Malan ba waka ba labarin yake Ma'awiya yama Khalifa tawaye Kuma shi ya kashe Ammar Kenan shine baya da gaskiya ni ba na shia bane amma ayi adalchi Ali yahi gaskiya 100% Allah yasa mu cika da Imani as salamaleykoum
Kana tunanin ka kaishi Ni Shi'a nake Kuma Ina alfahari da hakan. Ban so ku tsaurara akwai Al amari Mai girma ciki Allah ya tabbatar da mu akan gsky da hidimtawa addini
Allah Yaqaramaka Lafiya Malam Yarabaka da' Duniya Lafiya. Allah Yaqara Ilimi Mai Al'barka.
Allah yasakawa Malan daalkairi
Ya Allah Ya kara maka lafiya da Imani da ilimi mai amfani ga reka da al'uumar ANNABI MUHAMMADU (S.A.W)
Allah ya saka da alkhairi.
MashaAllahu, Allah yakarwa malan basira.
Jazakumu Allahu Khairan Wa Shukran Lakum
Masha Allah ,muna godiya
Masha allah muna godiya malam Allah yakara lfy amin
ALLAH TA’ALA YA qara lapia da nisan kwana Mallam..
Masha.allah..allahtaimaka
Malam Allah yasaka da alkhairi
Masha Allah malam Allah ya Bada lada
Jazakallahu bil Janna Dr
Masha Allah malam Allah bada lada ya tsare mana kai
Allah ya saka da alkhairi
Jazakallah khairi
Masha Allah
Allah yakarawa malam lafiya
Masha allah
Don Allah menene sunan wannan malamin
Shek Bashir sakkwato
Allah yatsinewa mai karya
Ameen
🥰🥰🥰🥰
Ku tambayeshi mesa mu'awiya yacigaba da yaki da hassa
Ku tambayeshi mesa ya mu'awiya yasa danshi a shugabanci duk wannan ma ijtihadine
Malan ba waka ba labarin yake Ma'awiya yama Khalifa tawaye Kuma shi ya kashe Ammar Kenan shine baya da gaskiya ni ba na shia bane amma ayi adalchi Ali yahi gaskiya 100% Allah yasa mu cika da Imani as salamaleykoum
Kiji tsor
An Allah mlm yayi bayani nafahimta fada Saha ai bsanaka bane kayi abunda yake gabanka
may Allah remove his mercy from bani umaya and their henchmen🙏
Mlm ku fadawa mutane gaskiya mu'awiya mutumin banza ne
Ma awuya munafikine kamardekay munafiki
Kana tunanin ka kaishi
Ni Shi'a nake Kuma Ina alfahari da hakan.
Ban so ku tsaurara akwai Al amari Mai girma ciki
Allah ya tabbatar da mu akan gsky da hidimtawa addini
Masha Allah
Masha Allah