Allah Ta'ala ya biya ku rayuwa mai albarka ya qaramana SO da Soyayyan Fiyayyen Halitta Sayyiduna Rasulullahi Alaihissalam ❤❤❤❤❤
Macha Allah
Malam Oumarou Allah Kara dawkaka
ALHAMDU.LILAHI..MANTAWA.DA.TARIHI.SHIKESA.MUKE.KOMAWA.BAYA.
Masha.allah Allah sarki dan.uwa malam umaru godiya muke Allah yajiqan iyeyanmu Allah yajiqan baba karami yar'uwace daga kano
Amin suma amin
Allah Kara daraja
Macha allh kabiru 🇳🇪🇸🇦
Masha Allah alhamdulillah
Masha Allah. Khadimi Mb Na Shurafa'U, daga kasar Libya mazaunin Tripoli da asalin jihar Damagaram 🇳🇪🇱🇾🇳🇪godiya ta musamman sakamakon nayi farinciki sosai da wannan gagarumin namijin ƙoƙari, muna fatan Allah ya saka da alkhairi yakuma temake ku akai ya jada kwananku har zuwa i cimma wannan aiki mai mahimmanci.
Kasar mu Niger dama Jahar Damagaram za mu ji daɗi idan har aka temaka mana akai musamman kasancewar waɗannan tarihi ba duk al'ummar mu tasan haka ba.
Tabbas tabbatar da wannan buqata tasu dasu ke buri mu ma muna fatan daga wajen hukuma kama da ga masarautar Damagaram kamar yada mai gabatarwa su ka buqaci alhurma dasu akama dan tabbatar da hakan domin a gaskiya hakan akwai alkhayrai masu yawa wanda nike kalo akai diba da ko yanzun nasamu wani ilimi na daban wanda Ni ke da yakini idan har haka ya tabbata aka kuma bada dama wa masu richerche nan gaba wasuma zasu fa'idantu sosai bayan sanin tarihin Magabata mu wa'inda sanin su dakuma saduwa da abubuwan da suka bari amatsayin Tarihin zamu ci_gaba dayin alfahari dasu da ababen da suka bari nadaga zuri'arsu masu girma ƙoƙarin su dama ababen waɗanda suka shafi fangaren Ilimi zai temaka don magance matsalolin rikici da safani da ake samu acikin addini dama rayuwa na yau da kullum.
Allah Ubangiji yasaka maku da mafificin alkhairi ya ƙara Imani Hakuri da juriya dakuma kishin wannan Jaha mai albarka da ɗunbin tarihi Allah Ta'ala ya biya ku rayuwa mai albarka ya qaramana SO da Soyayyan Fiyayyen Halitta Sayyiduna Rasulullahi Alaihissalam ❤❤❤❤❤
MashaAllah
Kana da Basira Malam