A karshen Shiekh Kabiru Gombe ya magantu kan maganar Dr. Idris Abdulaziz

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 5 лют 2025
  • #karatuttukanmalamanmusulunci

КОМЕНТАРІ • 136

  • @Maryamzubair240
    @Maryamzubair240 Рік тому +14

    MU YAWAITA SALATI GA ANNABI MUHAMMAD (S.A.W)🌏

  • @toshibazage8175
    @toshibazage8175 Рік тому +6

    Allah ubg yayiwa rayuws albrak y kara lpa dnisan kwana mlmnmu na sunnnan Allah y kara hada kanku sbd ynx anyiwa bidi a nisa wlh Masha Allah.

    • @ahmadshafiu4737
      @ahmadshafiu4737 Рік тому +1

      Ameen

    • @d.bcooper2271
      @d.bcooper2271 Рік тому

      Shi wannan Ilelan na Bauchi fa siyasa ce ta sa yayi wannan katobarar ba son Annabi ba.
      Da alama zai bar kujerar sa don ya kasa kawo kuri'un unguwar sa ma wa Kaura. To me amfanin sa ga Gwamnan?? Shi yasa yake son ciwa Dr Idris mutunci don nunawa Kaura irin kokarin sa wanda ya kasa yi lokacin zabe.

  • @kabirulawal5867
    @kabirulawal5867 Рік тому

    nidai aqida ta itace Nayarda da Allah subuhanahu wata'ala shine mahaliccin kowa kuma shi kadai ne abin bautawa. Kuma Annabi Muhammad (S.A.W) manzon Allah ne kuma bawan Allah ne. kuma Idan kabi Allah to kabi Manzon sa(S.A.W) .Idan kaqi Allah to kaqi Manzon Allah(S.A.W). Hakazalika Idan kabi Manzon Allah(S.A.W) to kabi Allah. idan kuma kaqi Manzon Allah(S.A.W) to kaqii Allah.

  • @ibrahiminuwa451
    @ibrahiminuwa451 Рік тому

    Masha Allah, Malam Allah ya saka muku da alheri.

  • @HuduZubairu-ng8pq
    @HuduZubairu-ng8pq 9 місяців тому

    Allahu Akbar
    Allah ya staremana Malaman Sunnah

  • @mohammadumar2163
    @mohammadumar2163 Рік тому +1

    Allah dai yashiryeku yan Izala.

  • @bellogazali3088
    @bellogazali3088 Рік тому

    Kai malam kaji tsuran Allah ai ba aci abautamasaba kuma tunda kazo duniya kaji sunan Allah da Annabi atare baka taba jinsu arabiba

  • @sulaimandauda4865
    @sulaimandauda4865 Рік тому +1

    Masha Allah Allah yasaka da gidan aljannah

  • @HusainiHassanbodinga-mb3xl
    @HusainiHassanbodinga-mb3xl Рік тому +1

    Alhamdulilla mln wlh wanna bayani yaqara gansarda kowa Allah kabamu ikun ganewa

  • @sadiqusani3527
    @sadiqusani3527 Рік тому

    الله اكبر
    Allah qara lfia, imani da qarfin guiwa

  • @ayususman2794
    @ayususman2794 Рік тому +1

    Gaskiya naya ce, malan Allah ya saka da alhairi

  • @ibrahimmadube-zr1xb
    @ibrahimmadube-zr1xb Рік тому

    Ma sha Allah Allah ya sakamaka da alhiri malam

  • @Ahmad_Bashir_Maje
    @Ahmad_Bashir_Maje Рік тому +4

    Allahu Akbar Sunnah Sakkkk 💯✅

  • @idrisyusuf6930
    @idrisyusuf6930 Рік тому +1

    Malam, Allah Ya saka da alheri, ko wannan daurayar dakayi, ta wadaci duk mai ja da wannan akidar, Allah Ya shiryar da bayinsa.

  • @mohmedaboubacar7250
    @mohmedaboubacar7250 Рік тому +4

    Masha allah ya hada kahuna malamanmu n'a sunnah

  • @salisumohammed3113
    @salisumohammed3113 Рік тому

    Ma shaa Allah ❤❤❤❤

  • @fatimamuhammadkeraukerau8338
    @fatimamuhammadkeraukerau8338 Рік тому +1

    Allah yasaka da alkhairy
    Yatabbatar damu akan daidai

  • @Isahbello-qt8no
    @Isahbello-qt8no Рік тому

    Alhamdulillah Masha Allah

  • @Mohmed-zd1vj
    @Mohmed-zd1vj Рік тому

    Masha Allah 🥰🥰🥰🥰🥰

  • @yaumusa2851
    @yaumusa2851 Рік тому

    Allah ya saka da alkhairi mlm

  • @adamusaidu2669
    @adamusaidu2669 Рік тому +2

    Allah ya saka da allhaire mala

  • @UsamaSirajj
    @UsamaSirajj 11 місяців тому

    Allah Kara lafiya yah sheikh kabiru gombe

  • @mammangarbaharuna50
    @mammangarbaharuna50 Рік тому +1

    Masha Allah Allah yan gasikeya

    • @d.bcooper2271
      @d.bcooper2271 Рік тому

      Shi wannan Ilelan na Bauchi fa siyasa ce ta sa yayi wannan katobarar ba son Annabi ba.
      Da alama zai bar kujerar sa don ya kasa kawo kuri'un unguwar sa ma wa Kaura. To me amfanin sa ga Gwamnan?? Shi yasa yake son ciwa Dr Idris mutunci don nunawa Kaura irin kokarin sa wanda ya kasa yi lokacin zabe.

  • @shafiumuhammad3515
    @shafiumuhammad3515 Рік тому

    Shasha
    Waw

  • @kabirousaidou1341
    @kabirousaidou1341 Рік тому

    Allahou Akbar

  • @Danfulanidabuzucomedie-c4t
    @Danfulanidabuzucomedie-c4t Рік тому

    Macha allah ❤❤🎉

  • @AnasMohammedAwal
    @AnasMohammedAwal Рік тому +1

    Sunnah leka gidan kowa. Allah yasa musan gaskiya ya kuma bamu ikon bin gaskiya

  • @BelloDikko-ol4tl
    @BelloDikko-ol4tl Рік тому +2

    Allah ya saka da alhairi

  • @muhammadaudi8208
    @muhammadaudi8208 Рік тому +1

    Jazakhumullah khairan

  • @kabirulawal5867
    @kabirulawal5867 Рік тому

    wallahi malaman mu da almajirannmu muji tsoron Allah wannan abubuwan da akeyi dangantawa da addininmu yayi yawa, ni nakasa gane shin izala ce gaskiya,ko dariqa ko shi'a. Shin idan munje lahira wanne irin tammba za'ayi muna shin za'a tambayemu minene aqidarmu ko kuwa??? dama ance qarshen duniya malaman qarya zasuyi yawa kuma gashinan sun fara bayyana.

  • @abassmuhammad8084
    @abassmuhammad8084 Рік тому +1

    Masha Allah ❤❤❤❤❤❤

  • @ibrahimyusufhassanibrahimy144

    Kaidai kabiru gombe Allah yataimaka Albarka tsinanne mahaukaci

    • @ahmadshafiu4737
      @ahmadshafiu4737 Рік тому +2

      Hmm kaima dan Bidi'a ne ko Shiyasa kake tsinema malam ko,Ku matsalarku kenan bakusan afadi gaskiya akan wadannan Shehunnan naku.
      Allah ya shiryeka yasa kagane daidai kadaina zagin malamai masu fadin gaskiya🙌

    • @D2GLASSESBeat
      @D2GLASSESBeat Рік тому

      Duk irin a yoyi da akeja cikin Al qur Ani bakayarda ba harsai katsine Mai subhananllahi, Allah yashirye ka inkuma Kai ba Mai shiryuwa bane Allah ya kaudaka Dan. Bidi a irinka

  • @muhammadabbaaliyu2793
    @muhammadabbaaliyu2793 Рік тому +2

    Masha Allah 🙏🏼

  • @musamahdi335
    @musamahdi335 Рік тому

    Masha Allah, Allah ya Kara lafiya

  • @ishaqss3327
    @ishaqss3327 Рік тому

    Ma Sha Allah

  • @mahamadouibrana5107
    @mahamadouibrana5107 Рік тому +1

    جزاك الله خيرا

  • @AnasMohammedAwal
    @AnasMohammedAwal Рік тому

    Jazzakallahu khairan

  • @mammantoukourmoussa4389
    @mammantoukourmoussa4389 Рік тому +3

    اللهم صل على سيدنا وحبيبنا ونبينا محمد صلى الله عليه وسلم

  • @yakubabarau5280
    @yakubabarau5280 Рік тому

    Jaki Dan akuya annabi da,lman Allah kasamu acikin ceton sa

  • @klashnigg
    @klashnigg Рік тому

    Kabiru gombe kaji tsoro allah

    • @d.bcooper2271
      @d.bcooper2271 Рік тому

      Akidun ƴan ɗarika yayi kama da na kiristoci;
      ♡Kiristoci sun yarda cewa ana iya samun malaman coci da ake yi musu wahayi; Haka ma 'yen Darika.
      ■Kiristoci sun yarda matukar kana son Yesu to ba ruwan ka ma da ibada, kayi ta tsiyar ka; Haka ma 'yen darika.
      ◇Kiristoci sun yarda da ilimin badi badini wanda sai Pastor kurun suka sani; Darika ma haka.
      ¤Kiristoci sun shigar da kida da rawa cikin ibadun su; Haka ma 'yen Darika.
      Tijjaniyya Kura ce da fatar Akuya wato Kiristanci ne a rigar Musulunci.

  • @usmanmuhammad7823
    @usmanmuhammad7823 Рік тому +2

    Munanan akan
    👇👇👇👇👇👇👇👇👇
    إِيَّاكَ نَعبُدُ وَ إِيَّاكَ نَستَعِينُ👌

  • @AbbasSafiyanu-nu9gm
    @AbbasSafiyanu-nu9gm Рік тому

    Allah yakarawa mlm lfy

  • @muhammadabdullahi6705
    @muhammadabdullahi6705 Рік тому

    Allah yasakawa dodon yan bidi a

  • @muhdladan7610
    @muhdladan7610 Рік тому

    Karyakakeyi kabitu gombe

  • @alhajibukarbukar0
    @alhajibukarbukar0 Рік тому

    Toh malami, Dan Allah kafita kai magana irin ta Dr jaki mana indai maganar tasa tauhidine

  • @d.bcooper2271
    @d.bcooper2271 Рік тому +2

    Akidun ƴan ɗarika yayi kama da na kiristoci;
    ♡Kiristoci sun yarda cewa ana iya samun malaman coci da ake yi musu wahayi; Haka ma 'yen Darika.
    ■Kiristoci sun yarda matukar kana son Yesu to ba ruwan ka ma da ibada, kayi ta tsiyar ka; Haka ma 'yen darika.
    ◇Kiristoci sun yarda da ilimin badi badini wanda sai Pastor kurun suka sani; Darika ma haka.
    ¤Kiristoci sun shigar da kida da rawa cikin ibadun su; Haka ma 'yen Darika.
    Tijjaniyya Kura ce da fatar Akuya wato Kiristanci ne a rigar Musulunci.

    • @audumuhammad5818
      @audumuhammad5818 Рік тому

      Kamar yadda yan Izala suna da Trinity a tauhidinsu, sun raba tauhidi gidan uku, da gwani wajen kage kagen karya da jingina ma musulmi wani abu da basu da hujjan gaskiya kanshi

    • @audumuhammad5818
      @audumuhammad5818 Рік тому

      Da wani fasara ka iya fasara LAILAAHA ILALLAHU, SHINE AIKIN YAN TARIKA KULLUM, Amma sai kuce kafirai, zindikai, to muje zuwa.

  • @buharisad
    @buharisad Рік тому +2

    Hujja da ayaa kenan

  • @alh.aliyumohammedinuwa6191
    @alh.aliyumohammedinuwa6191 Рік тому

    Izala menene annabi yayimaku kiyayyan tayiyawa arnanzamani

  • @aminuumar3652
    @aminuumar3652 Рік тому +2

    ❤❤❤

  • @samuelguebre
    @samuelguebre Рік тому

    Mallam mungode da Allah dakayi magana masallan da zargin izala

  • @ibrahimbabangida2574
    @ibrahimbabangida2574 Рік тому +1

    Wai shin sun manta da rashin mutuncin da Abdul Inyass yayi a Kano. A 2014 ne ....

  • @AbdoulmalikAbdoulmalik-eu6zr

    Allah yabiya ka malan

  • @Maijamaa4546
    @Maijamaa4546 Рік тому

    Kai malama hujjojin sun isa abarsu haka nan gaskiya gangaran da gangaran Allah yayi muku Albarki

  • @aishaabdulazeez201
    @aishaabdulazeez201 Рік тому +3

    Allah yakare mana ku mallam sunnah

    • @ahmadshafiu4737
      @ahmadshafiu4737 Рік тому +1

      Ameen

    • @d.bcooper2271
      @d.bcooper2271 Рік тому

      ​@@ahmadshafiu4737 Shi wannan Ilelan na Bauchi fa siyasa ce ta sa yayi wannan katobarar ba son Annabi ba.
      Da alama zai bar kujerar sa don ya kasa kawo kuri'un unguwar sa ma wa Kaura. To me amfanin sa ga Gwamnan?? Shi yasa yake son ciwa Dr Idris mutunci don nunawa Kaura irin kokarin sa wanda ya kasa yi lokacin zabe.

  • @Danfulanidabuzucomedie-c4t
    @Danfulanidabuzucomedie-c4t Рік тому

    ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉❤🎉❤🎉❤🎉❤🎉❤🎉❤

  • @zaidouharouna7788
    @zaidouharouna7788 Рік тому +1

    ☝️❤️

  • @abdallahusman5292
    @abdallahusman5292 Рік тому +1

    Allah ka Karawa Mallam lafiya

  • @belloattahirubaba8594
    @belloattahirubaba8594 Рік тому

    sobahanlla

  • @UMARMUHAMMAD-gb4od
    @UMARMUHAMMAD-gb4od Рік тому +1

    I love you mlm for the sake of Allah

  • @khadijahadiza9713
    @khadijahadiza9713 Рік тому

    Zaku yibayani akan duk abinda kukeyi wlh masu sanzuciya kawai maqar yatan banza

  • @audumuhammad5818
    @audumuhammad5818 Рік тому

    Waka zindikanci da kakeyi, ya kamata in gaskiya ne, a gabato da dan tarika da yayi wanna waka, a auna a mizanin sharia, sannan ayi mishi hukunchi

  • @DanjummadattiUmaru-fx8we
    @DanjummadattiUmaru-fx8we Рік тому

    mom

  • @rabiumuhammadinuwa4673
    @rabiumuhammadinuwa4673 Рік тому +1

    Hafizahullah.

  • @hapsatsali8739
    @hapsatsali8739 Рік тому

    Wayyo Allah mungode maka ada iyayem hanyan Sunnah har suka mana taraiya da bin Sunnah karfi da daukaka kasamana imani da gaskiya😅, 😃😅🎉🎉🎉🎉

  • @d.bcooper2271
    @d.bcooper2271 Рік тому

    Shi wannan Ilelan na Bauchi fa siyasa ce ta sa yayi wannan katobarar ba son Annabi ba.
    Da alama zai bar kujerar sa don ya kasa kawo kuri'un unguwar sa ma wa Kaura. To me amfanin sa ga Gwamnan?? Shi yasa yake son ciwa Dr Idris mutunci don nunawa Kaura irin kokarin sa wanda ya kasa yi lokacin zabe.

  • @muhammadfatima5926
    @muhammadfatima5926 Рік тому

    Masha Allah

  • @hapsatsali8739
    @hapsatsali8739 Рік тому

    Su Basu bin dokoki musulunci sai naraayinsu in an nemihujja basudashi sai sushiga bada hujja da jirginsama ko kọmputa ko mota ana neman hujja a alkur Ani ko hadisi Babu sai shirme

  • @bahurimuhammad5612
    @bahurimuhammad5612 Рік тому

    Malan Yan tijaniya basa baitawa annabi s,a,w soyayace kawai

  • @Sdeeqofficer
    @Sdeeqofficer Рік тому

    Jaa mujeee mlm

  • @shamsuddeeensuraj8482
    @shamsuddeeensuraj8482 Рік тому

    Shidai mai hankali idan yana magana kasan mehankaleene
    hakama idan wawaye namagana kanaji kasan wawayene

  • @musaalihashim8299
    @musaalihashim8299 Рік тому

    Ana gayawa juna dai

  • @sayyadazainabambatosayyada5449

    Makiya Annabi wawaye wayace Annabi ba bawan Allah bane yanson zuciya girmama Annabi yazamadole idankai ba munafiqibane

  • @hafsatsaidudikko7706
    @hafsatsaidudikko7706 Рік тому

    Makaryata

  • @hafsatsaidudikko7706
    @hafsatsaidudikko7706 Рік тому

    Munafukan banza

  • @UsmanZakaria-dn2yh
    @UsmanZakaria-dn2yh Рік тому

    Allah ya shirye ka? Kuma ya ganar da kai

    • @d.bcooper2271
      @d.bcooper2271 Рік тому

      Shi wannan Ilelan na Bauchi fa siyasa ce ta sa yayi wannan katobarar ba son Annabi ba.
      Da alama zai bar kujerar sa don ya kasa kawo kuri'un unguwar sa ma wa Kaura. To me amfanin sa ga Gwamnan?? Shi yasa yake son ciwa Dr Idris mutunci don nunawa Kaura irin kokarin sa wanda ya kasa yi lokacin zabe.

    • @d.bcooper2271
      @d.bcooper2271 Рік тому

      Akidun ƴan ɗarika yayi kama da na kiristoci;
      ♡Kiristoci sun yarda cewa ana iya samun malaman coci da ake yi musu wahayi; Haka ma 'yen Darika.
      ■Kiristoci sun yarda matukar kana son Yesu to ba ruwan ka ma da ibada, kayi ta tsiyar ka; Haka ma 'yen darika.
      ◇Kiristoci sun yarda da ilimin badi badini wanda sai Pastor kurun suka sani; Darika ma haka.
      ¤Kiristoci sun shigar da kida da rawa cikin ibadun su; Haka ma 'yen Darika.
      Tijjaniyya Kura ce da fatar Akuya wato Kiristanci ne a rigar Musulunci.

  • @abou440
    @abou440 Рік тому

    49.2. Yã ku waɗanda suka yi ĩmãni! Kada ku daga muryarku sama da muryar Annabi, kuma kada ku daga muryarku yayin magana da shi, yayin da kuke dagawa junanku, in ba haka ba ayyukanku za su zama banza ba tare da kun sani ba.

  • @yunusaimamu438
    @yunusaimamu438 Рік тому

    Ai komai zaku fada ba za'ayi mamaki ba saboda kunce Annabi SAW baida albarka wal iyazun billah
    to miya rage

  • @usmanabdulkadri9338
    @usmanabdulkadri9338 Рік тому

    Kaji karyan banza wannan wawa ne kawai

  • @nasiruabubakar5247
    @nasiruabubakar5247 Рік тому

    Yan bidi'a😃😃😃😃

  • @asararaifisabilillah3629
    @asararaifisabilillah3629 Рік тому

    Dama magiyan annabi sinefa aka fada asuratel munafigina Allah yasinemasa Wanda yeke suratel munafigina

  • @alhajibukarbukar0
    @alhajibukarbukar0 Рік тому

    Kuna ta kwana kwana kawai kuche bakwa son ANNABI MANA

  • @aishaaminuahmad9524
    @aishaaminuahmad9524 Рік тому

    Wannan haka yake malam Allah ya saka maka da alkairi walllahi yan bidia karshen kafirci yan bidia sunyishi ga video clips nan na shaihunansu suna zabga kafirci wanda ko firauna baiyi kuma akan shaihunansu suke.wai amman sbd zalunci a kama Dr idris abdulaziz da yake koyar da tauhidi abar yan iska suyita zuba kafirci wayada suke cewa komai Allah ne wai su suke tuhumar mai cikakken tauhidi

  • @BelloDikko-ol4tl
    @BelloDikko-ol4tl Рік тому

    Sunnah Sak bidia sam

  • @SunusinannaMksanusi-cp7fl
    @SunusinannaMksanusi-cp7fl Рік тому

    Agaishe ka sheik Gombe,gaskiyar Magana itace yan Dari u suna neman faida Da arziki .to in akce ba a neman Taimako annabawa Kenan kaga ba a shehunansu.yanzu kai Dahiru Bauchi kayarda ka mutu Akan kai kanada Wani matsayin Na Allah wajen Basu arziki Ko cin zaben shiyasa ?

  • @mohammadumar2163
    @mohammadumar2163 Рік тому

    Ladabi ne aka ce kuyi dama ai

  • @ibbsaad
    @ibbsaad Рік тому

    ka fita cikin MAUDUI.

  • @rabiuilyasu1832
    @rabiuilyasu1832 Рік тому +1

    Ubanka ne Dan bidi,a wawa Dan siyasa

  • @sulaimanmuhammadminuwa1260
    @sulaimanmuhammadminuwa1260 Рік тому

    Nidai albarka allah nakeso da ceton manzo s a w ba ta shehuba😂😂

    • @d.bcooper2271
      @d.bcooper2271 Рік тому

      Akidun ƴan ɗarika yayi kama da na kiristoci;
      ♡Kiristoci sun yarda cewa ana iya samun malaman coci da ake yi musu wahayi; Haka ma 'yen Darika.
      ■Kiristoci sun yarda matukar kana son Yesu to ba ruwan ka ma da ibada, kayi ta tsiyar ka; Haka ma 'yen darika.
      ◇Kiristoci sun yarda da ilimin badi badini wanda sai Pastor kurun suka sani; Darika ma haka.
      ¤Kiristoci sun shigar da kida da rawa cikin ibadun su; Haka ma 'yen Darika.
      Tijjaniyya Kura ce da fatar Akuya wato Kiristanci ne a rigar Musulunci.

  • @hafsatsaidudikko7706
    @hafsatsaidudikko7706 Рік тому

    A fasara mana

  • @ibirahimabubakar-qg4sx
    @ibirahimabubakar-qg4sx Рік тому

    Uban ka ya zabga ma uwatai

  • @abdulimam9083
    @abdulimam9083 Рік тому

    Karya kake yi

    • @abdurrahmanyusuf3345
      @abdurrahmanyusuf3345 Рік тому

      Yace a kira shi ya nuna. Saika je kace baka yadda ba. Sai a nuna maka wurin

    • @d.bcooper2271
      @d.bcooper2271 Рік тому

      Akidun ƴan ɗarika yayi kama da na kiristoci;
      ♡Kiristoci sun yarda cewa ana iya samun malaman coci da ake yi musu wahayi; Haka ma 'yen Darika.
      ■Kiristoci sun yarda matukar kana son Yesu to ba ruwan ka ma da ibada, kayi ta tsiyar ka; Haka ma 'yen darika.
      ◇Kiristoci sun yarda da ilimin badi badini wanda sai Pastor kurun suka sani; Darika ma haka.
      ¤Kiristoci sun shigar da kida da rawa cikin ibadun su; Haka ma 'yen Darika.
      Tijjaniyya Kura ce da fatar Akuya wato Kiristanci ne a rigar Musulunci.

  • @abdoultankson9476
    @abdoultankson9476 Рік тому

    Tai zuwa neman kuddinka

  • @mourtalahmohamed1855
    @mourtalahmohamed1855 Рік тому

    Muna kallo daga camerun

  • @kamalkabir3015
    @kamalkabir3015 Рік тому

    Wannan mutumin shedani ne....

  • @oumoudjamila6602
    @oumoudjamila6602 Рік тому

    Criminal kam,

  • @hafsamohammed1663
    @hafsamohammed1663 Рік тому +2

    Masha Allah

  • @kamalhudu2427
    @kamalhudu2427 Рік тому

    Masha Allah ❤️❤️

  • @klashnigg
    @klashnigg Рік тому

    Kabiru gombe kaji tsoro allah

  • @ImranaSani-is6ec
    @ImranaSani-is6ec Рік тому

    Masha Allah

  • @buhariadamu9289
    @buhariadamu9289 Рік тому

    Mashaa Allah