YAU JUMA'A 22/11/2024 ALASAN YACE HANYAR DA YA SABA BI, ZAI BIWA DOGO MAI TAKWASARA

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 1 гру 2024

КОМЕНТАРІ • 20

  • @IbrahimYusuf-x1w
    @IbrahimYusuf-x1w 9 днів тому +1

    Allah yabaka sa a Alhasan ogan boye Ameen yahaiyu yaQayum sai munzo kallo in sha Allahu ❤❤❤❤❤❤

  • @YakubaSurajo-s5t
    @YakubaSurajo-s5t 7 днів тому +1

    Allah yakara lpy ago buye

  • @HaidaLaouali
    @HaidaLaouali 9 днів тому +1

    Allasan kariki allah

  • @sanussinaheIbrahim
    @sanussinaheIbrahim 9 днів тому +1

    Saa dai alhasan

  • @AbubakarIdris-s3y
    @AbubakarIdris-s3y 8 днів тому +1

    Baka iya aikin jaridaba shiyasa bamason hirarka saboda kana nuna bangaranchi

  • @tahiroumajidsebon531
    @tahiroumajidsebon531 9 днів тому +1

    ❤❤❤❤🎉1000

  • @abubakarshehuboyi7891
    @abubakarshehuboyi7891 5 днів тому +1

    Ni gaskiya akwai matsala a hirar da kakeyi da jama'a , BAZA KA TABA BARIN MUTUM YAGAMA JAWABINSU BA, kana interrupting in mutan dayawa

  • @usmaniliyasu1936
    @usmaniliyasu1936 8 днів тому +1

    Maganar gaskiya wanan Hira akwai kalaman da basada amfani

  • @salmanuadam2690
    @salmanuadam2690 9 днів тому +1

    Bawaybane ogan boye Allah karalafiya

  • @BabaAli-l1k
    @BabaAli-l1k 9 днів тому +1

    Ogan boye sa a dai

  • @AbubakarNasiru-f2n
    @AbubakarNasiru-f2n 9 днів тому +1

    Danben maitapkwa

  • @usmaniliyasu1936
    @usmaniliyasu1936 8 днів тому +1

    Assalamualaikum dan jarida maganar gaskiya baikamata gayin wasu maganganu lokacin da kake magana da jamawa,domin maganar yadarje is word of insult.

  • @nuhubashirsanusi-mz8fb
    @nuhubashirsanusi-mz8fb 8 днів тому +1

    Dan jarida idan kana magana ka daina taba jikin namiji bashi da amfani

  • @bishirdauda6264
    @bishirdauda6264 9 днів тому +1

    Ni dai ina tsoron guramada. Don nasan abin da sukai ma shagon mada.

  • @iliyasuhussain65
    @iliyasuhussain65 9 днів тому +1

    Kaii Abubakar yakamata ka gyara shirinka, yadda kake shiranka da jama'a kana interrupting dinsu sosai kuma hakan sam baya kama da irin aikin 'yan jarida.!
    Amma kayi hakuri nima kawai nagayamaka neh sbd naji mutane dayawa suna complain akan aikin ka

    • @AkwaiAmana
      @AkwaiAmana 9 днів тому +1

      Wlh karya kake kaf yan jarida na Nigeria Masu kawo harkar dambe A A funtua yana kokari sosai Wlh

    • @MujittafaUsman
      @MujittafaUsman 9 днів тому +1

      Aa funtuwa. Wlh shirinka. Na burge ni wlh

    • @MujittafaUsman
      @MujittafaUsman 9 днів тому +1

      Adawa ce

  • @DahiroAbdoulaye
    @DahiroAbdoulaye 9 днів тому +1

    Kowajama baikomawa garkw bhg yansanda wlh

  • @abdoulerazakmaigwaza169
    @abdoulerazakmaigwaza169 9 днів тому +1

    fatan alkhairi alasan