Gaskiya bai kamata a kashe ahmed ba, yakamata a nunawa hajiya ba duk abunda ka nema kake samu ba, jafar kuma akwai kaddara ta samu da kuma rashi, ya hakura ya karba kawai idan ma aure zai kara yayi, tunda ita fatima ta manta dashi ma taci gaba da rayuwar ta
@@KhadijayLambisa shine Magana, tun farko Yakamata ja'afar ya auri Fatima a hakurkurtar Da Ahmad, Amma Sai yanzu munkarbi labarin muna jindadinsa ahaka sannan Kuma wannan kamari ya bullu😒😒
Dan allah ma rubuciyar nan tayi hakuri kar ta kashe Ahmed tunda kowa bayaso idan ba hakaba ai burin binta ya cika yakamata ma fah binta tafara girbar abunda ta shuka dan bamuji dadin mutuwar balaraba bama amma de yanzu a bar mana Ahmed saboda jafar fah dan binta ne gsky kar a rage mana dadin littafi dan wlh idan Ahmed ya mutu raguwa zaiyi
Ma Sha Allah That's the truth ooo! Ahmad go to the hospital, and the rest of them should be prayerful. Hajiya Binta I just want to remind you that God is the most high. Thank you very much Aunty Zee❤❤❤
Allah sarki marigayi Ahmed Allah jikanka aikuwa afiya sai anyi da gaske zata auri jafar tunda uwarsa tama fatima duka zakam ta aureshi amma sai ankai ruwa rana
Gaskiya marubuciyar nan ki gyaira mana karki bari zatonmu ya zama gaskiya kusan ko wane irin littafin hausa mai kama da haka sai an kache mana na gari na kirkin daga baya azo a wani ce rabo ne 😮😮
Gaskiya bai kamata a kashe ahmed ba, yakamata a nunawa hajiya ba duk abunda ka nema kake samu ba, jafar kuma akwai kaddara ta samu da kuma rashi, ya hakura ya karba kawai idan ma aure zai kara yayi, tunda ita fatima ta manta dashi ma taci gaba da rayuwar ta
@@KhadijayLambisa shine Magana, tun farko Yakamata ja'afar ya auri Fatima a hakurkurtar Da Ahmad, Amma Sai yanzu munkarbi labarin muna jindadinsa ahaka sannan Kuma wannan kamari ya bullu😒😒
Duk wanda yayadda binta da baƙin ciki xata mutu yamun like 😂
😅
Masha Allah alhamdullah
Wlh ace wa marubuciyan nan Kar ta kashe mana Ahmad kaman inda Bara'atu ta mutu , ba za mu yarda ba
Ninafiso acireshi saboda j ya aureta binta saitayi bakin ciki dakyau Dama yakamata akasheshi aii Amma Ahmad imiss you kawai 😢
Gaskia banawa ahmad fatan mutuwa amma ga dukka alama kashehi zaai
Gaskiya ta kashe Ahmad ba zan yafe mata ba 😢
😂😂😂
Dan allah ma rubuciyar nan tayi hakuri kar ta kashe Ahmed tunda kowa bayaso idan ba hakaba ai burin binta ya cika yakamata ma fah binta tafara girbar abunda ta shuka dan bamuji dadin mutuwar balaraba bama amma de yanzu a bar mana Ahmed saboda jafar fah dan binta ne gsky kar a rage mana dadin littafi dan wlh idan Ahmed ya mutu raguwa zaiyi
Gaskiya katafi asibiti Ahmad
Gaskiya kar ki kashe Ahmad, ai jafar ya kamata ya mutu, su suna son junansu a barsu su rayu chikin farin chiki pls
Allah yasa ba mutuwa Ahmad zeyi ba
Hmmm
Masha Allah jazakallahu khairan sister zee ❤❤❤❤❤❤❤
Gaskia idan Ahmad ya mutu lbr nan bazai yi dadi ba Sam
Allah sarki Ahmad Allah yabaka Lfy Allah yatashi Kafadan ka Allah yasa Kaffara Ce Gaskiya Ina Tsoron Jin Mungun Abu Ga Ahmad
kedai bari har na fara jin Wani iri wlh
Aikina ganin yadda ja'afar Har yanzu baidaina son afiya ba kinsan akwai Sauran zance😢
@PheazerAhmad Ai kuwa Dai Akwoi Kura
Ma sha Allah 🥰🥰🥰🥰
M Sha Allah Allah yakara 😢
Masha allah❤🎉
Gaskiya dai ahamet yaje asibiti karya mutu Jafar ya aure matar wansa dama da so da kauna afiya ta Jafar Allah ya jisshemu alkairi ameen
Masha allah ayakaradukaka maninaso ngabayanbinta
Kaidai a ce Ahmad zai mutu shi kuma J ne zai aure ta a karahe😢😮 gsky noooooo wai maiyasa littafi saiya zo daɗi ake kashe mutane ne😢
Ahmad zai mutu
Allah da nagama jin labarin nan saboda duk sauran masu rubutu haka suke rubuta labaransu😂
@@sumayyaSum-b3u kede barii zuwa gobe idan Allah ya kaimu lfy abunda zai faru knn za'a kashe shi a littafin 😂
@@halimatuAumar9 ai kuma a kashe mijin star ko kowa wani shakikin star din littafin 🤣😂😂
Wayyo Allah nabani 😢😢😢
idan har marubuciya ta kashemana Ahmed to ta tabbatar semunyi mata zanga zanga 😢😢
Wayau Allah Ahmed Dan mu wayau Allah
First to see Masha Allah
Allah Kenan shine me yankewa bawansa abinda zaifaru dashi ako da yaushe Allah kasa mudace ameen ya RAB
MashaAllah good ❤❤❤🎉🎉🎉 sister ❤
Masha allah munagodiya sosai anty zee allah ya kara basira
Allah ya jikanka ya ahmad
🎉🎉🎉🎉🎉❤❤❤❤❤ Mashaallah
Masha Allah muna godiya abokiyar hira
Ma Sha Allah
That's the truth ooo!
Ahmad go to the hospital, and the rest of them should be prayerful.
Hajiya Binta I just want to remind you that God is the most high.
Thank you very much Aunty Zee❤❤❤
Masha Allah Allah yakara basira❤❤❤
Masha Allah Allah kara lfy Takwara🍷🍷
Shegiya binta dole sai ta Kashe Ahmad,tor wlh Allah ya fiki Insha Allah maiya
M sha Allah muna gdy sosay Allah yasa ka da al khairy Allah ya Kara lfy da nisan kwana Allah ya Kara basira da daukaka.
Masha allah thenk you anti zee from rabiatu
Mashaallah ❤❤
Masha'allah
Kaiiiii wlh bamaso ahmad ya mutu 😭😭😭😭😭kai ammadai wannan marubuciya da kin gama damu wayoooooo😢
Wllh kuwa 😢
Ina sha Allah bazata cire shi ba 🤲🤲🤲
Wlh kuwa 😭😭😭😭
She sukashe mutun à kabari suce ha Allah ya so kaji fa
Masha allah
اللهم صل وسلم على نبينا محمد وعلى آله وصحبه أجمعين ❤❤❤
Mashallah
Ahmad kam kwana yakare da alama uhum sannunmu abokan hira allah yajikan ahmad nikam ga sakon taaziyata nan 😭😭😭😭
😢😢😢
Mashaa Allah
Masha Allah muna gdy sosai wlh kashe shi marubiciyarnan sai muhadu a gdn taasiyar ahamad gobe
Masha allah anti zee taw allah yasa mirubociyar Nan kattakashe ahammad Amma dalabarinna bamu dadiba wallashi ❤❤❤
Muna godia Allah ya Kara daukaka da basira sis zainab ahsanallahu ilaiki ♥️♥️♥️♥️♥️♥️👍🏻
Masha Allah Ummm😢
Macha Allah ❤
Masha Allah 🤩🤩🤩
Masha Allaha
Hmmm aigaskiya abokiyarmu zamuyi magana idan wani abun yafaru
Allah ya jikan ka Ahmad😭😭 kawai😢
❤️❤️❤️
Dakyar idan Baza'ace Ahmed ya mutu a littafin nan ba. Shikuna j ya auri afiya daga karshe nufin matar mutum din kenan 😢
Nafara Jin kamshin mutuwar ahmed jafar ya auri afiya😢
😢😢
😂😂😂Aiko da bakin cikin Binta zai kashe ta ita ma 😂😂
Pls dan allah kar akashemana ahmad idan yamutum to littafinnan yamutu shima😂😂
Wayyo Ahmad Allah Baka Lpy
Masha allah ❤
Inajin tsoron Labarin nan fa , kada Afiya tazama matar jafar fa woo 🎉🎉🎉🎉naguda amma
Da labarin yazama irin na sauran dan duk haka suke sai akashewani wani ya cimma soyayyar sa
Wallahi banaso ahmad ya rasu 😢
Zan daina ji meyassa Binta bata mutu ba sai baaan Allah,Allah ya Hana Jaffar auren Fatima
Ga dukkan alamu sai an kashe mana Ahmad wllh😭
Masha Allah Thank you very much auntie zee 😂😂😂
Masha allah yayi thank you so much 😊😊😊😊😊😊😊😊😊❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Masha Allah❤❤❤❤
Mashallah sis nd may Allah bless u ❤❤❤
A fadawa marubuciyar nan kar muji ance binta tayi nasara akan Sbd Jafar ya aure Fatima toh
Aslm yakk my sister ❤❤❤❤❤❤
Dan ALLAH kar akashe mana Ahmed 😢😢😢
Masha Allah but gaskiya some of us want nadiyaaaaaa
Dan Allah kar akashe mana Ahmad 😢
Allah sarki Ahmed 😢😢😢
Dan Allah kar akashe ahmad😢😢😢😮pleaseeeeeeeeeeeee👏👏👏😭😭😭
Dan Allah kada kiyi Mana haka. Kada a kashe Ahmad Dan Allah
❤❤❤muna godiya❤❤
Dan Allah Ahmad kaje asibity Allah ya baka lafiya💔
Musan ta kashe Ahmad kawai😢😢😢😢😢
Haba Dan Allah yaya haka😢😢😢
Dan Allah kar akashe mana Ahmad 😢😢
Muna godiya sosai ❤
Innillilahiwainaillaihirajiun
dan Allah anti kar a kashe mana ahmad 😢😢😢😊
Waiyo Allah 😢😢
Don Allah abokiyar fira karki bari ta kashe munashi😢
Wayyo Allah Yaya Ahmad😢
Masha allah❤❤❤❤❤❤❤
Aafa wallahi karma afara xancen cewa Ahmad xemutu atoh Dan naga alama abunda akeso ace mana kenann 😌😌
Wlh nima abunda nake ganin kamar xasu Allah yasa karta kashe mn ahmad 😢😢
@ wallahi sister
Hmmm Allah ya kwuta kawaii 🥹
@@aidabarnawy6240 ameen
@@AntyDaimond antydaimond y kk
Kai jamaa, dan Allah kar ku kashe ahamed 😢😢😢😢😢
To Allah yajikin sa amma dama fa jne tauraran kuma dole ayi tashin hanka 😢😢😢
Muna godiya
Mâcha alla
Vue le titre de ce livre "Matar mutun" je sais bien que au final Ahmed 😢😢😢
Allah sarki marigayi Ahmed Allah jikanka aikuwa afiya sai anyi da gaske zata auri jafar tunda uwarsa tama fatima duka zakam ta aureshi amma sai ankai ruwa rana
Wayyo Allah sis tana kar dai kashe mana ahmad din zaayi mugu seya dade yana cin gajiar dunia Allah ya bashi lfy ahmad 😢😢😢
Allah yasa yar uwa 😢😢😢😢
@nafissach9323 Ameen ya rabbi 🤲🏻
@@lujainafallata5732 🥰🥰♥️
inaga ahamad kache chi za ayi innalillahi wa Inna ilehi razi un🥺🥺🥺🥺😭😭
Anya Ahmad bazai rasuba kwa😢
Don Allah kar a kashe mana yaya Ahmad dinmu😢😢
Aikin Gama ya gama😢
Ahmad dai yakusan mutuwa 🤔🤣
😢
Gaskiya Kam abokiyar Hira kar ta kashe Ahmad jey ya ...🤐 🤫
Godiya Mai yawa
wlh dai kam yar uwa😢😂
Gaskiya marubuciyar nan ki gyaira mana karki bari zatonmu ya zama gaskiya kusan ko wane irin littafin hausa mai kama da haka sai an kache mana na gari na kirkin daga baya azo a wani ce rabo ne 😮😮
Aiyama zama hmmm wanan matar sai Ahankali 😂😂😂
Ai wannan alamu sunnuna karshe Ahmad Kawai zatai😢
Kar Ahmad ya mutu dan Allah