Ameen ya ALLAH, wlh naji dadin hirar nan, hali nagari me kyau, son iyaye, dakuma tausayawa talakawa wlh burina kenan, sai dai ALLAH byasaka muku da alkhairi bilal da abdul gaya, naji dadin hirarnan
Ba,ataba yin hira Mai ma,ana KAMAR wannan ba, gaskiya, Domin yanuna Zuciyar kwarai da tausayawa, ga KUMA ilimin zamanta kewa ACIKI, ALLAH ybmu sa a Baki daya abdoll namu. It's Haruna A isyaku Young up coming Director from KRY, KANO resident.❤❤
Ashe kana da wayau bilalgy, wait tsaya Amma naji kace budurwa menene, aure nufin Allah ne kasan fa namijin Mai yaudara abinda yake fakewa dashi kenan tom
Since u start this program u never invite guy that make us happy and understand something about life like this guy more love all of u 💯✅
Ameen ya ALLAH, wlh naji dadin hirar nan, hali nagari me kyau, son iyaye, dakuma tausayawa talakawa wlh burina kenan, sai dai ALLAH byasaka muku da alkhairi bilal da abdul gaya, naji dadin hirarnan
Gaskiya naji dadin hirar nan sbd kun tantauna akan abubuwa masu ma,ana
Very good my bro
Very good ❤❤
Amen ya Allah
Allah ubangiji yacika muku burunku
Bulala xaa masa abdoul macace ce idan tayi zina yanada aure ake cefeta 😊
Ameen ya Allah 🤲🥰
Wow ❤😍😍👍
Alhamdulillah abdulgaya
Ba,ataba yin hira Mai ma,ana KAMAR wannan ba, gaskiya, Domin yanuna Zuciyar kwarai da tausayawa, ga KUMA ilimin zamanta kewa ACIKI, ALLAH ybmu sa a Baki daya abdoll namu. It's Haruna A isyaku Young up coming Director from KRY, KANO resident.❤❤
Da ace irin wadannan chawarwarin kowa yanada su wlh da mun samu nasara mai yawa a rayuwa
This guy is high 😂
This guy is a talented
Ashe kana da wayau bilalgy, wait tsaya Amma naji kace budurwa menene, aure nufin Allah ne kasan fa namijin Mai yaudara abinda yake fakewa dashi kenan tom
Masha Allah bilai wlh kanada hankali
Bilge baban yaro muna gdy ❤❤❤❤
Gaskiya wannan firan tayi matukar birgeni sosai
Ameen Ameen 🤲🤲👮👮
Ammin ya hayyu ya kayyum allah ya cika mana burin mu baki da ya hayyu ya kayyum ❤😊
Ammadai wanan yarone ko
Najima banyi dariba kamar haka saida naga wannan fidiyo😂😂😂😂😂😅
wlh Ina mugun qaunar guy Dinnan s0sai..muna matukar gdy s0saii avdoll...gaya.. Bilalgy Ado gaya.. hand some guy... thanks alot 💯💯
😅😅😅😅
Kai naji dadin hiran nan Abdul
Gaskia bilalgy yanada hankali sosai
😂😂😂😂😂😂
😂😂😂😂😂😂😂
Lsvee please 🙏 and oga Abdul🎉
Bilal ashe kana da hankali masha Allah
😂
🙄🙄🙄🙄🙄
صلوا على النبى الكريم
Lsvee pls 🙏 bro
Bilalgy is so fucking high😂
Allah ya cekamaka burinka na alkairi
🎉
Fatan alkhari 🎉
Bilalgy is fucking high aswer 😂
Ameen ya hayyu ya kayyum
Abdul mu yaushe zaayi hirar da mu
Duma duma
🤲👌👌💓💓💓💓🙏💓💓💓💓🙏🙏🙏🤲🤲🤲🤲
Yau kunyi hirar da na qaru da ita
katambayeshi meyasa yabar polac
Nima tambayar da nake kenan
Wai yabar polac dama