Assalam Alaykum warahmatullah. Malam kayi daidai. wanan shine banbanci tsakani mai ilimi , mai nazari da wanda bashida shi. ALLAH Ya kara basira ABU AISHA
Malam Bala kayi kuskure kamata yayi ka mar yada Malam afakalha yaki raka shaihi kaima kaki rashi haka nan am ma sai kace wani qarimin yaro baka kautaba komi Ana son sau kar da kai acikin shi Allah yasa mu dace ameen
Amma, Allah ya taimake ka!!! Basu kaika court ba. Domin Qazafi, yana zubairu da mutuncin wanda aka yimawa. Kuma saidai in sun yafe maka amma akwai hisabi. Wannan darasi ne...... kowa yayi tunani kafin yayi magana.
Slm Malan sanu da kokari wlhy muna godiya da Irin kokari da kokeyi wajan fadakar damu da kokeyi zinyi enfani da wanan dama wajan Mika sakon tambaya zuwa ga Malamai TAMBAYAR ITACE KAMAR HAKA > indan anayi munason musani ikuma ba'ayi munason Karin bayani a bidiyonku nagaba dan Allah 🙏🙏🇨🇮 🇨🇮 Muna Godiya
Kai dai makiyi Allah ne wallahi da abduljabar yazagi annabi ai kayada amma don anzagi KB gombe da BL law shine bazaka iya yadawaba kohk? Izala mugun ciwo
Masha Alllah Alhamdulillah. Alllah yakara hada kan Malumanmu na sunna da sauran musulmi baki daya. Malam muna godiya Jzk khairan.
Allah ya saka ma Afak'allah da Alkairi Ameen.
Assalam Alaykum warahmatullah. Malam kayi daidai. wanan shine banbanci tsakani mai ilimi , mai nazari da wanda bashida shi. ALLAH Ya kara basira ABU AISHA
Amin amin.
Machaallah wan'nan shine malami sunnah allah kare'shi
Allahumma ammeenn yarabbi
Masha allah Allah y'a ba da niisan kowa n'a Amin ya hayu ya gayum
amin
Abu a'isha sannu da kokari, Allah yasaka da alkhairi. Ina bibiyar paginka akullum.
Masha Allah Allah yaqara hadakan malaman mu na sunnah
Masha Allah tabarakallah Allah yagafartamana bakidayanmu
Macha Allah malam inaimaka fatan alhairi malam Allah yakarahada kan malaman sunnah kukuma yan bidià kunji kunya wly ta Allah batakuba
Macha Allah Allah ya kara azamu bissa kan tafarki madaidaici🤲
Malam Bala kayi kuskure kamata yayi ka mar yada Malam afakalha yaki raka shaihi kaima kaki rashi haka nan am ma sai kace wani qarimin yaro baka kautaba komi Ana son sau kar da kai acikin shi Allah yasa mu dace ameen
Alhamdulilah wannan Abuyayimin dadi wlh Allah ubangiji yakara hada kan musilinci da mussulmi bakiyada
amin.
Allah yasakada alhairi allah yakarama daraja 🇩🇿🇩🇿🤲🤲🤲
Masha ALLAH. Wannan Yayi kyau. ALLAH Kara Hada kan alumnar musulmi. Ina gaisuwa Abu Aisha.
Jazakumullahu khairan
Alhamdulilah.
ameeeen ya allahu rabi
Gaskiya yayi kokari wallahi akwai wahala bada Kai irin haka
Allah ya kara hadakan ahlussunnah
🙏
Sakallahu khaira
Allah ya Kara hada kan alummar musulmai ga baki daya
amin.
Amma, Allah ya taimake ka!!!
Basu kaika court ba. Domin Qazafi, yana zubairu da mutuncin wanda aka yimawa. Kuma saidai in sun yafe maka amma akwai hisabi.
Wannan darasi ne...... kowa yayi tunani kafin yayi magana.
Masha Allah ya karamuku albarka gabadayan ku
Masha Allah
❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️
Wlh kanada matsala kai mai wannan tashar wai yan darika dama kiris suke jira
Allah yataimaka
amin
Kuma kuyi hakuri da kurakuran da kuka gani cikin Rubutun da nayi🙏🙏 sai kugaira muna inda ba daidaiba
Macha Allah
Jarimin sunna
Sheikh Allah yakarama lafiya inna kiraka bakasamun dagawa
amin
Shima sheikh kabir yana zagin wasu, toh ya daina tunda babu dadi,kuma wlh malamai kuji tsoron Allah nidai bazan zabi Tinubu ba, saboda wlh dani akayi opc 15oct 2000 munga rashin imanin tinubu bayason yan arewa.
Wannan Kai ta ragewa mu dai Allah Muke roko yayi mana zabi Na alheri
@@sanimusaaliyu9503 shi boko ya ruka akacema?
Masha Allah Allah ya kiyaye nagaba??
Jami'an tsaro wasa ne
Afakallah yaga wuta
👍👍🤲🤲👂
Tau sauran kalmar yayi inda yacce da ba'a rufe Annabta ba da an turoshi amatsayin Annabi Afakallah
Muna jiran bayani wannan bayani
Slm Malan sanu da kokari wlhy muna godiya da Irin kokari da kokeyi wajan fadakar damu da kokeyi zinyi enfani da wanan dama wajan Mika sakon tambaya zuwa ga Malamai TAMBAYAR ITACE KAMAR HAKA > indan anayi munason musani ikuma ba'ayi munason Karin bayani a bidiyonku nagaba dan Allah 🙏🙏🇨🇮 🇨🇮 Muna Godiya
Matsoraci makaryaci maisungirma afakallah
Kay ma mun gode maka malam allaya kara maka nisan kwana
amin
Allah kiyaye gaba
Amin sunma Amin
A haka dai