Alkanawi kaga irinta Kawai saboda son ka karyata wasu ka kore wani abu da suka dogara dashi kuma gashi kana so ka tabbatar da Wani Abu irin Wanda ka kore Kuma ana kafamaka hujja da abinda ka kore abaya wannan shine halin gaskiya komi ka boyeta sai ta bayyana, Kuma ina so in baka shawara wallahi kadaina zuwa Shahin sarki zaki za kayi ta jin kunya kaidai katsaya can kayi ta hauragiyarka.
Gaskiya wannan ya nuna Jahilcin wasu yan Tijjaniya. Ta yaya mutum zaya daidaita tsakanin abinda ya tabbata ta hanyar istiqra'i da kuma abinda yake tsabagen Bid'a A cikin Alqur'ani Allah ya kawo nau'ukan tauhidi a wurare da dama. Bari in Dan tunatar da yan Uwa wuri daya daga cikinsu, inda Allah ya kawo su a cikin aya guda daya. بسم الله الحمن الرحيم رب السماوات والأرض وما بينهما فٱعبده وٱصطبر لعبادته هل تعلم له سميا. Kaga Anan an hada su duka 1- رب السماوات والأرض وما بينهما Anan maganace akan kadaituwar Allah wajen yin halitta shi kadai babu wani abokin tarayya. TAUHEEDUR-RUBUBIYYA (Idan kuma ba haka bane, wani ya fada mana Wanda ke da halitta ba Allah ba). 2-فٱعبده وٱصطبر لعبادته Anan kuma an nuna cewa shi kadai za'a yi ma bauta. Uluhiyya kenan (Idan kuma ba haka bane, wani ya fada mana Wanda ya cancanci a bauta masa ba Allah ba). 3- هل تعلم له سميا Anan an nuna kad'aituwar Allah da SunayenSa wad'anda suna d'auke da ma'anoninsu kyawawa wato siffofi. Asma'u wassifaat kenan. Duk da haka sai wasu suke cewa babu. Shi Istiqra'i, yaqini ne. Kuma kafirai sun yi Imani cewa Allah ne ya halicce su amma suka tabbata a kafircin su saboda basu yarda Allah ne kadai ya cancanci bauta ba. Kaga suna wani bangare tauhidi (rububiyya, sanin cewa Allah shine mahaliccinsu). Amma sun rasa 6angaren Uluhiyya ( kadaita Allah da bauta.)
Kai abinda fa muke da ja akan kashekashen tauhidi zuwa gida 3 shine madogara da wahhabiyawa suke amfani da ita cewa akwai bambanci tsakanin "Rabbu"da "Ilahu "da siffat" da suka zo cikin Qurani.muna cewa Wanda ya kafirce ma Allah,ya kafirta ne a matsayin bai yi imani da zaman Allah a matsayin"Rabbu Ahad "da "ilahun wahidin"da shi kadai ke da "Asma'ul husna".shiko Wanda yayi imani da Allah yayi imani dashi ne a matsayin"Rabbun ahad"da "ilahun wahidun"da shi kadai keda Asma'ul husna.cewa kafirai sun yarda Allah shine "Rabbu"ai basu yarda shi kadai ne"Rabbu"ba ,suna da "Arbabu" ,haka suna da"Aaliha(gumaka)"Kuma suna ba allolinsu irin siffofin Allah;duk fa kamar yadda Qurani ya hakaito.Idan haka ne miye amfanin kadaita Allah zuwa gida 3?Ai babbar manufa shine kadaita Allah wajan bauta,ko ka Kira Allah Rabbu Ahad ko ilahun wahidun ko da siffofi ko sunayinsa kamar Arrahman da sauransu. Dama manufar Ibn taimiyya da Dan Abdulwahhab da wadannan kashekashen shine suce wasu musulmi sun yarda Allah shi kadai ne ,amma idan sunzo wajan bauta suna hadawa da wasu,Wanda Kuma karya ne yan dariqa da wahhabiyawa suka ce suna bautar shehunai sun kasa kawo inda shehunan suka rubuta sun cancanci bauta.kuma bisa wannnan tuhumar ne Dan Abdul wahhab yayi fatwar cewa sufaye da masu bin madhaba mushrikai ne.sai gashi kanawi na cewa wannan kashekashen ijtihadi ne ba shi a Qurani ko hadithi Kuma suka bi.kenan suma wahhabiyawa sun Zama mushrikai kenan tunda suna bin ijtihadin su ibn taimiyya da Dan Abdulwahhab.
Ibrahim Muhammad Ka manta ne da fadar Allah SWT? Inda yake cewa ولإن سألتهم من خلق السماوات والأرض ليقولن الله Da kuma ayar ولإن سألتهم من خلقهم ليقولن الله Irin wadannan ayoyin suna da yawa a cikin Alkur'ani mai girma. Kuma duk suna nuni akan cewa mushrikan Makkah a zamanin Annabi SAWW sun yarda, sunyi imani da cewa Allah shine mahaliccinsu kuma mahaliccin komai. Amma kash, sun kasa kadaitaShi wajen bauta. Sai suke yin shirka da Allahn suna bauta gumaka wai kawai don su kusantar dasu zuwaga Allah. Har ma suna cewa: ما نعبدهم إلا ليقربونا إلى الله زلفى Ashe basu da Tauhidin Uluhiyya amma sun yarda Allah ne ya Halicce su ( Tauhid Rububiyya)
Masha Allah
hm
Alkanawi kaga irinta Kawai saboda son ka karyata wasu ka kore wani abu da suka dogara dashi kuma gashi kana so ka tabbatar da Wani Abu irin Wanda ka kore Kuma ana kafamaka hujja da abinda ka kore abaya wannan shine halin gaskiya komi ka boyeta sai ta bayyana, Kuma ina so in baka shawara wallahi kadaina zuwa Shahin sarki zaki za kayi ta jin kunya kaidai katsaya can kayi ta hauragiyarka.
masha allah malam allah yakara lfy
Hhhhhhh 🤣🤣🤣🤣🤣 alknwiy
Izala ikon ALLAH bidi,arku ittihadi na
Sauran musulmai Kuma Bata.
Please wannan bagidanku.bane
Mubamazagi
Mlm Alkanawy banda kwana kwana 🤸🤸.
Sannu sannu dai...insha Allah zasu gane
Kabar son zuciya hallahi kabar konekone
Shin Abdul Jabbar shima yagano da binshiko hathisays ?
Aslm malam sarki Zaki Dan Allah inaso nasamu number Wanda zanke Kira domin nakeyi tambaya Kuma yaza ayi nasan lokacin da kk frogrm🤔🤔🙏🙏🙏
Hahhhaaa😂😂alkanawy kenan🤣🤣🤣Wato akwai wata dabara da wa insu malamai keyi, idan akamusu tambaya sufa suntabbatar basuda wannan amsar, 😂Amma se sunsan yanda sukai sukayi wata cuwa cuwa suka kaucema wannan tambayar,,wannan kadan daga cikin basira ta malamai kenan,
Alkanawi bakada hujja
Munahurcinku ta bayyana. Idan yan darika sunka yi sai ku ce bidi'a amma idan kunka yi,sai ya zama ijtihadi.
Malam darika kaway muke sauraro please
Sallama munafuki baiji dadin duniya ba😂
..
Gaskiya wannan ya nuna Jahilcin wasu yan Tijjaniya.
Ta yaya mutum zaya daidaita tsakanin abinda ya tabbata ta hanyar istiqra'i da kuma abinda yake tsabagen Bid'a
A cikin Alqur'ani Allah ya kawo nau'ukan tauhidi a wurare da dama.
Bari in Dan tunatar da yan Uwa wuri daya daga cikinsu, inda Allah ya kawo su a cikin aya guda daya.
بسم الله الحمن الرحيم
رب السماوات والأرض وما بينهما فٱعبده وٱصطبر لعبادته هل تعلم له سميا.
Kaga Anan an hada su duka
1- رب السماوات والأرض وما بينهما
Anan maganace akan kadaituwar Allah wajen yin halitta shi kadai babu wani abokin tarayya. TAUHEEDUR-RUBUBIYYA
(Idan kuma ba haka bane, wani ya fada mana Wanda ke da halitta ba Allah ba).
2-فٱعبده وٱصطبر لعبادته
Anan kuma an nuna cewa shi kadai za'a yi ma bauta. Uluhiyya kenan
(Idan kuma ba haka bane, wani ya fada mana Wanda ya cancanci a bauta masa ba Allah ba).
3- هل تعلم له سميا
Anan an nuna kad'aituwar Allah da SunayenSa wad'anda suna d'auke da ma'anoninsu kyawawa wato siffofi. Asma'u wassifaat kenan.
Duk da haka sai wasu suke cewa babu.
Shi Istiqra'i, yaqini ne.
Kuma kafirai sun yi Imani cewa Allah ne ya halicce su amma suka tabbata a kafircin su saboda basu yarda Allah ne kadai ya cancanci bauta ba.
Kaga suna wani bangare tauhidi (rububiyya, sanin cewa Allah shine mahaliccinsu). Amma sun rasa 6angaren Uluhiyya ( kadaita Allah da bauta.)
Nagode.
Kai abinda fa muke da ja akan kashekashen tauhidi zuwa gida 3 shine madogara da wahhabiyawa suke amfani da ita cewa akwai bambanci tsakanin "Rabbu"da "Ilahu "da siffat" da suka zo cikin Qurani.muna cewa Wanda ya kafirce ma Allah,ya kafirta ne a matsayin bai yi imani da zaman Allah a matsayin"Rabbu Ahad "da "ilahun wahidin"da shi kadai ke da "Asma'ul husna".shiko Wanda yayi imani da Allah yayi imani dashi ne a matsayin"Rabbun ahad"da "ilahun wahidun"da shi kadai keda Asma'ul husna.cewa kafirai sun yarda Allah shine "Rabbu"ai basu yarda shi kadai ne"Rabbu"ba ,suna da "Arbabu" ,haka suna da"Aaliha(gumaka)"Kuma suna ba allolinsu irin siffofin Allah;duk fa kamar yadda Qurani ya hakaito.Idan haka ne miye amfanin kadaita Allah zuwa gida 3?Ai babbar manufa shine kadaita Allah wajan bauta,ko ka Kira Allah Rabbu Ahad ko ilahun wahidun ko da siffofi ko sunayinsa kamar Arrahman da sauransu.
Dama manufar Ibn taimiyya da Dan Abdulwahhab da wadannan kashekashen shine suce wasu musulmi sun yarda Allah shi kadai ne ,amma idan sunzo wajan bauta suna hadawa da wasu,Wanda Kuma karya ne yan dariqa da wahhabiyawa suka ce suna bautar shehunai sun kasa kawo inda shehunan suka rubuta sun cancanci bauta.kuma bisa wannnan tuhumar ne Dan Abdul wahhab yayi fatwar cewa sufaye da masu bin madhaba mushrikai ne.sai gashi kanawi na cewa wannan kashekashen ijtihadi ne ba shi a Qurani ko hadithi Kuma suka bi.kenan suma wahhabiyawa sun Zama mushrikai kenan tunda suna bin ijtihadin su ibn taimiyya da Dan Abdulwahhab.
Ibrahim Muhammad
Ka manta ne da fadar Allah SWT?
Inda yake cewa
ولإن سألتهم من خلق السماوات والأرض ليقولن الله
Da kuma ayar
ولإن سألتهم من خلقهم ليقولن الله
Irin wadannan ayoyin suna da yawa a cikin Alkur'ani mai girma. Kuma duk suna nuni akan cewa mushrikan Makkah a zamanin Annabi SAWW sun yarda, sunyi imani da cewa Allah shine mahaliccinsu kuma mahaliccin komai. Amma kash, sun kasa kadaitaShi wajen bauta. Sai suke yin shirka da Allahn suna bauta gumaka wai kawai don su kusantar dasu zuwaga Allah. Har ma suna cewa:
ما نعبدهم إلا ليقربونا إلى الله زلفى
Ashe basu da Tauhidin Uluhiyya amma sun yarda Allah ne ya Halicce su ( Tauhid Rububiyya)
To amma tunda hakane maiyasa ake kafirta mutane akan ijtihadi
Masha allah
hm