Yanda aka Shiryowa Arewa wadannan masifun tun bayan yakin basasa.

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 10 гру 2024

КОМЕНТАРІ • 8

  • @SaaduAliyu-u7f
    @SaaduAliyu-u7f 2 дні тому +1

    Allah ya tsne wa jagorimmu na arewa albarka duniya da lahira azzalumai munafukai mugun iri shege mutsiyaci azzalumai hausa Fulani ne makiyan juna inshallah musifa yanzu muka fara gani wlhi insha Allah baza a taba samun cigaba ba wlhi har a bada indai arewa ne

  • @MusaMuhammad-c7v
    @MusaMuhammad-c7v 3 дні тому +1

    Allah sarki malami wakilin Allah kwakki malami. Yatabe

  • @رضوانربيع-خ5ض
    @رضوانربيع-خ5ض 3 дні тому +2

    Allah kaimana maganin azzalumai da wawayen Yankin arewacin najeriya domin inda zakasan yan Arewa ba arewacin najeriya bane agabansu yanzu hakafa rigimar masarautar Kano ce fa agaban manyan Kano wlh Babbar mafita Araba Nigeria domin duk wan nan halinfa da tunibu yajefa Nigeria har yau yan arewa Buhari suke zagi ko iya haka zakasan cewa yan Arewa basusan mesukeyi ba Duk Nigeria wlh babu ƙabilar datskeson nata Irin yarbawa haryau basa zagin tunibu cewa sukai ƙasar ce taimar girma to arabata mana arziki na Allah ne amma wlh jikokin mu da ya'yan mu nan gaba sesunzama bayin arnan Nigeria Allah ya kiyaye

  • @abubakarsuleimanmagami6516
    @abubakarsuleimanmagami6516 3 дні тому +1

    Allah ka bamu ikon farkawa daga wannan dogon baccin da muke alfarmar #Annabi muhammad .S.A.W❤ 🤲🙏🤲

  • @Sadiyamk
    @Sadiyamk 3 дні тому +1

    Gaskiya ne mlm Allah yasaka mana ga azzaluman shugabaninmu barayi 😢😢😢😢😢😢

  • @umarmaimunabinji3856
    @umarmaimunabinji3856 3 дні тому

    Hasbunallah wa niimal wakil

  • @MuhammadAbduwa
    @MuhammadAbduwa День тому

    السلام عليكم ورحمه الله
    ابو عائشه
    اني اريد ان اسالك
    انت ما عندك
    انت ما عندك في التيك توك اخبار
    عندك التيك توك اخبارها واني اقول جزاك الله خيرا
    اريد ان اسمع منك
    هل لديك في التيك توك اخبار