Wallahi Tallahi ina kaunar Malam Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa saboda irin kokari da yake yi wajen karantar da addini da kuma jajircewa wajen ganin al'umma ta gyaru. Allah Ya biya ka da gidan Aljannah Firdaus, Ya kara kare ka daga sharre sharren dudniya
SALLALLAHU ALEIHI WASALAM kar amanta dahima annabi MUHAMMAD sallallahu alei hi wasalam SALATI astagafirilla ×10subhanallahi wabihamdihi subhanallahil azin achahadu an la ilaha illallahu wa achahadu an namahamadurasulillahi
Ameen ya hayu ya Qayum allah ya yarda da malan walahi ina yima malan fatan alheri dunia da lahira walahi ina son malan saboda Allah
Wallahi Tallahi ina kaunar Malam Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa saboda irin kokari da yake yi wajen karantar da addini da kuma jajircewa wajen ganin al'umma ta gyaru.
Allah Ya biya ka da gidan Aljannah Firdaus, Ya kara kare ka daga sharre sharren dudniya
Ameen summa Ameen
Allah yakarawa Malan lafiya da Nisan Kwana
Allah ya Saka Alkhairi yaa Sheikh.
Allah yasaka wa mlm da alkairi
Masha Allah mun gode Allah yayi moko albarka ameen 🇳🇪🇮🇹
Kai Allah ya saka da alkairi
Allah Sarki! Malam muna tayaku da addu'a
Allah yaimaka jagora
SHEIKH ALLAH SUBHANAHU WATAHLA YAKARA MA LAFIYA
Allah Yasaka Muku Da Gidan Aljannah Firdaus 😢❤
XAllah ya sakaa da alkhairi
Allah ya bada lada
SALLALLAHU ALEIHI WASALAM kar amanta dahima annabi MUHAMMAD sallallahu alei hi wasalam SALATI astagafirilla ×10subhanallahi wabihamdihi subhanallahil azin achahadu an la ilaha illallahu wa achahadu an namahamadurasulillahi
Allah Mai Girma ❤
Allah kara lafiya ❤malan
Allah Mai Girma ❤❤❤❤❤
Ya Allah SWT Mai jinkai da rahama Ka Shiryadda al'ummaran bayinKa Aameen
Allah yabiya maka bukatunka duniya da lahira malam
امين يارب العالمين 🤲
allahu akubar jazakumllahu khairan mlm
macha allah
Allah ya a Kara girma Muna gdy
Muna godiya sosai
Idan ana son yin tambaya taya za a turo
barka da sahiya liman
🇸🇦🇳🇬🇸🇦🇳🇬🇸🇦🇳🇬🇸🇦🇳🇬🇸🇦🇳🇬❤️
Farinciki har raina
حفيظ كم الله
Allah Mai Girma ❤❤❤❤❤